Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya buƙaci Shugaba Bola Ahmed...
Read moreDetailsMataimakin Shugaban Ƙasa, Sanata Kashim Shettima, ya karɓi wani babban tsohon jagoran...
Read moreDetailsHukumar da ke shirya gasar Premier Football League ta Nijeriya (NPFL) ta...
Read moreDetailsShugaban Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Katsina ya sanar da ajiye...
Read moreDetailsRundunar Ƴansandan Jihar Kano ta cafke wasu mutane biyar da ake zargi...
Read moreDetailsGwamnan Jihar Gombe, Inuwa Yahaya, ya bayyana cewa duk da nasarorin da...
Read moreDetailsKungiyar Gwamnonin Arewa Maso Gabas (NEGF) ta yi kira ga Gwamnatin Tarayya...
Read moreDetailsRahotanni sun nuna cewa tun bayan fara yakin neman zabe a ranar 19 ga Agusta, an samu kai harehare da dama da aka danganta da 'yan siyasa masu tayar da tarzoma a Kogi, Benuwai, Kano, Inugu, Kaduna, Delta, Ribas da wasu jihohi. A wasu daga cikin abubuwan da suka faru, shugabannin jam'iyyun siyasa da magoya bayansu sun ji rauni, wanda ya haifar da damuwa game da tsaron 'yan siyasa kuma ya sa fargaba a zukatan al’umma, musamman wadanda suke son goyon bayan 'yan takararsu a fili yayin da zaben ke karatowa. A yayin da jam'iyyar da ke mulki ta APC ta yi zargin aka kai wa mambobinta da magoya bayanta farmaki, yawancin rahotannin abubuwan da suka faru sun fi mayar da hankali kan mambobi da magoya bayan jam'iyyun adawa. Yawancin hare-haren da ake zargin an kai su ne kan mambobin jam'iyyar NDC da jam'iyyar ADC da jam'iyyar PDP. Jihar Kogi A ranar 15 ga Satumba, wasu 'yan ta'addan siyasa da ake zargin ‘ya’yan jam'iyyar APC mai mulki sun hana taron da ADC ta shirya a Ejule, karamar hukumar Ofu ta Jihar Kogi, inda suka tilasta wa mambobin jam'iyya da magoya bayansu gudu don neman tsira. A cewar rahotanni, abin ya faru ne a lokacin da ake zargin masu kai hari sun harba bindigogi a sama, wanda ya haifar da firgici a tsakanin mahalarta taron da mazauna yankin. Akalla daya daga cikin mambobin ADC ya ji rauni a lokacin harin kuma aka kai shi asibiti don samun kulawar likita.Mummunan lamari ya tada sabbin damuwa kan halin tsaro a karamar hukumar Ofu, saboda akwai tarihin tashin hankali da ake yi na siyasa a yankin, musamman a lokacin zabe. Idan za a iya tunata a shekarar 2019, shugabar mata ta jam'iyyar PDP a Jihar Kogi, Salome Abuh an ruwaito cewa an kona ta har lahira a gidanta a wannan karamar hukuma a yayin zaben gwamna. Jihar Benuwai A ranar 8 ga Satumba, an kai hari ga motar yakin neman zaben shugaban kasa na NDC, Peter Obi, wanda ake zargin cewa wasu ‘yan daba sun toshe hanya a Makurdi, babban birnin Jihar Benuwai, sun hana shi shiga jihar a lokacin ziyarar ta’aziyya ga Yelwata. ...
Read moreDetailsHukumar Tace Fina-Finai Ta Kano Ta Gayyaci Tijjani Gandu Kan Sakin Sabuwar...
Read moreDetails’Yansanda Sun Kama Wani Mutum Kan zargin Yi Wa 'Yar Shekara 12...
Read moreDetails© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.