Ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin ta sanar da cewa, Johann Wadephul, ministan harkokin wajen kasar Jamus, zai ziyarci kasar Sin a ranekun 8 da 9 ga watan Disamban da muke ciki, bisa gayyatar da Wang Yi, mamban ofishin siyasa na kwamitin tsakiya na jam’iyyar Kwaminis ta kasar Sin, kana ministan harkokin wajen kasar, ya yi masa. (Bello Wang)
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
ADVERTISEMENT