ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Saturday, July 18, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sin Na Da Burin Ganin Al’ummun Sin Da Na Amurka Sun Ingiza Ruhin Diflomasiyar Kwallon Tebur

by CGTN Hausa and Sulaiman
3 months ago
Sin

LABARAI MASU NASABA

Omar M. Yaghi: Kalaman Xi Sun Kara Mana Kwarin Gwiwa

Manufar Sin Ta Ba Da Jagoranci Ga Tafiyar Da Fasahar AI A Duniya

A yau Litinin ne kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Guo Jiakun, ya ce Sin na da burin ganin al’ummunta da na Amurka daga dukkanin sassa, sun ingiza ruhin diflomasiyar kwallon tebur.

Guo, ya bayyana hakan ne yayin taron manema labarai na yau da kullum, yana mai cewa shekaru 55 da suka gabata, “Diflomasiyar kwallon tebur” ta rushe shingaye, tare da bude kofar musaya tsakanin Sin da Amurka, kuma ta haifar da dama ta ingiza fahimtar juna tsakanin al’ummun kasashen biyu.

Guo ya kara da cewa, bayan shekaru 55, an ci gaba da wanzar da ruhin diflomasiyar kwallon tebur daga zuriya zuwa zuriya, ana ta fadada ta daga kwallon tebur zuwa sauran wasanni, irinsu kwallon kwando, da rugby, har ma zuwa sauran fannoni daban daban. Ya ce dukkanin wadannan sun shaida burika, da imanin matasan kasashen biyu, na wanzar da zaman lafiya tsakanin Sin da Amurka. (Saminu Alhassan)

ADVERTISEMENT
Sin
CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Omar M. Yaghi: Kalaman Xi Sun Kara Mana Kwarin Gwiwa
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Manufar Sin Ta Ba Da Jagoranci Ga Tafiyar Da Fasahar AI A Duniya
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    CDC Ta Afirka Ta Yaba Wa Sin Bisa Goyon Bayanta Ga Dakile Cutar Ebola

    Xi Jinping Ya Bukaci A Gudanar Da Aikin Ceto A Tsanake Bayan Rugujewar Bangaren Wani Tsauni A Chongqing
Sin
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Omar M. Yaghi: Kalaman Xi Sun Kara Mana Kwarin Gwiwa
  • Sulaiman
    Manufar Sin Ta Ba Da Jagoranci Ga Tafiyar Da Fasahar AI A Duniya
  • Sulaiman
    CDC Ta Afirka Ta Yaba Wa Sin Bisa Goyon Bayanta Ga Dakile Cutar Ebola
  • Sulaiman
    Xi Jinping Ya Bukaci A Gudanar Da Aikin Ceto A Tsanake Bayan Rugujewar Bangaren Wani Tsauni A Chongqing

MASU ALAKA

Omar M. Yaghi: Kalaman Xi Sun Kara Mana Kwarin Gwiwa
Daga Birnin Sin

July 18, 2026

Next Post
An Bude Bikin Baje Koli Na Kayayyakin Amfanin Jama’a Na Kasa Da Kasa Na Kasar Sin Karo Na 6

An Bude Bikin Baje Koli Na Kayayyakin Amfanin Jama’a Na Kasa Da Kasa Na Kasar Sin Karo Na 6

LABARAI MASU NASABA

Burina Zama Daya Daga Cikin Fitattun Masu Daukar Hoto A Nijeriya –Ibrahim Aminu

Burina Zama Daya Daga Cikin Fitattun Masu Daukar Hoto A Nijeriya –Ibrahim Aminu

July 18, 2026
Omar M. Yaghi: Kalaman Xi Sun Kara Mana Kwarin Gwiwa

Omar M. Yaghi: Kalaman Xi Sun Kara Mana Kwarin Gwiwa

July 18, 2026
Manufar Sin Ta Ba Da Jagoranci Ga Tafiyar Da Fasahar AI A Duniya

Manufar Sin Ta Ba Da Jagoranci Ga Tafiyar Da Fasahar AI A Duniya

July 18, 2026
CDC Ta Afirka Ta Yaba Wa Sin Bisa Goyon Bayanta Ga Dakile Cutar Ebola

CDC Ta Afirka Ta Yaba Wa Sin Bisa Goyon Bayanta Ga Dakile Cutar Ebola

July 18, 2026
Yadda Ciwon Hanta Ke Yaduwa Tsakanin Ma’aurauta

Yadda Ciwon Hanta Ke Yaduwa Tsakanin Ma’aurauta

July 18, 2026
Xi Jinping Ya Bukaci A Gudanar Da Aikin Ceto A Tsanake Bayan Rugujewar Bangaren Wani Tsauni A Chongqing

Xi Jinping Ya Bukaci A Gudanar Da Aikin Ceto A Tsanake Bayan Rugujewar Bangaren Wani Tsauni A Chongqing

July 18, 2026
Yadda Ake Miyar Karkashi Da Nama

Yadda Ake Miyar Karkashi Da Nama

July 18, 2026
Kura-kurai 7 Da Mata Ke Yi Wajen Kula Da Fatarsu

Majalisa Ta Goyi Bayan CBN Kan Sauya Fasalin Naira Bayan Tafka Muhawara 

Majalisa Ta Yi Watsi Da Bukatar MDD Ta Bincikar Badakalar Satar Daliban Oyo

July 18, 2026
Yadda Gano Ma’adanin ‘Lithium’ Zai Sauya Rayuwar Al’ummar Kudancin Kaduna

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci