ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, October 28, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Pantami Ya Bai Wa INEC Wa’adin Kwanaki 3 Ta Sanya Sunansa A Jerin Ƴan Takara

by Abubakar Sulaiman
2 weeks ago

Tsohon Ministan Sadarwa da Tattalin Arziƙin Zamani, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, ya bai wa Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) wa’adin kwanaki uku (3) ta gaggauta wallafa sunansa a cikin jerin sunayen ƴan takarar kujerar gwamnan Jihar Gombe na babban zaɓen 2027.

Wannan gargaɗi ya biyo bayan rashin sanya sunansa a cikin jerin sunayen ƙarshe na ƴan takara da hukumar ta fitar kwanan nan, lamarin da ya haifar da cece-kuce a tsakanin magoya bayansa. Pantami ya bayyana cewa matakin na INEC ya saɓa wa doka, duba da cewa ya lashe sahihin zaɓen fidda gwani na jam’iyyarsa wanda jami’an hukumar da kansu suka sanya wa ido suka kuma tabbatar da sahihancinsa.

A cikin wata wasiƙar ƙorafi da lauyoyinsa suka aike wa shalƙwatar INEC a Abuja, sun buƙaci hukumar da ta gaggauta gyara wannan kuskure ta hanyar mayar da sunansa a cikin jerin ƴan takarar ba tare da ɓata lokaci ba kafin cikar wa’adin kwanaki ukun.

ADVERTISEMENT

Sanarwar ta gargaɗi cewa idan har hukumar ta gaza cika wannan buƙata a cikin wa’adin da aka dibar mata, ba za su yi ƙasa a gwiwa ba wajen garzayawa Babbar Kotun Tarayya domin neman umarnin tilasta wa INEC sanya sunansa, tare da neman biyan diyya kan ƙoƙarin tauye masa haƙƙinsa na tsayawa takara.

Wannan mataki ya ƙara ruruta wutar rikicin siyasa a Jihar Gombe yayin da ake tunkarar zaɓen 2027, a daidai lokacin da INEC ke fuskantar matsin lamba da bore daga ƴan takara da jam’iyyun siyasa daban-daban a faɗin Nijeriya kan batun cire sunayen waɗanda suka lashe zaɓukan fidda gwani a jerin sunayen ƙarshe.

LABARAI MASU NASABA

Majalisar Dattawa Ta Buƙaci A Tsaurara Tsaro Bayan Kashe Mutane A Taraba

Gwamnati Da NLC: Abin Da Ma’aikata Ya Kamata Su Sani Kan Tallafin Sufuri Na ₦70,000

Abubakar Sulaiman
Website |  + postsBio
  • Abubakar Sulaiman
    Gwamnatin Tarayya Za Ta Fara Biyan Tallafin Sufuri Ga Ma’aikata Naira 70,000 A Duk Wata
  • Abubakar Sulaiman
    ADC-PCC Ta Nemi Majalisa Ta Yi Fatali Da Bashin Tinubu Na Dala Biliyan 20 Da Fam Biliyan Ɗaya
  • Abubakar Sulaiman
    Atiku Ya Buƙaci Majalisar Dattawa Ta Yi Watsi Da Buƙatar Ciwo Bashin Tinubu
  • Abubakar Sulaiman
    INEC Na Fuskantar Suka Kan Amfani Da Manhajar AI

MASU ALAKA

Majalisar Dattawa Ta Buƙaci A Tsaurara Tsaro Bayan Kashe Mutane A Taraba
Labarai

Majalisar Dattawa Ta Buƙaci A Tsaurara Tsaro Bayan Kashe Mutane A Taraba

October 28, 2026
Gwamnati Da NLC: Abin Da Ma’aikata Ya Kamata Su Sani Kan Tallafin Sufuri Na ₦70,000
Labarai

Gwamnati Da NLC: Abin Da Ma’aikata Ya Kamata Su Sani Kan Tallafin Sufuri Na ₦70,000

October 28, 2026
’Yan Bindiga Sun Sace Mata 29 Da Wani Yaro A Jihar Neja
Manyan Labarai

’Yan Bindiga Sun Sace Mata 29 Da Wani Yaro A Jihar Neja

October 28, 2026
Next Post
An Nuna Fim Din “Bukatunku 2” Kan Manufar Karbar Korafe-Korafe Da Magance Matsaloli Nan Take A Beijing

An Nuna Fim Din “Bukatunku 2” Kan Manufar Karbar Korafe-Korafe Da Magance Matsaloli Nan Take A Beijing

LABARAI MASU NASABA

Majalisar Dattawa Ta Buƙaci A Tsaurara Tsaro Bayan Kashe Mutane A Taraba

Majalisar Dattawa Ta Buƙaci A Tsaurara Tsaro Bayan Kashe Mutane A Taraba

October 28, 2026
Tsibirin Lemu: Wuri Mai Ni’ima Da Ke Kunshe Da Tarihin Gwagwarmayar Kafuwar Kasar Sin

Tsibirin Lemu: Wuri Mai Ni’ima Da Ke Kunshe Da Tarihin Gwagwarmayar Kafuwar Kasar Sin

October 28, 2026
Sin Da Gambia Sun Gudanar Da Taron Musayar Kwarewa A Kungiyar Ciniki Ta Duniya

Sin Da Gambia Sun Gudanar Da Taron Musayar Kwarewa A Kungiyar Ciniki Ta Duniya

October 28, 2026
Sin Ta Yi Kira Da a Gaggauta Tsagaita Bude Wuta Tare Da Yin Tattaunawa Cikin Ruwan Sanyi Tsakanin Amurka Da Iran

Sin Ta Yi Kira Da a Gaggauta Tsagaita Bude Wuta Tare Da Yin Tattaunawa Cikin Ruwan Sanyi Tsakanin Amurka Da Iran

October 28, 2026
Gwamnati Da NLC: Abin Da Ma’aikata Ya Kamata Su Sani Kan Tallafin Sufuri Na ₦70,000

Gwamnati Da NLC: Abin Da Ma’aikata Ya Kamata Su Sani Kan Tallafin Sufuri Na ₦70,000

October 28, 2026
’Yan Bindiga Sun Sace Mata 29 Da Wani Yaro A Jihar Neja

’Yan Bindiga Sun Sace Mata 29 Da Wani Yaro A Jihar Neja

October 28, 2026
Sin Da Karin Kasashe 25 Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar MDD Ta Inganta Hada-Hadar Dakon Hajoji

Sin Da Karin Kasashe 25 Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar MDD Ta Inganta Hada-Hadar Dakon Hajoji

October 28, 2026
Abubuwan Da Ke Hana Yaran Arewacin Nijeriya Zuwa Makaranta

Abubuwan Da Ke Hana Yaran Arewacin Nijeriya Zuwa Makaranta

October 28, 2026
Majalisar Dokokin Sakkwato Ta Amince Da Kafa ’Yansandan Jihohi

Majalisar Dokokin Sakkwato Ta Amince Da Kafa ’Yansandan Jihohi

October 28, 2026
Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar Da Shirin Bayar Da Lamunin Gidaje Mara Kuɗin Ruwa A Kano

Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar Da Shirin Bayar Da Lamunin Gidaje Mara Kuɗin Ruwa A Kano

October 28, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.