Ramadan: Azumi Na 26
Birane Magrib Alfijir
Abakaliki 6:37 5:07
Abeokuta 6:57 5:26
Abuja/Suleja 6:43 5:10
Akure 6:49 5:18
Akwanga/Keffi/Nasarawa 6:39 5:06
Auchi 6:45 5:14
Ankpa/Ayangba 6:40 5:08
Argungu 6:54 4:58
Azare/Jama’are 6:32 4:55
Bama 6:18 4:41
Bauchi/Ningi 6:33 4:58
Benin 6:48 5:18
Bichi 6:40 5:03
Bida 6:47 5:14
Birnin Gwari 6:45 5:00
B/Kebbi/Gwandu/Jega 6:55 5:17
Birnin Kudu/Gwaram 6:33 4:58
Biu 6:23 4:48
Calabar 6:36 5:08
Damaturu 6:25 4:48
Daura/Dambatta 6:39 5:01
Dutse 6:36 4:59
Dutsinma/Jibia 6: 44 5:06
Enugu 6:40 5:10
Funtua/Tsafe 6:44 5:06
Gombe 6:27 4:50
Gumi 6:52 5:15
Gusau/K/ Namoda 6:46 5:08
Gwadabawa 6:52 5:14
Hadejia/Gumel 6:34 4:56
Ibadan/Ife 6:54 5:22
Ilesha/Baruba 6:57 5:24
Ilorin/Kaiama 6:53 5:20
Jalingo/Lau/Gashaka 6:25 4:52
Jere 6:42 5:07
Jos/Saminaka 6:36 5:01
Kabba 6:47 5:15
Kafanchan/Kachia 6:39 5: 04
Kafin Maiyaki 6:40 5:03
Kaduna 6:42 5:07
Kano 6:39 5:02
Katsina 6:43 5:05
Kontagora/Zuru 6:50 5:15
Lafia 6:38 5:05
Lagos 6:56 5:25
Lokoja/Idah 6:44 5:12
Maiduguri/Mubi/Gwoza 6:19 4:42
Makurdi 6:37 5:05
Minna 6:46 5:11
Missau 6:29 4:54
Mokwa/New Bussa 6:52 5:19
Monguno 6:18 4:40
Nguru/Gashua 6:30 4:52
Ogbomosho 6:54 5:22
Okene 6:46 5:14
Onitsha 6:43 5:13
Oyo 6:55 5:23
Port Harcourt/Owerri 6:41 5:13
Potiskum 6:28 4:51
Shagamu 6:55 5:24
Sakoto 6:52 5:14
Takum/Wukari 6:31 4:59
Warri 6:47 5:17
Langtang/Wase Shendam 6:32 4:59
Wurno 6:51 5:13
Yola/Numan 6:21 4:48
Zaria 6:41 5:06
Cotonou-Benin 7:00 5:30
Ndjamena-Chad 6:13 4:36
Niamey-Niger 7: 05 5:25
Zinder-Niger 6:38 4:58
Garoua-Cameroun 6: 17 4:46
Yaounde-Cameroun 6: 23 4:55
MAJIYA: Majalisar Yaɗa Musulunci, Kaduna
Faɗakarwa: LAILATUL KADRI
Falala: Lailatul Ƙadri dare ne mai girma wanda a cikinsa ne Allah (SWT) ya saukar da Alƙur’ani. Annabi (SAW) ya yi bayanin cewa ana samun daren a cikin goman ƙarshen Ramadan cikin mara (kwanukan da za a ƙirga a samu ragowar ɗaya a ciki watau 21, 23, 25, 27, 29). Daren Lailatul Ƙadri ya fi watanni 1000, kimanin sama da shekara 83. A ko wace shekara, duk Musulmi idan ya yi Ramadan tare da ƙudurcewa a ransa na samun daren (walau ya gani ko bai gani ba), Allah zai rubuta masa ladan daren. Wannan yana nuna cewa a duk Ramadan, muna da shekara 83 da ‘yan kai ƙari a kan shekarunmu. Misali, idan mutum ya riski Ramadan sau 40, yana da ƙarin shekaru na ibada dare da rana masu albarka zalla 83 sau 40 wanda zai bashi jimillar shekara dubu uku da ɗari uku da ashirin (3,320). Wannan falala ce ta Allah ga mu al’ummar Annabi (SAW), Alham dulillah.