Sojoji Sun Dakile Harin ‘Yan Bindiga, Sun Kashe Dan Bindiga A Zamfara
Dakarun Operation Hadarin Daji a Jihar Zamfara sun dakile wani hari da wasu ‘yan bindiga suka kai garin Anka hedikwatar ...
Read moreDakarun Operation Hadarin Daji a Jihar Zamfara sun dakile wani hari da wasu ‘yan bindiga suka kai garin Anka hedikwatar ...
Read moreAna ci gaba da samun tashin hankali biyo bayan yawaitar hare-haren ta'addanci tun bayan kammala babban zaben 2023 da tabarbarewar ...
Read moreAkalla mutane takwas ne aka kashe a garin Atak'Njei da ke Ungwa Gaiya a karamar hukumar Zangon Kataf a Jihar ...
Read moreWasu gungun ‘yan bindiga sun kashe dan sanda guda daya tare da raunata wasu uku a yankin Ikorodu da ke ...
Read more‘Yan bindiga na neman Naira miliyan 30 a matsayin kudin fansa kafin su sako yara da matan da suka yi ...
Read moreAkalla kimanin dalibai 10 ne ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su a karamar hukumar Kachia da ke Jihar Kaduna.
Read more‘Yan bindiga sun kashe mutum bakwai tare da sace wasu 26 a karamar hukumar Mashegu da ke Jihar Neja.
Read moreWasu ‘yan bindiga dauke da makamai sun yi garkuwa da wasu dalibai mata biyu a Jami’ar Tarayya ta Gusau (FUGUS) ...
Read more'Yan Bindiga Sun Kai Hari Kan Zababben Dan Majalisar Dokokin Jihar Benue, Sun Kone Motarsa
Read moreA wani sabon harin da aka kai unguwar Langson da ke karamar hukumar Zango Kataf a jihar Kaduna, an tabbatar ...
Read more© 2024 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2024 Leadership Media Group - All Right Reserved.