ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Abin Da Ya Sa Hukumar SON Ta Ƙarfafa Haɗaka Da Hukumar NPA

by Bello Hamza
6 months ago
Son

Sabon Shugaban da zai jagoranci Tashoshin Jiragen Ruwa da ɓangaren iyakoki a Tashar Jiragen Ruwa ta Onne da ke a Kudu Maso Kudu da kuma Kudu Maso Gabas Celestine Udenwa, ya fara kai zirarar aiki, ga manyan masu ruwa da tsaki da ke a ɓangaren Sufurin Jiragen Ruwa.

Wannan ziyarar ta san a zuwa ne, yayin da Hukumar Kula da Ingancin Kayan da Ake Sarrafawa a cikin ƙasar wato SON ke ƙoƙarin ƙarfafa ayyukan da ake gudanarwa a Tashoshin Jiragen Ruwa na ƙasar nan da ƙara ƙulla haɗaka a tsakanin hukumomin gwamnati domin a ƙara ƙarfafa sanya ido, kan ayyukan da ake gudanarwa a ɓangaren sufurin Jiragen Ruwan ƙasar.

  • NPA Ta Samar Da Hanyoyi Masu Sauki Na Fitar Da Kayayyaki Kasashen Waje
  • Fasahar Electronic Call-up Da NPA Ta Wanzar Ta Samar Da Sauki —Tsohon Kwaminsihan Sufuri

Kazalika, zirar ta Celestine Udenwa, ana gudanar da ita ne, a ƙarƙashin tawagar Hukumar ta SON, wadda kuma ta haɗa da, da ofishin Hukumar daƙile fasa ƙwaurin kaya wato Kwastam da na runda na ta biyu, da ke a Tashar ta Onne.

ADVERTISEMENT

A ziyarar da aka tawagar ta kai ga rundunar ta ta biyu ta Hukumar Kwastam wasu daga cikin manyan jami’an hukumar ta Kwastam a ƙarƙashin jagorancin Kwantirolan rundunar A. M. Alƙali ne, suka tarbi tawagar ta SON.

Kazalika, a ɓangaren tawagar Hukumar SON Injiniya Celestine Udenwa ne, ya jagoranci tawagar, wadda ta haɗa da Dakta Papaa Johnson Pongiri, Dakta Johnson C. Obiaga, da kuma wasu manyan jami’an gudanawa na Hukumar.

LABARAI MASU NASABA

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

A jawabinsa a lokacin ziyarar Dakta Papaa Johnson ya bayyana cewa, ziyarar na zuwa ne, biyo bayan sauyin shugabanci da aka gudanar a Hukumar ta SON, da ke gudanar da ayyukanta na sanya ido a Onne.

Ya ƙara da cewa, manufar ziyarar shi ne, domin a ƙara ƙarfafa haɗaka a tsakanin sauran hukumomin gwamnatin, domin a samu damar ci gaba da sanya ido.

Shi ma a na sa jawabin Injiya Udenwa, ya bayyana godiyarsa ga Darakta Janar na Hukumar ta SON Dakta Ifeanyi Chukwunonso Okeke, musamman kan aminta da ya yi da shi nay a jagoranci Tashar ta Onne da ke a Kudu Maso Kudu da da Kudu Maso Gabas.

Kazalika, ya godewa Kwantiroa Alƙali, kan tarbar girmamawar da yayiwa tawagar.

Ya kuma jaddada mahimmancin haɗaka da sauran masu ruwa da tsaki da kuma ƙara jadda goyon baya ga Hukumar ta SON domin ta sauke nauyin da aka ɗora mata na ganin ana sarrafa kaya masu ingnaci a cikin ƙasar nan.

Son
Bello Hamza
+ postsBio
  • Bello Hamza
    https://hausa.leadership.ng/author/bello-hamza/
    Jihar Kano Za Ta Amfana Matuka Da Gidauniyar Aliko Dangote – Masu Ruwa Da Tsaki
  • Bello Hamza
    https://hausa.leadership.ng/author/bello-hamza/
    An Nuna Damuwa Kan Sake Kamun Da DSS Ta Yi Wa Boɗejo Bayan Samun Belin EFCC
  • Bello Hamza
    https://hausa.leadership.ng/author/bello-hamza/
    Dole Al’ummar Arewa Su Rungumi Hanyoyin Kasuwanci Na Zamani —Alfa Musa
  • Bello Hamza
    https://hausa.leadership.ng/author/bello-hamza/
    Ba Mu Taba Biyan Kudin Fansa Ba Kuma Ba Za Mu Biya Ba – Kwamishinan Katsina

MASU ALAKA

'Yan Bindiga
Labarai

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina
Labarai

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare
Labarai

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Next Post
Ministan Yaɗa Labarai Ya Buƙaci Matasa Su Riƙa Tantance Sahihancin Labari Kafin Su Yaɗa Shi

Ministan Yaɗa Labarai Ya Buƙaci Matasa Su Riƙa Tantance Sahihancin Labari Kafin Su Yaɗa Shi

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.