ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Har Yanzu Jakadan Faransa Bai Fice Daga Jamhuriyar Nijar Ba – Macron

by Sadiq
3 years ago
Faransa

A yayin da yake jawabi game da shirye-shiryen Faransa kan kasashen waje a birnin Paris, Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya tabbatar da cewa jakadan kasar Sylvain Itte, yana Yamai duk da wa’adin awa 48 da sojoji suka ba shi na ficewa daga kasar.

Har yanzu jakadan Faransa a Jamhuriyar Nijar bai fita daga kasar ba duk da wa’adin da sojojin da suka yi juyin mulki a kasar suka ba shi na barin kasar, a cewar shugaban Faransa Emmanuel Macron.

  • Yawan Sinawa Masu Amfani Da Intanet Ya Kai Fiye Da Biliyan 1
  • Sashen Sadarwa Na Kasar Sin Ya Samu Gagarumin Nasara a Watan Janairu Zuwa Yuli

Marcon ya bayyana haka ne ranar Litinin.

ADVERTISEMENT

“Faransa da ma’aikatan diflomasiyyarta sun fuskanci irin wannan kalubale a wasu kasashe a watannin baya-bayan nan, daga Sudan, inda Faransa ta zama abar misali, zuwa Nijar, inda abu yake faruwa a yanzu kuma ina jinjina wa abokan aikinku wadanda suke zaune a wuraren da suke aiki,” in ji sanarwar.

Ranar 26 ga watan Yuli aka hambarar da Shugaba Mohamed Bazoum sannan aka tsare shi da iyalinsa a juyin mulkin da Faransa Faransa da wasu kasashe suka yi Allah wadai da shi.

LABARAI MASU NASABA

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

Ballon d’Or: Messi, Yamal, Da Mane Na Cikin ‘Yan Wasa 30 Da Aka Zaɓo

Ranar Juma’a, ma’aikatar harkokin wajen Nijar ta fitar da sanarwar bai wa jakadan Faransa wa’adin awa 48 ya fice daga kasar, tana zarginsa da kin amsa gayyatar kasar da kuma yin abubuwan da “suka saba wa muradun Nijar”.

Macron ya dage cewa Faransa ba za ta sauya matsayinta game da juyin mulkin da aka yi a Nijar ba sannan ya ce zai taimaka wa Bazoum, yana mai cewa an zabe shi a turbar dimokuradiyya kuma ya “kyauta” da ya ki yin murabus.

“Tsarinmu a fayyace yake, ba ma goyon bayan masu juyin mulki,” in ji Macron.

Tun bayan juyin mulkin ne dak kungiyar ECOWAS ta sanya wa Nijar takunkumai don tilasta dakarun sojin mayar da mulki hannun farar hula a kasar.

MASU ALAKA

Sojoji
Manyan Labarai

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
Ballon D'or
Manyan Labarai

Ballon d’Or: Messi, Yamal, Da Mane Na Cikin ‘Yan Wasa 30 Da Aka Zaɓo

September 8, 2026
Ɓata-gari Sun Kai Wa Ayarin Peter Obi Hari A Benue
Manyan Labarai

Ɓata-gari Sun Kai Wa Ayarin Peter Obi Hari A Benue

September 8, 2026
Next Post
Mutane Sun Daka Wa Kayan Abinci Wawa A Bayelsa Saboda Yunwa

Mutane Sun Daka Wa Kayan Abinci Wawa A Bayelsa Saboda Yunwa

LABARAI MASU NASABA

ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto

ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto

September 9, 2026
Taron PDP Na Ƙasa: Ɓangaren Wike Ya Kafa Sabon NWC A Abuja

PDP Ta Musanta Mara Wa APM Baya A Bauchi

September 9, 2026
Sojoji

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.