ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, November 4, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Wike Ya Naɗa Kansa Babban Kwamandan Yaƙin Neman Zaɓen Tinubu A Abuja

by Abubakar Sulaiman
3 weeks ago

LABARAI MASU NASABA

2027: Zan Magance Matsalar Tsaro, Na Farfaɗo Da Fatan ’Yan Nijeriya — Atiku

Tinubu Ya Nemi Sabon Bashin Naira tiriliyan 10.79

Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya fito fili ya ayyana kansa a matsayin babban kwamandan fagen fama (field commander) na yaƙin neman sake zaɓen Shugaba Bola Ahmed Tinubu a babban zaɓen 2027, musamman a Babban Birnin Tarayya da kuma Jihar Ribas.

Wike ya bayyana aniyarsa ta jagorantar dukkan tsare-tsare da injinan siyasa na kamfen ɗin Shugaba Tinubu a Abuja da kuma jiharsa ta asali wato Ribas, yana mai jaddada cewa zai tabbatar da gagarumar nasara ga shugaban ƙasar a dukkan yankunan biyu a akwatin zaɓe. Ya ce magoya bayan shugaban ƙasa daga matakai daban-daban na siyasa sun riga sun gama shirye-shiryen ƙaddamar da gagarumin kamfe domin tabbatar da nasararsa a karo na biyu.

A yayin da yake jawabi, Ministan ya fito ya kare tsare-tsaren sauye-sauyen tattalin arziƙi da gwamnatin Shugaba Tinubu ke aiwatarwa, inda ya amince cewa wasu manufofin sun jefa ƴan ƙasa cikin matsi da wahalhalu, sai dai ya jaddada cewa sauya fasalin tattalin arziƙin ƙasa “ba kamar addu’a ba ne” da za a ga sakamako nan take, yana mai nuni da cewa ɗaukar tsauraran matakai ya zama dole domin shawo kan matsalolin da suka daɗe suna ci wa ƙasar tuwo a ƙwarya.

ADVERTISEMENT

Bugu da ƙari, Wike ya kuma nuna cikakken goyon bayansa ga shirin kafa rundunar ƴansandan jihohi (State Police), inda ya bayyana hakan a matsayin wata babbar dabara da za ta bayar da gagarumar gudunmawa wajen magance ƙalubalen rashin tsaro da ke ci gaba da addabar sassan Nijeriya daban-daban.

Abubakar Sulaiman
Website |  + postsBio
  • Abubakar Sulaiman
    Sojoji Sun Kuɓutar Da Mutane 11 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kebbi
  • Abubakar Sulaiman
    Dino Melaye Ya Ƙalubalanci Tinubu Gasar Karanta Alƙur’ani
  • Abubakar Sulaiman
    Ba Za Mu Yarda Da Maguɗin Zaɓe Ba – Dino Melaye Ya Gargaɗi INEC
  • Abubakar Sulaiman
    Tinubu Ne Zai Lashe Zaɓen Shugaban Ƙasa A 2027 – Barau

MASU ALAKA

2027: Zan Magance Matsalar Tsaro, Na Farfaɗo Da Fatan ’Yan Nijeriya — Atiku
Manyan Labarai

2027: Zan Magance Matsalar Tsaro, Na Farfaɗo Da Fatan ’Yan Nijeriya — Atiku

November 4, 2026
Tinubu
Manyan Labarai

Tinubu Ya Nemi Sabon Bashin Naira tiriliyan 10.79

November 4, 2026
An Yanke Wa Mutane 2,512 Hukunci Kan Ta’addanci, An Ɗauki Matakin Hukunta Masu Taimaka Wa ’Yan Ta’adda A Nijeriya
Manyan Labarai

An Yanke Wa Mutane 2,512 Hukunci Kan Ta’addanci, An Ɗauki Matakin Hukunta Masu Taimaka Wa ’Yan Ta’adda A Nijeriya

November 4, 2026
Next Post
Kakakin Ma’aikatar Cinikayya Ta Kasar Sin Ya Amsa Tambaya Dangane Da Matsayar Da Aka Cimma Tsakanin Sin Da Kungiyar EU A Kan Ababen Hawa

Kakakin Ma’aikatar Cinikayya Ta Kasar Sin Ya Amsa Tambaya Dangane Da Matsayar Da Aka Cimma Tsakanin Sin Da Kungiyar EU A Kan Ababen Hawa

LABARAI MASU NASABA

2027: Zan Magance Matsalar Tsaro, Na Farfaɗo Da Fatan ’Yan Nijeriya — Atiku

2027: Zan Magance Matsalar Tsaro, Na Farfaɗo Da Fatan ’Yan Nijeriya — Atiku

November 4, 2026
Jimillar Cinikayyar Shige Da Fice Kan Ba Da Hidima A Watanni 9 Na Farkon Bana Ya Karu Da 8.5% A Mizanin Shekara-Shekara

Jimillar Cinikayyar Shige Da Fice Kan Ba Da Hidima A Watanni 9 Na Farkon Bana Ya Karu Da 8.5% A Mizanin Shekara-Shekara

November 4, 2026
Dagewa Kan Daukar Tsauraran Matakai Wajen Gudanar Da Harkokin JKS—Nagartaccen Tsarin JKS Na Tabbatar Da Zaman Lafiya Da Kwanciyar Hankali Mai Dorewa a Kasar Sin

Dagewa Kan Daukar Tsauraran Matakai Wajen Gudanar Da Harkokin JKS—Nagartaccen Tsarin JKS Na Tabbatar Da Zaman Lafiya Da Kwanciyar Hankali Mai Dorewa a Kasar Sin

November 4, 2026
An Kai Wa Ayarin Motocin Peter Obi Da Kwankwaso Hari A Jihar Calabar

An Kai Wa Ayarin Motocin Peter Obi Da Kwankwaso Hari A Jihar Calabar

November 4, 2026
Tinubu

Tinubu Ya Nemi Sabon Bashin Naira tiriliyan 10.79

November 4, 2026
Nazarin CGTN: Manufar Bude Kofa Ta Sin Ta Samu Karbuwa Sosai A Duniya

Nazarin CGTN: Manufar Bude Kofa Ta Sin Ta Samu Karbuwa Sosai A Duniya

November 4, 2026
Sojoji Sun Ceto Wani Mutum Da Aka Sace Tare Da Ƙwato Shanu 18 A Kebbi

Sojoji Sun Kashe ’Yan Bindiga 2 A Dajin Kogi, Sun Ƙwato Makamai

November 4, 2026
Jami’an Tsaro Sun Ceto Mai Juna Biyu Da Wasu 7 Da Aka Sace A Kaduna

Jami’an Tsaro Sun Ceto Mai Juna Biyu Da Wasu 7 Da Aka Sace A Kaduna

November 4, 2026
An Yanke Wa Mutane 2,512 Hukunci Kan Ta’addanci, An Ɗauki Matakin Hukunta Masu Taimaka Wa ’Yan Ta’adda A Nijeriya

An Yanke Wa Mutane 2,512 Hukunci Kan Ta’addanci, An Ɗauki Matakin Hukunta Masu Taimaka Wa ’Yan Ta’adda A Nijeriya

November 4, 2026
Sarkin Daura Ya Nemi Ake Yanke Wa Masu Safarar Miyagun Ƙwayoyi Hukuncin Kisa

Sarkin Daura Ya Nemi Ake Yanke Wa Masu Safarar Miyagun Ƙwayoyi Hukuncin Kisa

November 4, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.