ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Friday, July 17, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Yadda Tashin Farashin Man Fetur Ya Shafi Harkokin Kasuwanci A Nijeriya

by Bala Kukuru
2 months ago

Am bayyana cewa a sakamakon rikice-rikicen da ke faruwa a tsakanin waɗansu ƙasashen duniya shi ne ya ƙara dagula  rayuwar al’umma tare da sauran harkokin kasuwanci a nan gida Nijeriya da waɗansu ƙasashen duniya baki ɗaya, wani babban ɗan kasuwar ƴan gwagwan a Legas mai suna Alhaji Ibirahim Abdullahi Ɗansoja da ke gidan kwali unguwar Ojota wanda ya kasance shi ne sarkin ƴan gwagwan na jihohi goma sha bakwai a Nijeriya shi ne ya tabbatar da hakan a lokacin da yake zantawa da waɗansu wakilan kafofin yaɗa labarai dangane da al’amarin.

Alhaji Ibirahim Abdullahi Ɗansoja ya ci gaba da cewa, rikice-rikice na ƙasashen ƙetare ya ba da gudummawa a wajen dagula rayuwar al’umma tare da taɓarɓarewar harkokin kasuwanci a Nijeriya, ya ci gaba da cewa wannan al’amari na tashin farashin man fetur a Nijeriya ya shafi sana’ar su ta kasuwancin gwagwan da sauran sana’oi a Nijeriya.

Ya ƙara da cewa a yanzu haka wahalhalun da suke dama dasu kafin kai kaya kamfani ya tashi daga kashi hamsin ya koma kashi ɗari da a shirin domin a wannan lokacin suna shatar mota mai kwasar masu kayan gwagwan zuwa kamfanonin da ake sarrafasu a kan dubu ɗari biyu amma saboda wannan matsalar ta ƙarin farashin man fetur suna shatar mota zuwa kamfanin sarrafa kayan a kan naira dubu ɗari uku da hamsin, ya ce a kan haka yake ƙara shawartar Gwamnatin Nijeriya da ta taimaka ta nemo wa ƴan kasuwar Nijeriya waɗansu hanyoyi da suka dace waɗanda za su samu sauƙin wannan al’amari.

ADVERTISEMENT

Ya kuma nuna rashin jin daɗinsa dangane da yadda ma’aikata ke damun su a wuraren da suke tara kayan su na gwagwan kafin kwashewa zuwa kamfanin sarrafawa, ya ce ma’aikatan suna matuƙar damun su ƙwarai da haske a wajen tambayar su takardar shaidar inda suka sayi kaya wato rasit kenan.

Sarkin na ƴan gwagwan Alhaji ibirshim Abdullahi Ɗansoja ya ci gaba da cewa kowa ya sani cewar kayan gwagwan kaya ne waɗanda ya riga ya lalace ba shi da wani amfani haka suke sayan sa domin mayar dashi kamfani a sarrafa shi ya dawo yadda ake buƙata amma duk da hakan ma’aikatan basu kulawa da hakan suna yawan takura masu a wuraren da suke tara kayan gwagwan a kowanne lokaci suna zuwa suna bincikar su takardar rasit, in ji shi.

LABARAI MASU NASABA

Mata Manoma Sun Gina Gada, Rijiyar Burtsatse A Danbare, Kano

An Ceto Wasu Mutane Huɗu Da Aka Sace A Kogi

Ya yi fatan Gwamnatin Jihar Legas za ta tsawata wa ma’aikatan dangane da wannan alamari, ya kuma yi addu’ar Allah ya dawo da Alhazanmu gida lafiya.

Bala Kukuru
+ postsBio
  • Bala Kukuru
    https://hausa.leadership.ng/author/bala-kukuru/
    Dan Majlisa Ya Tallafa Wa Al’ummar Mazabarsa Da Kayan Abinci Na Naira Miliyan 45 A Katsina
  • Bala Kukuru
    https://hausa.leadership.ng/author/bala-kukuru/
    Alhaji Amadu Umar Ya Zama Sarkin Hausawan Garin Agbara A Jihar Ogun
  • Bala Kukuru
    https://hausa.leadership.ng/author/bala-kukuru/
    Kungiyar ‘J5 Container’ Ta Gudanar Da Taron Neman Hadin Kan Jami’an Tsaro A Legas
  • Bala Kukuru
    https://hausa.leadership.ng/author/bala-kukuru/
    Sana’ar Safarar Dabbobi A Halin Yanzu Sai Godiya -Aminu Isimaila

MASU ALAKA

Mata Manoma Sun Gina Gada, Rijiyar Burtsatse A Danbare, Kano
Labarai

Mata Manoma Sun Gina Gada, Rijiyar Burtsatse A Danbare, Kano

July 17, 2026
An Ceto Wasu Mutane Huɗu Da Aka Sace A Kogi
Labarai

An Ceto Wasu Mutane Huɗu Da Aka Sace A Kogi

July 17, 2026
Yunkurin Dauda Lawal Na Bunkasa Bangaren Ma’adanan Jihar Zamfara
Rahotonni

Yunkurin Dauda Lawal Na Bunkasa Bangaren Ma’adanan Jihar Zamfara

July 17, 2026
Next Post
Canada Da Sin Sun Sha Alwashin Karfafa Alaka Da Bunkasa Cudanyar Mabambantan Sassa

Canada Da Sin Sun Sha Alwashin Karfafa Alaka Da Bunkasa Cudanyar Mabambantan Sassa

LABARAI MASU NASABA

Mata Manoma Sun Gina Gada, Rijiyar Burtsatse A Danbare, Kano

Mata Manoma Sun Gina Gada, Rijiyar Burtsatse A Danbare, Kano

July 17, 2026
Yadda NDLEA Ke Fatattakar Dillalan Miyagun Kwayoyi Na Kudancin Amurka

Yadda NDLEA Ke Fatattakar Dillalan Miyagun Kwayoyi Na Kudancin Amurka

July 17, 2026
Gwamnan Da Bai Taba Samun Mulkin Jihar Kano Ba

Gwamnan Da Bai Taba Samun Mulkin Jihar Kano Ba

July 17, 2026
An Ceto Wasu Mutane Huɗu Da Aka Sace A Kogi

An Ceto Wasu Mutane Huɗu Da Aka Sace A Kogi

July 17, 2026
NPA Ta Tara Kudin Shiga Naira Biliyan 758.2 A 2024

Dalilin Da Ya Sa Kungiyar NCTR Ta Jinjina Wa Shugaban NPA

July 17, 2026
Yunkurin Dauda Lawal Na Bunkasa Bangaren Ma’adanan Jihar Zamfara

Yunkurin Dauda Lawal Na Bunkasa Bangaren Ma’adanan Jihar Zamfara

July 17, 2026
Gbajabiamila Ya Maka Daraktan Bogi Na PFIPC Kotu, Ya Nemi Diyyar Biliyan 15

Gbajabiamila Ya Maka Daraktan Bogi Na PFIPC Kotu, Ya Nemi Diyyar Biliyan 15

July 17, 2026
Bayan Ceto Daliban Oyo: Kallo Ya Koma Borno Da Yobe

Bayan Ceto Daliban Oyo: Kallo Ya Koma Borno Da Yobe

July 17, 2026
Batun Yawan Bashin Da Nijeriya Ke Ciyowa Daga Ketare

Batun Yawan Bashin Da Nijeriya Ke Ciyowa Daga Ketare

July 17, 2026
Pew: Sin Ta fi Amurka Samun Amincewar Al’ummun Duniya

Pew: Sin Ta fi Amurka Samun Amincewar Al’ummun Duniya

July 16, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.