ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, September 10, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Jihar Kano Za Ta Amfana Matuka Da Gidauniyar Aliko Dangote – Masu Ruwa Da Tsaki

by Sulaiman and Bello Hamza
6 days ago
Dangote

Duba da irin daukin da Gidauniyar Dangote, ta fitaccen dan kasuwa kuma shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ke ci gaba da bayarwa a fannoni daban daban a jihar Kano, wasu daga cikin manyan shugabanni a bangren kasuwanci da wasu jigajigai a fannin kafafen yada labarai da ke a jihar, sun jijina wa fitaccen dan kasuwa Dangoteakan wannan daukin.

Wannan yabon na zuwa ne, biyo bayan rattaba hannun yarjejeniya, a tsakanin gidauniyar da kuma gwamnatin Kano musamman kan yadda Cibiyar bayar da horon koyon sana’oin hannun na dogaro da kai ta Aliko dangote, ta shafe shekaru ta na samar da dauki, kan koyon sana’oin hannun na dogaro da kai.

Dangote

Kazalika, gidauniyar wacce aka zuba miliyoyin Naira a cikin ta, kuma a yanzu ta ke a yankin Ganaja na jihar Kogi, tuni aka kammala ta ana kuma kan gudanar da shirye- shiryen m, kaddamar da ita.A jawabinsa a wajen rabbata hannun yarjejeniyar, shugaban kungiyar kula da masana’antu ta kasa na shiyoyin Kano da Jigawa wato MAN Muhammad Bello Isyaku Umar, ya yi nuni da cewa, Cibiyar, ta kasance daga cikin wacce za ta taimaka wajen rage zaman kashe Wando, a daukacin fadin kasar, musamman a tsakanin matasa. Ya kara da cewa, Cibiyar kamar irin wannan ta Aliko Dangoteshirye-shiyen da take gudanawa, za su taimaka wa, musamman matasan da ke a jihar, wajen samun kwarewar koyon sana’oin hannun na dabarun zamani.Ya ci gaba cewa, za a amfana da cibiyar, musamman a bangaren kula da kiwon lafiya, bayar da horon koyon sana’oin a tsakanin mata, samar da ilimin Boko, samar da ruwan sha, rage talunci da sauransu.

ADVERTISEMENT

A cewarsa, wannan daukin, zai kasance tamkar, tallafawa irin kokarin dagwamnatin Kano ke ci gaba da yi ne, na inganta rayuwar Kanawa, musamman marasa karfi.

Shi kuwa a na sa jawabin kwararen danjarida kuma Manajan gidan Radiyo mallakar gwamnatin jihar Abubakar Adamu, ya ce, wannan daukin, zai jima ana ganin alfanunsa a jihar musamman duba da cewa, a Kano, akwai dimbin matasan da gwamnatin jihar kawai, ba za ta iya samar masu da ayyukan yi ba.

LABARAI MASU NASABA

An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

Ku Daure Ku Sake Zaɓar Mijina A 2027 – Remi Tinubu

Dangote

Ya yi nuni da cewa, babban mahimmancin da wannan daukin ya ke da shi shi ne, ba wai kawai ya karyata, bangare daya ba ne, amma abu ne, da hada da kula da kiwon lafiya, samar da abinci mai gina jiki, ilimin Boko, samar da kowon sana’oin hannun a tsakanin mata, bunkasa rayuwar alumomi da sauransu.

Dangote
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna
  • Sulaiman
    Sin Ba Ta Taba Janyewa Wata Kasa Tsani Ba
  • Sulaiman
    Xi Ya Aike Da Gaisuwa Albarkacin Ranar Malamai Yana Mai Kira Da A Samar Da Matasa Masu Hazaka Domin Kara Farfado Da Kasa
  • Sulaiman
    Renon Matasa A Kan Kyakkyawar Turba Ginshiki Ne Na Gina KasaBy
Dangote
Bello Hamza
+ posts Bio
  • Bello Hamza
    https://hausa.leadership.ng/author/bello-hamza/
    An Nuna Damuwa Kan Sake Kamun Da DSS Ta Yi Wa Boɗejo Bayan Samun Belin EFCC
  • Bello Hamza
    https://hausa.leadership.ng/author/bello-hamza/
    Dole Al’ummar Arewa Su Rungumi Hanyoyin Kasuwanci Na Zamani —Alfa Musa
  • Bello Hamza
    https://hausa.leadership.ng/author/bello-hamza/
    Ba Mu Taba Biyan Kudin Fansa Ba Kuma Ba Za Mu Biya Ba – Kwamishinan Katsina
  • Bello Hamza
    https://hausa.leadership.ng/author/bello-hamza/
    NPA Ta Samo Tallafin Dala Biliyan 1 Domin Aikin Zamanantar Da Tashoshin Jiragen Ruwan Ƙasar Nan

MASU ALAKA

An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu
Labarai

An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

September 9, 2026
Ku Daure Ku Sake Zaɓar Mijina A 2027 – Remi Tinubu
Manyan Labarai

Ku Daure Ku Sake Zaɓar Mijina A 2027 – Remi Tinubu

September 9, 2026
’Yansanda Sun Cafke Matar Da Ta Kwara Wa Maƙociyarta Tafasasshen Ruwan Zafi A Abuja
Manyan Labarai

’Yansanda Sun Cafke Matar Da Ta Kwara Wa Maƙociyarta Tafasasshen Ruwan Zafi A Abuja

September 9, 2026
Next Post
Gwamnatin Zamfara Ta Tantance Makarantu Masu Zaman Kansu 242, Ta Kwato Bashin Harajin Naira Miliyan 23

Gwamnatin Zamfara Ta Tantance Makarantu Masu Zaman Kansu 242, Ta Kwato Bashin Harajin Naira Miliyan 23

LABARAI MASU NASABA

Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna

Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna

September 9, 2026
An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

September 9, 2026
Sin Ba Ta Taba Janyewa Wata Kasa Tsani Ba

Sin Ba Ta Taba Janyewa Wata Kasa Tsani Ba

September 9, 2026
Xi Ya Aike Da Gaisuwa Albarkacin Ranar Malamai Yana Mai Kira Da A Samar Da Matasa Masu Hazaka Domin Kara Farfado Da Kasa

Xi Ya Aike Da Gaisuwa Albarkacin Ranar Malamai Yana Mai Kira Da A Samar Da Matasa Masu Hazaka Domin Kara Farfado Da Kasa

September 9, 2026
Ku Daure Ku Sake Zaɓar Mijina A 2027 – Remi Tinubu

Ku Daure Ku Sake Zaɓar Mijina A 2027 – Remi Tinubu

September 9, 2026
Renon Matasa A Kan Kyakkyawar Turba Ginshiki Ne Na Gina KasaBy

Renon Matasa A Kan Kyakkyawar Turba Ginshiki Ne Na Gina KasaBy

September 9, 2026
Bikin CIFTIS Zai Ingiza Bude Kofa A Kasar Sin

Bikin CIFTIS Zai Ingiza Bude Kofa A Kasar Sin

September 9, 2026
“Ajin Tashar Sararin Samaniya Na Hong Kong Da Macau” Ya Kara Wa Matasa Sha’awar Kimiyya Da Karfafa Kishin Kasa

“Ajin Tashar Sararin Samaniya Na Hong Kong Da Macau” Ya Kara Wa Matasa Sha’awar Kimiyya Da Karfafa Kishin Kasa

September 9, 2026
’Yansanda Sun Cafke Matar Da Ta Kwara Wa Maƙociyarta Tafasasshen Ruwan Zafi A Abuja

’Yansanda Sun Cafke Matar Da Ta Kwara Wa Maƙociyarta Tafasasshen Ruwan Zafi A Abuja

September 9, 2026
Taron Kolin Urumqi Ya Mayar Da Hankali Kan Kwarewar Shugabanci A Xinjiang Da Muhimmancinta Ga Duniya

Taron Kolin Urumqi Ya Mayar Da Hankali Kan Kwarewar Shugabanci A Xinjiang Da Muhimmancinta Ga Duniya

September 9, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.