ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, September 10, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Gwamnatin Tarayya Ta Kafa Sashen Tsaron Makarantu Domin Kare Ɗalibai

by El-Zaharadeen Umar
1 month ago
Makarantu

Gwamnatin tarayya ta kafa sashen tsaron makarantu a cikin ma’aikatar ilimi ta ƙasa a matsayin wani sabon yunkuri na ƙarfafa tsaro ga ɗalibai tare da inganta sha’anin tsaro a makarantu a faɗin Nijeriya

Ministan ilimi Maruf Tunji Alausa ne ya bayyana haka  a lokacin da ya halarci gaban kwamitin tsaron na majalisa, wanda ya ce sashen zai ƙarfafa shugabancin manyan makarantu tare da samun daidaiton tsaron su a faɗin Nijeriya

Alausa ya yi bayanin cewa sashen zai maye tsohon sashen kula da tsaron makarantu da ake da shi, wanda kuma zai kasance ya ƙarfafa shugabanci da daidaito tare da lura da makarantu a faɗin Nijeriya

ADVERTISEMENT

“Ma’aikatar ilimi ta gwamnatin tarayya ta kammala kafa wannan sashe na kula da tsaron makarantu da ƙarfafa shugabanci da samun daidaiton shirin tsaron makarantu a ƙasa baƙi ɗaya” inji minista

Ya kuma yi bayanin cewa ma’aikatar ilimi zata sanya ido akan shirin tsaron makarantu na bai ɗaya tare da aiki akan manhaji iri ɗaya wajen inganta aiwatar da gaskiya da rikon amana tare da sanya ido a dukkanin ƙananan hukumomi 774 na Nijeriya.

LABARAI MASU NASABA

2027: ’Yansanda Sun Gargaɗi Jam’iyyun Siyasa Kan Haifar Da Rikici A Sakkwato

Gwamna Yusuf Ya Umarci Jami’an Tsaro Su Gano Waɗanda Suka Kashe Danshagamu

A cewar sa, ma’aikatar ilimi haɗin gwiwa da ofishin mai baiwa shugaban ƙasa shawara akan harkokin tsaro da hukumar DSS da Sojoji da Ƴan Sanda da sibil difans tare da sauran hukumomin tsaro za su ƙarfafa harkokin tsaro a zagayen makarantu

Kazalika ministan ya ƙara da cewa kare makarantu ba abu bane da za a tunkara da sanyi jiki ba,  yana buƙatar hannun jami’an tsaro da yawa da samar walwala ta yadda za a fuskanci ƙalubalen baƙi ɗaya.

“Hukumomin tsaron mu za su cigaba da ƙoƙari a dokance, sannan ma’aikatar zata samar da doka ta yadda za ariƙa bin abin sau da ƙafa, tare da haɗin gwiwar jihohi domin ganin kowace makaranta ta amfana da shirin” inji shi

Dangane da kuɗaɗen da aka ware domin shirin tsaron makarantu, Alausa ya ce wasu daga cikin tallafin kuɗaɗen da aka amince da su an riga an gama dubawa a halin yanzu, an fitar da su ne kafin a naɗa shi kan muƙaminsa, kuma a wancan lokacin ma’aikatar kuɗi ta tarayya ce ke kula da gudanar da su.

Makarantu
El-Zaharadeen Umar
+ postsBio
  • El-Zaharadeen Umar
    https://hausa.leadership.ng/author/el-zaharadeen-umar/
    Cutar Mashako:Yadda Yara Ke Mutuwar Bazata A Jihohin Katsina Da Kano
  • El-Zaharadeen Umar
    https://hausa.leadership.ng/author/el-zaharadeen-umar/
    Mauludin Annabi (SAW): Shugaba Tinubu Ya Nemi A Yi Addu’o’in Nasara Kan Matsalar Tsaro
  • El-Zaharadeen Umar
    https://hausa.leadership.ng/author/el-zaharadeen-umar/
    Shekaru 8 Cikin Raɗaɗi: Wani Bawan Allah Ya Samu Tiyata Kyauta Daga Gidauniyar Mangal
  • El-Zaharadeen Umar
    https://hausa.leadership.ng/author/el-zaharadeen-umar/
    Tinubu Ya Nemi Malamai Su Taimaka Wajen Yaƙi Da Ƴan Ta’adda

MASU ALAKA

2027: ’Yansanda Sun Gargaɗi Jam’iyyun Siyasa Kan Haifar Da Rikici A Sakkwato
Manyan Labarai

2027: ’Yansanda Sun Gargaɗi Jam’iyyun Siyasa Kan Haifar Da Rikici A Sakkwato

September 10, 2026
Labarai

Gwamna Yusuf Ya Umarci Jami’an Tsaro Su Gano Waɗanda Suka Kashe Danshagamu

September 10, 2026
An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu
Labarai

An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

September 9, 2026
Next Post
Cinikayyar Shige Da Fice A Watanni Bakwai Na Farkon Wannan Shekara Ta Ci Gaba Da Karuwa

Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna

Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna

September 9, 2026
An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

September 9, 2026
Sin Ba Ta Taba Janyewa Wata Kasa Tsani Ba

Sin Ba Ta Taba Janyewa Wata Kasa Tsani Ba

September 9, 2026
Xi Ya Aike Da Gaisuwa Albarkacin Ranar Malamai Yana Mai Kira Da A Samar Da Matasa Masu Hazaka Domin Kara Farfado Da Kasa

Xi Ya Aike Da Gaisuwa Albarkacin Ranar Malamai Yana Mai Kira Da A Samar Da Matasa Masu Hazaka Domin Kara Farfado Da Kasa

September 9, 2026
Ku Daure Ku Sake Zaɓar Mijina A 2027 – Remi Tinubu

Ku Daure Ku Sake Zaɓar Mijina A 2027 – Remi Tinubu

September 9, 2026
Renon Matasa A Kan Kyakkyawar Turba Ginshiki Ne Na Gina KasaBy

Renon Matasa A Kan Kyakkyawar Turba Ginshiki Ne Na Gina KasaBy

September 9, 2026
Bikin CIFTIS Zai Ingiza Bude Kofa A Kasar Sin

Bikin CIFTIS Zai Ingiza Bude Kofa A Kasar Sin

September 9, 2026
“Ajin Tashar Sararin Samaniya Na Hong Kong Da Macau” Ya Kara Wa Matasa Sha’awar Kimiyya Da Karfafa Kishin Kasa

“Ajin Tashar Sararin Samaniya Na Hong Kong Da Macau” Ya Kara Wa Matasa Sha’awar Kimiyya Da Karfafa Kishin Kasa

September 9, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.