ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Saturday, September 12, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Ambaliya: Gwamnatin Tarayya Ta Gargaɗi Jihohi Sama Da 30

by Sadiq
2 months ago

Gwamnatin Tarayya ta gargaɗin game da ambaliyar ruwa, inda ta bayyana cewa al’ummomi da dama a jihohi sama da 30 da Babban Birnin Tarayya na iya fuskantar ambaliya sakamakon mamakon ruwan sama da ake hasashen za a samu tsakanin 22 ga Yuni zuwa 5 ga watan Yulin 2026.

A cikin wata sanarwa da Ma’aikatar Muhalli ta Tarayya ta fitar, gwamnatin ta ce al’ummomin da ke bakin koguna, yankunan gaɓar ruwa, yankunan da ambaliya ke mamayewa, ƙananan yankuna da kuma wuraren da ba su da ingantattun magudanan ruwa ne suka fi fuskantar barazanar ambaliya.

Daga cikin manyan biranen da aka lissafo akwai Legas, Abuja, Fatakwal, Ibadan, Lokoja, Makurdi, Benin, Enugu, Owerri da Jos.

ADVERTISEMENT

Ma’aikatar ta sanya Jihar Adamawa cikin jerin jihohin da ke cikin hatsari mafi girma, inda ta yi gargaɗin cewa al’ummomin Yola, Numan, Mubi, Song da sauran yankuna na iya fuskantar mummunar ambaliya, kuma akwai buƙatar su ɗauki matakan gaggawa.

Gwamnatin ta kuma buƙaci mazauna yankunan da ke da hatsarin ambaliya su riƙa sa ido kan matakan ruwa, su share magudanan ruwa da suka toshe, su tanadi hanyoyin neman ɗauki idan ambaliya ta auku, sannan su guji zama ko gudanar da kasuwanci a yankunan da ambaliya ke yawan mamayewa.

LABARAI MASU NASABA

Sakkwato: Al’ummar Tambuwal Sun Yi Zanga-Zanga Kan Taɓarɓarewar Tsaro

Idan Atiku Ya Janye, Za Mu Kula Da Shi Bayan Mun Yi Nasara – Kwankwaso

Haka kuma, ta buƙaci gwamnatocin jihohi, hukumomin bayar da agajin gaggawa da ƙananan hukumomi su ƙara wayar da kan jama’a tare da ɗaukar matakan shirin ko-ta-kwana domin rage illar ambaliya.

MASU ALAKA

Sakkwato: Al’ummar Tambuwal Sun Yi Zanga-Zanga Kan Taɓarɓarewar Tsaro
Manyan Labarai

Sakkwato: Al’ummar Tambuwal Sun Yi Zanga-Zanga Kan Taɓarɓarewar Tsaro

September 12, 2026
Manyan Labarai

Idan Atiku Ya Janye, Za Mu Kula Da Shi Bayan Mun Yi Nasara – Kwankwaso

September 11, 2026
Manyan Labarai

ASUU Ta Yi Barazanar Shiga Yajin Aiki Na Ƙasa Gaba Ɗaya

September 11, 2026
Next Post
Sin A Shirye Take Ta Yi Aiki Tare Da Amurka Kan Tafarki Daya In Ji Kakakin Ma’aikatar Cinikayyar Kasar

Sin A Shirye Take Ta Yi Aiki Tare Da Amurka Kan Tafarki Daya In Ji Kakakin Ma’aikatar Cinikayyar Kasar

LABARAI MASU NASABA

An Gargaɗi Mazauna Kusa Da Kogin Kaduna Kan Sako Ruwa Daga Shiroro

An Gargaɗi Mazauna Kusa Da Kogin Kaduna Kan Sako Ruwa Daga Shiroro

September 12, 2026
Shekaru 22 Bayan Rushewar Nigeria Airways, Gwamnati Ta Biya Ma’aikata 2,700 Biliyan 18

Shekaru 22 Bayan Rushewar Nigeria Airways, Gwamnati Ta Biya Ma’aikata 2,700 Biliyan 18

September 12, 2026
Kalaman Christopher Musa Game Da El-Rufa’i Na Ci Gaba Da Tayar Da Ƙura

Kalaman Christopher Musa Game Da El-Rufa’i Na Ci Gaba Da Tayar Da Ƙura

September 12, 2026
Dangote Ya Ƙara Farashin Fetur, Kwana 2 Kafin Shiga Kasuwar Hannun jari

Sanata Yari Ya Gudanar Da Taron Masu Ruwa Da Tsaki A Zamfara

September 12, 2026
Gwamna Dauda Lawal Ya Raba Motocin Aiki Ga Manyan Makarantu A Zamfara

Gwamna Dauda Lawal Ya Raba Motocin Aiki Ga Manyan Makarantu A Zamfara

September 12, 2026
Dangote Ya Ƙara Farashin Fetur, Kwana 2 Kafin Shiga Kasuwar Hannun jari

Dangote Ya Ƙara Farashin Fetur, Kwana 2 Kafin Shiga Kasuwar Hannun jari

September 12, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Jam’iyyar APC Ce Za Ta Lashe Zaɓen Shugaban Ƙasa Da Gwamnoni A Nijeriya -Dikko Raɗɗa

September 12, 2026
NNPCL Ya Rage Farashin Man Fetur Zuwa ₦860 Kan Kowacce Lita – IPMAN

Mene Ne Ra’ayinku Kan Dawo Da Tallafin Man Fetur Ko Barin Sa?

September 12, 2026
Sin Ta Nuna Rashin Jin Dadinta Ga Italiya Da Tarayyar Turai Kan Ziyarar Jami’ar DPP

Sin Ta Nuna Rashin Jin Dadinta Ga Italiya Da Tarayyar Turai Kan Ziyarar Jami’ar DPP

September 11, 2026
Sin Tana Son Cin Moriya Tare Da Sassan Duniya A Fannin Kirkire-kirkire

Sin Tana Son Cin Moriya Tare Da Sassan Duniya A Fannin Kirkire-kirkire

September 11, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.