Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya aike da wasikar taya murna ga Ta Kung Pao, daya daga cikin tsoffin jaridun Sinanci dake zaune a Hong Kong, murnar cika shekaru 120 da kafuwa.
A cikin wasikar tasa, shugaba Xi ya bukaci jaridar da ta ci gaba da gudanar da al’adunta na kishin kasa, da neman ci gaban kirkire-kirkire, da kuma rubuta manyan babuka masu ban sha’awa na ci gaba da aiwatar da manufar nan ta “kasa daya, amma tsarin mulki biyu” yadda ya kamata.(Ibrahim)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp