• English
  • Business News
Saturday, July 5, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Hanyoyin Da Za A Taimaka Wa Malamai Inganta Aikinsu (4)

by Idris Aliyu Daudawa
1 year ago
in Ilimi
0
Hanyoyin Da Za A Taimaka Wa Malamai Inganta Aikinsu (4)
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsAppTelegram

8.Taimaka Musu Da Abubuwan Da Za Su Inganta Aikinsu

Malamai suna bukatar abubuwan da za su taimaka  masu wajen taimakn dalibai domin su maida hankali kan abin da ake koya masu.Malamai suna samun kwanciyar hankali da sanin kosu su wanene idan suna koyarwa a kananan azuzuwa ko babbar Makarantar Sakandare musamman ma idan aka samar masu abubuwan da suka dace na aikinsu.

Samarwa Malamai kayan da suka dace kamar na taimakawa aiwatar aikinsu fasaha da dai sauransu domin koyawa dalibai kamar yadda ya dace, hakan yana taimakawa wajen bunkasa ilmi mai inganci.

Idan aka samar da hanya wadda za ta sa Malaman makaranta gudanar da aikinsu ba tare da matsala ba, wannan zai kara masu kwarin gwiwa.

Alal misali  al’amarin koyarwa ko Malanta a Amurka ana taimakawa masu yiwa kasa hidima, domin su samu nasara a azuzuwa ta hanyar tsare- tsaren ci gaba.Irin cikakken tsarin taimako ya kunshi horarwa ta lokacin bazara, wadda horarwa ce da ake yi ma wadanda suke yin aikin koyarwa.

Labarai Masu Nasaba

Abin Da Ya Sa Ilimi Yake Da Muhimmanci Ga Rayuwar Al’umma (8)

JAMB Ta Ayyana 28 Ga Yuni Don ÆŠaliban Da Za Su Sake Rubuta Jarabawa

Horarwar da ake yi za ta tabbatar akwai tsari na maganin bukatu da matsaloli.Akwai taon karawa juna ilimi da sauran wasu hanyoyi domin ci gaba da horarwa domin tabbatar da ci gaba da samun horo wanda zai taimaka ta hanyar kara ilimin su masu koyarwar wato Malaman makaranta ke nan.Duk wata hanya ta samar da karuwar ilimin da aka karanta na bada dama ta yadda su Malaman za su kara  koyon sabbin dabaru wadanda suka kamata ayi amfani da su domin cimma buri.

Shi tsarin TFA ya bada dama masu su al’ummar garin su bada tasu gudunmawar da za ta taimaka ta yadda su kwararru ta bangaren da ya sha ilimin koyarwa za su yi musayar ra’ayi da neman shawara idan bukatar haka ta taso. Irin wannan matakin na TFA wajen jajircewa ta bunkasar ilimi ta yadda ake taimakawa Malaman makaranta da dabarun koyarwa da za su taimake su, su ma idan sun zo koyar da dalibansu abin zai zo masu da sauki, irin hakan kuma ba yadda za a hada shi da irin koyarwa da babu dabarun da za su taimaka wajen fahimtar abin da ake koyo.

Ta hanyar ko tsarin a koyar a Amurka TFA (Teach Fo America)tsarin ba kawai ya tsaya ne kan nunawa su Malamai yadda za su shirya kadai bane domin koyarwa domin  samar da ilimi, da akwai ma tsari na shirin bautawa al’umma domin samun sauyin da zai kawo ci gabansu.

  1. A Rika amincewa da shawarwarin da suka ba da na yadda aikin nasu zai ba da abin da ake bukata

Malamai suna mu’amala ta kut da kut a kowace rana don haka sun san hanyoyin koyarwa da tsare- tsare wadanda za su taimaka masu, bugu da kari kuma za su iya sanin kwazo ko ragwancin kowane dalibi.

Don haka mutanen da suka fi kamata su bada shawarwarin koyarwa sune Malaman makaranta idan kuma su ka bada shawara kada ayi watsi da shawarwarin nasu na nuna yin na’am da su.

Idan Malamai ba su son bada shawarwari sai a gaiyace su wajen taron samo mafitar da tafi dacewa,a kuma ce su bada shawarwarinsu da suke ganin in an yi amfani da su za a cimma manufa.

Lokacin da suka gane an san muhimmancinsu wajen samar karuwar ci gaba wajen koyar da dalibai hakan zai kara masu kwarin gwiwa, su tabbatar da daga krshe za’a  samu nasara. Daya daga misalin shine EdTech giant is Amplify.

Amplify  shi ba kawi ya tsaya a kan al’amarin samar da ilimi ba wata kafa ce da ta lura da muhimmancin kwarewar Malamai,wajen yadda suka gane gudunmawar da suke badawa tana da wani muhimmin  al’amari na koyarwa ta hanyar da aka koya masu.Amplify bada wasa take ba wajen karba da hannu biyu shawarwarin da Malamai suka bada musamman ma wadanda za su taimaka wajen bunkasar ilimi.

Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe

Shiga zaurenmu na WhatsApp

ShareTweetSendShare
Previous Post

Kuncin Rayuwa: Jan Hankali Ga Iyaye Da Yayyen ‘Yan Mata

Next Post

Abu Bilal: Farfesan Da Ke Sana’ar Walda A Nijeriya

Related

Abin Da Ya Sa Ilimi Yake Da Muhimmanci Ga Rayuwar Al’umma (8)
Ilimi

Abin Da Ya Sa Ilimi Yake Da Muhimmanci Ga Rayuwar Al’umma (8)

7 hours ago
JAMB Ta Ayyana 28 Ga Yuni Don ÆŠaliban Da Za Su Sake Rubuta Jarabawa
Ilimi

JAMB Ta Ayyana 28 Ga Yuni Don ÆŠaliban Da Za Su Sake Rubuta Jarabawa

1 week ago
Abin Da Ya Sa Ilimi Yake Da Muhimmanci Ga Rayuwar Al’umma (7)
Ilimi

Abin Da Ya Sa Ilimi Yake Da Muhimmanci Ga Rayuwar Al’umma (7)

1 week ago
WAEC Na Buƙatar Kwaskwarima
Ilimi

WAEC Na Buƙatar Kwaskwarima

1 week ago
Abin Da Ya Sa Ilimi Yake Da Muhimmanci Ga Rayuwar Al’umma (6)
Ilimi

Abin Da Ya Sa Ilimi Yake Da Muhimmanci Ga Rayuwar Al’umma (6)

2 weeks ago
Wata Sabuwa: Malaman Jami’ar Tarayya A Kano Sun Æ™i Amince Wa Da ZaÉ“en Sabon VC
Ilimi

Wata Sabuwa: Malaman Jami’ar Tarayya A Kano Sun Æ™i Amince Wa Da ZaÉ“en Sabon VC

3 weeks ago
Next Post
Abu Bilal: Farfesan Da Ke Sana’ar Walda A Nijeriya

Abu Bilal: Farfesan Da Ke Sana’ar Walda A Nijeriya

LABARAI MASU NASABA

Sin Da Faransa Sun Amince Da Ingiza Cudanyar Mabanbantan Sassa Tare Da Samar Da Karin Tabbaci Ga Duniya

Sin Da Faransa Sun Amince Da Ingiza Cudanyar Mabanbantan Sassa Tare Da Samar Da Karin Tabbaci Ga Duniya

July 5, 2025
Bukatar Ma’aurata Su Rika Bayyana Wa Junansu Gaskiyar Yanayin Samunsu

Bukatar Ma’aurata Su Rika Bayyana Wa Junansu Gaskiyar Yanayin Samunsu

July 5, 2025
Yadda Ake Gasasshen Biredi (Sandwich)

Yadda Ake Gasasshen Biredi (Sandwich)

July 5, 2025
Gyaran Jiki Da Kyawun Fata (5)

Gyaran Jiki Da Kyawun Fata (5)

July 5, 2025
ALGON Ta Taya Gwamnan Sani Murnar Samun Lambar Yabo Ta Kasa

ALGON Ta Taya Gwamnan Sani Murnar Samun Lambar Yabo Ta Kasa

July 5, 2025
Kwankwaso Ba Zai Sake Yi Mana Takarar Shugabancin Ƙasa Ba A ZaÉ“en 2027 Ba – NNPP

Kwankwaso Ba Zai Sake Yi Mana Takarar Shugabancin Ƙasa Ba A ZaÉ“en 2027 Ba – NNPP

July 5, 2025
Cututtukan Da Aka Fi Fama Da Su lokacin Damina Da Yadda Za A Kauce Musu

Cututtukan Da Aka Fi Fama Da Su lokacin Damina Da Yadda Za A Kauce Musu

July 5, 2025
Abin Da Ya Sa Ilimi Yake Da Muhimmanci Ga Rayuwar Al’umma (8)

Abin Da Ya Sa Ilimi Yake Da Muhimmanci Ga Rayuwar Al’umma (8)

July 5, 2025
An Yi Wa ‘Yar Shekara 18 Fyade Har Lahira A Taraba

An Kama Matashin Da Ya Yi Garkuwa Da Abokinsa Tare Da Karbar Kudin Fansa

July 5, 2025
Gwamna Ademola Adeleke Ya Ƙaryata Jita-Jitar Sauya Sheƙa Daga PDP Zuwa APC

Gwamna Ademola Adeleke Ya Ƙaryata Jita-Jitar Sauya Sheƙa Daga PDP Zuwa APC

July 5, 2025
Talla

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In

Add New Playlist

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.