ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, November 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

‘Bola’ Ya Sanya Rayuwa Ta Yi Tsada, Zan Sauƙaƙa Wa Talakawa Idan Na Zama Shugaban Ƙasa – Atiku

by Sadiq
4 weeks ago

Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya buƙaci ’yan Nijeriya su da karɓi katin zaɓensu gabanin zaɓen 2027, yana mai cewa karɓar katin hanya ce ta kawo sauyi cikin lumana.

Atiku, wanda shi ne ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, ya soki gwamnatin Shugaba Bola Tinubu kan tsadar rayuwa da rashin tsaro.

Ya yi alƙawarin rage tsadar rayuwa da inganta tsaro idan aka zaɓe shi a matsayin shugaban ƙasa.

ADVERTISEMENT

A wani bidiyo da ya wallafa a shafinsa na Facebook a ranar Laraba, Atiku ya ce magidanta da dama na fama da wahalar samun kuɗin sayan kayan abinci, biyan kuɗin sufuri da haya, da kuma sayen magunguna.

Ya kuma ce mutane da dama na rayuwa cikin fargabar yin garkuwa da su da hare-hare.

LABARAI MASU NASABA

Ƴansanda Sun Kwato Shanu 39 Da Aka Sace Bayan Musayar Wuta Da Barayin Shanu

An Jikkata Mutane, An Lalata Motocin Kamfen A Taron Obi Da Kwankwaso A Delta

Ya buƙaci masu rajistar zaɓe su karɓi katinsu tare da amfani da shi wajen zaɓen sauyin da suke so.

Atiku ya ce, “Bola ya tsawwala rayuwa. Zan yi aiki don sauƙaƙa rayuwa da kuma tsaron kowane ɗan Nijeriya.”

A wani labari makamancin haka, Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta sanar da cewa katunan zaɓe na waɗanda suka yi rajista a shekarar 2025 da kuma waɗanda suka yi rajista a shekarun baya sun kammala.

INEC ta ce za a ci gaba da raba katunan a cibiyoyin rajista daga ranar 9 zuwa 15 ga watan Oktoba, 2026, sannan a mayar da aikin zuwa ofisoshin ƙananan hukumomi daga ranar 16 ga watan Oktoba.

Lokacin karɓar katunan zai fara daga ƙarfe 9 na safe zuwa 3 na rana.

MASU ALAKA

Ƴansanda Sun Kwato Shanu 39 Da Aka Sace Bayan Musayar Wuta Da Barayin Shanu
Manyan Labarai

Ƴansanda Sun Kwato Shanu 39 Da Aka Sace Bayan Musayar Wuta Da Barayin Shanu

November 8, 2026
An Jikkata Mutane, An Lalata Motocin Kamfen A Taron Obi Da Kwankwaso A Delta
Manyan Labarai

An Jikkata Mutane, An Lalata Motocin Kamfen A Taron Obi Da Kwankwaso A Delta

November 8, 2026
Daga Ƙarshe, Tinubu Ya Naɗa Jakadu Uku Bayan Tsawon Shekara 2 Ana Jira
Manyan Labarai

Zaɓen 2027 Zai Fayyace Makomar Matasa — Tinubu

November 8, 2026
Next Post
Kotu Ta Ɗage Shari’ar El-Rufai Kan Zargin Almundahana Da Kuɗaɗe Zuwa 30 Ga Nuwamba

Kotu Ta Ɗage Shari’ar El-Rufai Kan Zargin Almundahana Da Kuɗaɗe Zuwa 30 Ga Nuwamba

LABARAI MASU NASABA

Yadda Ƴan Bindiga Suka Ƙone Mutane 12 Ƴan Gida Ɗaya A Zamfara

Yadda Ƴan Bindiga Suka Ƙone Mutane 12 Ƴan Gida Ɗaya A Zamfara

November 8, 2026
An Gudanar Da Taron Tattaunawa Na Duniya Kan Salon Shugabancin Sin Da Ci Gaban Duniya A Ghana

An Gudanar Da Taron Tattaunawa Na Duniya Kan Salon Shugabancin Sin Da Ci Gaban Duniya A Ghana

November 8, 2026
Tinubu Zai Ƙaddamar Da Jirgin Ƙasan Kaduna–Kano Ranar 3 Ga Disamba

Tinubu Zai Ƙaddamar Da Jirgin Ƙasan Kaduna–Kano Ranar 3 Ga Disamba

November 8, 2026
CIIE Na Bai Wa Duniya Damar Cin Gajiyar Manufar Sin Ta Bude Kofa Ga Waje

CIIE Na Bai Wa Duniya Damar Cin Gajiyar Manufar Sin Ta Bude Kofa Ga Waje

November 8, 2026
Tsoron Faɗuwa Zaɓe Ne Ya Sa Tinubu Jinkirta Karɓar Haraji – Kwankwaso

INEC Za Ta Tattauna Kan Makomar Atiku A Matsayin Ɗan Takarar ADC

November 8, 2026
Sin Ta Gudanar Da Bikin Cika Shekaru 55 Da Maido Mata Halastacciyar Kujerarta Ta MDD

Sin Ta Gudanar Da Bikin Cika Shekaru 55 Da Maido Mata Halastacciyar Kujerarta Ta MDD

November 8, 2026
Tsoron Faɗuwa Zaɓe Ne Ya Sa Tinubu Jinkirta Karɓar Haraji – Kwankwaso

Tsoron Faɗuwa Zaɓe Ne Ya Sa Tinubu Jinkirta Karɓar Haraji – Kwankwaso

November 8, 2026
An Kaddamar Da Taron Kafofin Watsa Labarai Na Duniya Karo Na 7 A Birnin Beijing

An Kaddamar Da Taron Kafofin Watsa Labarai Na Duniya Karo Na 7 A Birnin Beijing

November 8, 2026
Tsadar Hayar Shaguna Ya Sa Ƴan Kasuwar Abuja Sun Koma Sayar Da Kaya Ta Intanet

Tsadar Hayar Shaguna Ya Sa Ƴan Kasuwar Abuja Sun Koma Sayar Da Kaya Ta Intanet

November 8, 2026
Ƴansanda Sun Kwato Shanu 39 Da Aka Sace Bayan Musayar Wuta Da Barayin Shanu

Ƴansanda Sun Kwato Shanu 39 Da Aka Sace Bayan Musayar Wuta Da Barayin Shanu

November 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.