ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Kwalejin Ilimi Ta Kogi Za Ta Ba Da Satifiket Na Kammala Karatu Ga Ɗalibai 4,000

by Idris Aliyu Daudawa
4 months ago

Shugaban kwaleji ilimi Jihar Kogi, Dakta. Paul Femi Fashagba, ya bayyana an bada Satifiket waɗanda aka ɗauki shekaru masu yawa ba tare da, ba waɗanda suka kammala karatun ba wanda abin ya zarce fiye da shekara goma daga 2016 zuwa 2025, ɗaukar matakin ne ya kawo ƙarshen dogon lokacin da aka ɗauka ba a ba waɗanda suka kammala Kwalejin ilimi ta Jigar Kogi satifiket ɗin su.

Dakta.Fashagba ya bayyana hakan ne lokacin da yake ganwa da manema labarai, a Lokoja babban birnin Jihar, inda ya ce waɗanda suka kammala makaranta daga 2016 zuwa 2020 za su amshi Satifiket ɗin su tsakanin 18 ga Mayu zuwa 1 ga watan Yuni, 2026,yayin da waɗanda suka kammala karatunsu daga shekarar 2021,zuwa 2025 za a basu Satifiket ɗin su daga 2 ga watan Yuni zuwa 15 ga Yuni, 2026.

Ya ce dogon lokacin da aka ɗauka na rahin bada Satifiket ɗin a ƙarƙashi mulkin gwamnatoci da yawa,hakan yasa ɗalibai waɗanda suka kammala makarantar shiga wani mawuyacin hali, musamman ma wajen samun aikin yi da kuma samun damar ci gaba da karatu,hakan ya haɗu da suka da maganganun da basu dace ba,daga jama’a da kuma kafofin sadrwa na zamani.

ADVERTISEMENT

Kamar yadda Shugaban makarantar ya ce, an kira taron ƴan jaridar ne domin ayi bayani kan dalilan da suka sa shi ne domin a bayyana dalilan da suka san aka ɗauki lokaci mai tsawo ba tare da bada Satifiket ɗin ba ga wanɗanda suka kammala makarantar, lamarin da ya kai fiye da shekara goma.

Fashagba ya bayyana lokacin da ya fara aiki a matsayin Shugaban Kwalkejin ta ilimi, ya fara ne da niyyar maganin matsalolin da sukƙ sa har aka samu jinkirin da ya yi sanadiyar rashin bada Satifiket a lokacin da ya dace ayi hakan,da kuma yadda za a kawo masalahar maganin lamarin.

LABARAI MASU NASABA

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

Ya ce daga cikin matakan da aka ɗauka sun haɗa da an tuntuɓi Hukumar kulawa da harkokin kwalejojin ilimi domin a tabbatar da an bi duk an bi matakan da suka kamata ɗauka, waɗanda dama kowa ya san sai an yi hakan.

Shugaban ya ƙara bayyana cewa binciken da aka sa aka yi ya nuna fiye da ɗalibai 4,000 da suka kammala makarantar har yanzu basu amshi Satifiket ɗin su ba fiye da shekaru goma.

Ya ƙara jaddada cewa an buga Satifiket ɗin, an tabbatar komai ya yi daidai an kuma sa hannu, daganan kuma sai maganar rabawa/ badawa.

Ya bayyana Shugabannin Kwalejin sun kafa kwamiti wanda zai lura da yadda za a raba Satifiket domin a tabbatar da an bi ƙa’idojin da suka kamata domin  ayi gaskiya da bin duk ƙa’idojin.

Idris Aliyu Daudawa
+ postsBio
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Tarihin Rayuwar Galadiman Kano Alhaji Tijjani Hashim (2)
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Kyamar Baƙi: An Sake Kwaso Ƴan Nijeriya 83 Daga Afirka Ta Kudu
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Kamfanin Simintin Dangote Ya Tallafa Wa Manoma 60 Da Kayan Aiki A Edo
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Tsohon Shugaban Ƙasa Jonathan Ya Ƙaddamar Da Ayyukan Raya Ƙasa 18 A Jihar Bauchi

MASU ALAKA

'Yan Bindiga
Labarai

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina
Labarai

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare
Labarai

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Next Post
Sheikh Gumi Ya Musanta Goyon Bayan Ƴan Bindiga

Sheikh Gumi Ya Musanta Goyon Bayan Ƴan Bindiga

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.