ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Tuesday, September 15, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Me Ya Sa Duniya Ke Fatan Ganawar Shugabannin Sin Da Amurka

by Sulaiman
4 months ago
Sin

Bisa gayyatar shugaban kasar Sin Xi Jinping, shugaban Amurka Donald Trump zai ziyarci Sin daga yau Laraba 13 zuwa Juma’a 15 ga watan nan na Mayu.

Shugabannin kasashen biyu za su yi musayar ra’ayi mai zurfi kan manyan batutuwan da suka shafi dangantakar Sin da Amurka, da kuma zaman lafiya da ci gaban duniya. Kafin tashi daga White House, shugaba Trump ya wallafa a shafukansa na sada zumunta cewa, yana matukar shaukin ziyarar da zai kai Sin.A matsayinta na daya daga cikin dangantaka mafi muhimmanci tsakanin kasashen biyu a duniyar yau, kyakkyawar dangantakar Sin da Amurka tana da matukar muhimmanci ga zaman lafiyar duniya.

Al’ummun duniya suna da fatan cewa, ganawar shugabannin Sin da Amurka za ta ingiza dangantakarsu, ta yadda kasashen biyu za su zama sahihan abokai, tare da baiwa duniya tabbaci mai dorewa.

ADVERTISEMENT

Tattaunawar manyan shugabannin kasashen biyu ta kasance “madogarar dangantakar Sin da Amurka”.

Tun bayan tazarcen Trump a matsayin shugaban Amurka, shugabannin Sin da Amurka sun gudanar da muhimman mu’amaloli guda 7, wanda hakan ya sa dangantakarsu ta shiga yanayi na kwanciyar hankali. To sai dai kuma a halin yanzu, ana fuskantar sauye-sauye cikin sauri irin wadanda ba a taba gani ba a karnin da ya gabata, ana fama da yanayin duniya mai sarkakiya da rashin dorewa, don haka ganawar shugabannin kasashen biyu ita kanta, tana dauke da kyakkyawan sako ga duniya.

LABARAI MASU NASABA

Jawabin Xi A Taron BRICS, Mafita Ce Ga Matsalolin Duniya

Duk Wani Yunkuri Na Karfafa Burin Japan Na Fadada Karfin Soji Zai Jefa Yankin Cikin Hadari

Duniya tana da girma irin wadda za ta iya daukar ci gaban Sin da Amurka tare da wadatar kowannensu.

Ana fatan cewa, ganawar shugabannin Sin da Amurka za ta ci gaba da jagorantar ci gaban huldarsu bisa kwanciyar hankali da dorewa, da kuma samar da yanayi na lumana da tabbaci mai muhimmanci ga duniya mai fuskantar sauye-sauye da rikice-rikice. (Amina Xu)

Sin
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Jawabin Xi A Taron BRICS, Mafita Ce Ga Matsalolin Duniya
  • Sulaiman
    Duk Wani Yunkuri Na Karfafa Burin Japan Na Fadada Karfin Soji Zai Jefa Yankin Cikin Hadari
  • Sulaiman
    Tsohon Firaminsitan Jordan: Kasar Sin Tana Kan Gaba Wajen Gudanar Da Fasahar AI A Duniya
  • Sulaiman
    Hadin Gwiwar BRICS Na Jagorantar Hadin Kan Kasashe Masu Tasowa Da Dogaro Da Karfin Kansu

MASU ALAKA

Jawabin Xi A Taron BRICS, Mafita Ce Ga Matsalolin Duniya
Daga Birnin Sin

Jawabin Xi A Taron BRICS, Mafita Ce Ga Matsalolin Duniya

September 14, 2026

Next Post
Sin: An Bukaci Amurka Da Ta Kaucewa Aikewa Da Sakon Kuskure Ga ’Yan Awaren Taiwan

Na Miƙa Kaina Ga Hukumomin Tsaro – Sanata Shehu Buba

Na Miƙa Kaina Ga Hukumomin Tsaro – Sanata Shehu Buba

September 14, 2026
Sin Na Shirin Fadada Samar Da Hidimomin Reno Da Na Kiwon Lafiyar Yara Masu Rahusa

Sin Na Shirin Fadada Samar Da Hidimomin Reno Da Na Kiwon Lafiyar Yara Masu Rahusa

September 14, 2026
Sin

Babu Dalilin Da Zai Sa Nijeriya Yin Talauci – Obasanjo

September 14, 2026
Gudummawar Da Hada-Hadar Ba Da Hidima Ta Sin Take Kawo Wa Duniya

Gudummawar Da Hada-Hadar Ba Da Hidima Ta Sin Take Kawo Wa Duniya

September 14, 2026
Sin

Air Peace Da United Nigeria, Jirage 2 Masu Latti Sosai Watan Agusta — NCAA

September 14, 2026
Ra’ayin Kasar Sin Kan Fasahar AI Yana Samar Da Damammaki Ga Afirka

Ra’ayin Kasar Sin Kan Fasahar AI Yana Samar Da Damammaki Ga Afirka

September 14, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.