ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Yadda ‘Yan Nijeriya Ke Shirye-shiryen Shigowar Watan Azumi

by Bushira Nakura
4 years ago
Azumi

A daidai wannan lokacin da Musulmin duniya ke shirye-shiryen fara yin azumin watan Ramadan na bana, wanda kuma a cikinsa ake samun dimbin lada na yin wasu ayyukan ibada.

Masu yin azumi na da wasu siffofi da ake gane su da su, da kuma ke tsayuwa a wannan lokaci  na watan azumin wanda ake samun dimbin lada na yin wasu ayyuka ibada tare, domin kara karfafa wa juna gwiwa, azumi na da cikin aikin ibada wadda ke taiaka wa wajen kara samun lafiyar dan’adam da ma kare shi daga kamu wa da wasu cututtuka a lokacin rayuwarsa.

  • Kasar Sin Ta Fitar Da Takardar Bayani Kan Matsayinta Na Warware Matsalar Ukraine A Siyasance
  • ‘Yan Bindiga Sun Harbe Shugaban APGA Har Lahira A Ebonyi

Jin ra’ayin jama’a da aka yi a kan azumin watan ‘Ramadan da karamar sallah’, ya nuna yadda fiye da mutum 18,000 suka tofa albarkacin bakinsu daga kimanin kasashe goma sha biyu, wadanda suka hada da Nijeriya, a watan azumi na 2022. Sakamakon ya nuna cewa, bayan kara kaimi wajen yin ibadoji, hada-hadar kasuwancin da ake yi a wannan lokaci na kara habaka tattalin arzikin Nijeriya.

ADVERTISEMENT

A Nijeriya a kowace rana, a irin wannan lokaci ana samun karuwa  a kalla daga kashi 4 cikin 100, a mako daya bayan salla  da kuma mako daya kafin sallar. Wadannan abubuwa na daga cikin irin sauyin da watan Azunin na Ramadan ke kawo wa. Haka kuma mutane na kokarin cika burinsu na samun farin ciki a wannan lokaci. Sannan kuma kashi 77 daga cikin kaya da ‘yan Nijeriya ke sa wa lokacin sallah sababbi ne.

Ana tanadin hidimar da za a yi a cikin watan Ramadan da sallah ,sannan kuma wadanda Allah ya hore wa kan bayar da kyaututtuka, musamman sadakar abinci. Haka kuma kashi, 88 daga cikin 100 a Nijeriya na mika sakonnin fatan alheri ga ‘yan uwa da abokan arziki a wannan lokaci. Sannan kuma binciken ya nuna cewa, wasu mutane a Nijeriya na kallon bidiyon hidimar da ake yi a lokacin azumin da lokacin sallah.

LABARAI MASU NASABA

Karuwar Farin Jinin Gwamna Umaru Bago A Siyasar Jihar Neja

Kyakkyawan Tsarin Laken Asiri Zai Dakile Shirin Magudin Zabe A Nijeriya —Mohammed

Watan azumi dama ce, ta musamman da mutum zai nemi lahira cikin sauki ta hanyar sadaka wadda ke kan gaba wajen abin da ake so, wadanda ke da hali su yi a lokacin azumin na Ramadan. Haka kuma ana so a kara karfafaf zumunci da taimakon juna.

Saboda haka babban darasin da watan azumin ke koyarwa shi wadanda Allah ya hore wa, suke da wadata da yalwar abinci, su sani akwai dimbin jama’a da ba su samu irin wannan damar ba, saboda haka suna bukatar a tallafa musu.

Enitan Denloye, Daraktan wata shiyya ne da ke yankin Saharar Afirka ya ce, “Wannan watan azumin na 2023 dama ce da mutum zai iya amfani da ita wajen samun riba mai yawa, ta hanyar kara kaimi wajen yin ibada da kautata wa jama’a.”

Azumi
Bushira Nakura
+ postsBio
  • Bushira Nakura
    https://hausa.leadership.ng/author/bushira-nakura/
    Butulci Ya Yi Yawa A Siyasar Yanzu – Hon Dankaka
  • Bushira Nakura
    https://hausa.leadership.ng/author/bushira-nakura/
    Ba Ni Da Burin Da Wuce Ziyarar Kabarin Manzon Allah – Fauziyya Sani
  • Bushira Nakura
    https://hausa.leadership.ng/author/bushira-nakura/
    Ba Zan Taba Mantawa Da Zamowata Gwarzuwar Banki Sau Biyu A Jere Ba – Fatima Gana
  • Bushira Nakura
    https://hausa.leadership.ng/author/bushira-nakura/
    Shekara Dayan Abba Ta Fi Takwas Ta Ganduje Albarka – Halima Jalil

MASU ALAKA

Gwamnatin Neja Ta Bayar Da Umarnin Kawo Karshen Matsalar Tsaro
Rahotonni

Karuwar Farin Jinin Gwamna Umaru Bago A Siyasar Jihar Neja

September 5, 2026
Kyakkyawan Tsarin Laken Asiri Zai Dakile Shirin Magudin Zabe A Nijeriya —Mohammed
Rahotonni

Kyakkyawan Tsarin Laken Asiri Zai Dakile Shirin Magudin Zabe A Nijeriya —Mohammed

September 5, 2026
Jihar Katsina Da UNICEF Sun Ceto Rayuwar Yara Ta Hanyar Samar Da Abinci Mai Gina Jiki
Rahotonni

Jihar Katsina Da UNICEF Sun Ceto Rayuwar Yara Ta Hanyar Samar Da Abinci Mai Gina Jiki

September 5, 2026
Next Post
Da Dumi-Dumi: Har Yanzu Jami’an INEC Ba Su Isa Rumfar Zaben Tinubu A Legas Ba

Da Dumi-Dumi: Har Yanzu Jami'an INEC Ba Su Isa Rumfar Zaben Tinubu A Legas Ba

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.