ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 16, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Masharhanta: Manufar Soke Haraji Ta Kasar Sin Za Ta Bunkasa Ayyukan Masana’antu A Nahiyar Afrika

by Sulaiman and CGTN Hausa
5 months ago
Haraji

Masharhanta sun yi maraba da matakin kasar Sin na soke haraji baki daya kan hajojin kasashen Afrika 53 da ke da huldar diplomasiyya da Sin, inda suka bayyana shi a matsayin mai muhimmanci wajen bunkasa ayyukan masana’antu a nahiyar da shigar nahiyar ana damawa da ita cikin tsarin samar da kayayyaki a duniya.

Daga ranar 1 ga watan Mayu, manufar soke haraji da ta daukaka tsarin shigar kayayyakin gona ba tare da biyan haraji ba ta fara aiki, inda ta kara tabbatar da kudurin Sin na bude kofa, kuma ana sa ran manufar za ta taimaka wajen zurfafa hadin gwiwar Sin da Afrika a harkokin cinikayya da zuba jari.

A cewar Leseko Makhetha, shugaban sashen nazarin tattalin arziki na jami’ar Lesotho, kai tsaye, manufar za ta tallafawa ayyukan masana’antu ta hanyar rage shingaye ga kayayyakin da ba a kammala sarrafawa ba da ma wadanda aka sarrafa, ba wai kawai wadanda ke bukatar sarrafawa ba.

ADVERTISEMENT

Shi kuma Sandile Swana mai sharhi na kasar Afrika ta Kudu, ya bayyana irin manyan damarmakin da ke akwai daga samun damar shiga kasuwar kasar Sin, yana mai jinjinawa matakin a matsayin gagarumar dama ga masu fitar da kayayyaki daga Afrika.

Ya ce, manufar ta dace da burin da nahiyar ke son cimmawa zuwa shekarar 2063, da kuma kokarin hukumomin yanki kamar kungiyar raya kudancin Afrika na dunkulewa da baza komar tattalin arzikinsu.

LABARAI MASU NASABA

Sin Ta Fitar Da Ka’idojin Na’urar Kiwon Lafiya Ta Sadarwa Tsakanin Kwakwalwa Da Na’ura Mai Amfani Da AI

Rokar Gravity-1 Na Kasar Sin Ya Harba Sabbin Taurarin Dan’adam Daga Teku

Yana mai jaddada girman damar da Sin ta samar ga kasashen Afrika a matsayin mai muhimmanci.Shi kuwa Tabani Moyo, mai bincike a tsangayar nazarin harkokin kasuwanci da shugabanci ta jami’ar KwaZulu-Natal cewa ya yi, ya dace nahiyar Afrika ta yi amfani da damar da katafariyar kasuwar kasar Sin ta samar.

Yana cewa, dole ne kayayyakin Afrika su yi amfani da wannan dama wajen saukaka cinikayya tsakanin kasashensu da Sin, saboda girman kasuwar sayayya ta Sin da kuma masana’antun da kasar ke da su. (Fa’iza Mustapha)

Haraji
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Sin Ta Fitar Da Ka’idojin Na’urar Kiwon Lafiya Ta Sadarwa Tsakanin Kwakwalwa Da Na’ura Mai Amfani Da AI
  • Sulaiman
    Gwamnan Kano Ya Naɗa Hafsat Kutama Mukaddashiyar Shugabar Hukumar PCACC 
  • Sulaiman
    Rokar Gravity-1 Na Kasar Sin Ya Harba Sabbin Taurarin Dan’adam Daga Teku
  • Sulaiman
    Xi Ya Taya Jami’ar Jilin Murnar Cika Shekaru 80 Da Kafuwa
Haraji
CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Sin Ta Fitar Da Ka’idojin Na’urar Kiwon Lafiya Ta Sadarwa Tsakanin Kwakwalwa Da Na’ura Mai Amfani Da AI
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Rokar Gravity-1 Na Kasar Sin Ya Harba Sabbin Taurarin Dan’adam Daga Teku
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Xi Ya Taya Jami’ar Jilin Murnar Cika Shekaru 80 Da Kafuwa
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Tattalin Arzikin Sin Ya Ci Gaba Da Tafiya A Turba Mai Kyau Yayin Da Masana’antun Manyan Fasaha Da Cinikayyar Ketare Ke Habaka

MASU ALAKA

Sin Ta Fitar Da Ka’idojin Na’urar Kiwon Lafiya Ta Sadarwa Tsakanin Kwakwalwa Da Na’ura Mai Amfani Da AI
Daga Birnin Sin

Sin Ta Fitar Da Ka’idojin Na’urar Kiwon Lafiya Ta Sadarwa Tsakanin Kwakwalwa Da Na’ura Mai Amfani Da AI

September 16, 2026
Rokar Gravity-1 Na Kasar Sin Ya Harba Sabbin Taurarin Dan’adam Daga Teku
Daga Birnin Sin

Rokar Gravity-1 Na Kasar Sin Ya Harba Sabbin Taurarin Dan’adam Daga Teku

September 16, 2026
Xi Ya Taya Jami’ar Jilin Murnar Cika Shekaru 80 Da Kafuwa
Daga Birnin Sin

Xi Ya Taya Jami’ar Jilin Murnar Cika Shekaru 80 Da Kafuwa

September 16, 2026
Next Post
‘Yansanda Sun Kashe Masu Garkuwa Da Mutane 8, Sun Kubutar Da Mutane 3 A Jihar Bauchi

‘Yansanda Sun Kama ‘Yan Bindiga Da Masu Ƙwacen Babura A Kebbi

LABARAI MASU NASABA

Sin Ta Fitar Da Ka’idojin Na’urar Kiwon Lafiya Ta Sadarwa Tsakanin Kwakwalwa Da Na’ura Mai Amfani Da AI

Sin Ta Fitar Da Ka’idojin Na’urar Kiwon Lafiya Ta Sadarwa Tsakanin Kwakwalwa Da Na’ura Mai Amfani Da AI

September 16, 2026
Gwamnan Kano Ya Naɗa Hafsat Kutama Mukaddashiyar Shugabar Hukumar PCACC 

Gwamnan Kano Ya Naɗa Hafsat Kutama Mukaddashiyar Shugabar Hukumar PCACC 

September 16, 2026
Rokar Gravity-1 Na Kasar Sin Ya Harba Sabbin Taurarin Dan’adam Daga Teku

Rokar Gravity-1 Na Kasar Sin Ya Harba Sabbin Taurarin Dan’adam Daga Teku

September 16, 2026
TCN Ta Samar Da Hanyar Samun Wutar Lantarki A Kebbi Ta Wucin Gadi

TCN Ta Samar Da Hanyar Samun Wutar Lantarki A Kebbi Ta Wucin Gadi

September 16, 2026
APC Ta Tsawaita Rijistar Mambobinta, Ta Ɗage Ranar Babban Taronta Na Ƙasa

APC Ta Nemi A Gudanar Da Bincike Kan Farmakin Da A Kai Ofisoshinta A Kaduna

September 16, 2026
2023: Me Ya Sa Ake Rububin Wike?

Ban Taɓa Yi Wa Tinubu Alƙawarin Zan Koma APC Ba – Wike

September 16, 2026
Sojoji Sun Kashe ’Yan Ta’adda Sama Da 1,100 Cikin Shekara Ɗaya – Kwamanda

Sojoji Sun Kashe ’Yan Ta’adda Sama Da 1,100 Cikin Shekara Ɗaya – Kwamanda

September 16, 2026
Tinubu Zai Kayar Da Atiku Da Obi Ko Da Sun Haɗa Kai – Fayose

Tinubu Zai Kayar Da Atiku Da Obi Ko Da Sun Haɗa Kai – Fayose

September 16, 2026
Jarumin Nollywood Olu Jacobs Ya Rasu Yana Da Shekaru 84

Jarumin Nollywood Olu Jacobs Ya Rasu Yana Da Shekaru 84

September 16, 2026
Xi Ya Taya Jami’ar Jilin Murnar Cika Shekaru 80 Da Kafuwa

Xi Ya Taya Jami’ar Jilin Murnar Cika Shekaru 80 Da Kafuwa

September 16, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.