ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Ambaliyar Ruwa: Gwamnatin Tarayya Ta Sanya Al’ummomi 944 A Jihohi 21 Cikin Shirin Ko-ta-kwana

by Sani Anwar
1 month ago
FILE - People transport cassava in a canoes along flooded residential streets after a heavy downpour In Bayelsa, Nigeria, Oct. 20, 2022. West and Central African countries are battling deadly floods that have upended lives and livelihoods, raising fears of further disruption of food supplies in many areas battling armed conflict. “Above-average rainfall and devastating flooding” have affected 5 million people this year in 19 countries across West and Central Africa, according to a new U.N. World Food Program situation report. (AP Photo/Reed Joshua, File)

An sake samun fargabar afkuwar mummunar ambaliyar ruwa a Nijeriya, bayan wani sabon hasashen da Ma’aikatar Muhalli ta Tarayya ta fitar, wanda ya sanya al’ummomi 944 a jihohi 21 cikin halin taka-tsantsan game da barazanar ambaliyar ruwa, a tsakanin ranar 2 ga Agusta da 15 ga Agustan 2026.

Ma’aikatar ta bayyana cewa, ɗaruruwan wasu al’ummomin ma na fuskantar barazanar ambaliyar ruwa a matakai daban-daban.

 Gwamnati ta yi gargaɗin cewa, al’ummomin da abin ya shafa, na iya fuskantar mummunar ambaliyar ruwa, sakamakon haɗuwar abubuwa da suka haɗa da ci gaba da yin ruwan sama, ƙaruwar ruwan koguna, cikar ƙasa da ruwa, saurin kwararar ruwa a saman ƙasa da kuma cunkoson hanyoyin magudanan ruwa; tare da yin kira ga mazauna yankunan da ke cikin haɗari da su fara ɗaukar matakan kariya nan take.

ADVERTISEMENT

Dangane da sabon hasashen ambaliyar ruwa da Cibiyar Kula da Gargaɗin Farko kan Ambaliyar Ruwa ta Ƙasa (ƙarƙashin Sashen Kula da Zaizayar Ƙasa, Ambaliyar Ruwa da Yankunan Teku na Ma’aikatar) ta fitar, an sanya ƙarin al’ummomi 406 a jihohi bakwai, cikin rukunin yankunan da ke fuskantar babban haɗari, yayin da al’ummomi 650 a jihohi 13 ke cikin rukunin da ke buƙatar sa ido kan yiwuwar ambaliya ta matsakaicin mataki.

Wannan ya sa jimillar wuraren da ke cikin jerin sa ido kan ambaliyar ruwa na ƙasa ya kai kimanin al’ummomi 2,000 a dukkan jihohi 36 da Babban Birnin Tarayya (FCT).

LABARAI MASU NASABA

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

Rahoton ya bayyana Jihohin Benuwe, Kogi, Kwara, Neja, Ribas, Edo, Delta, Kuros Riba, Bayelsa, Akwa Ibom, Abiya, Anambira, Ebonyi, Enugu, Imo, Ekiti, Legas, Ogun, Ondo, Osun da Oyo a matsayin yankunan da ke fuskantar barazanar ambaliyar ruwa mafi tsanani a jihohin da hasashen ya shafa.

Daga cikin manyan biranen da al’ummomin da aka sanya a rukunin da ke fuskantar babban haɗarin, akwai Makurdi, Katsina Ala, Gboko da Otukpo a Jihar Benuwe; Lokoja da Idah a Kogi; Fatakwal, Bonny, Okrika da Ahoada a Ribas; Benin City a Edo; Asaba da Warri a Delta; Kalaba a Kuros Riba; Yenagoa a Bayelsa; Uyo, Eket da Oron a Akwa Ibom; Aba da Umuahia a Abiya; Onitsha, Awka da Nnewi a Anambira; Abakaliki a Ebonyi; birnin Inugu; Owerri a Imo; Ado-Ekiti; Legas Island, Lekki, Ikorodu, Apapa, Eti-Osa, Ikeja da Badagry a Lagos; Abeokuta, Ifo da Shagamu a Ogun; Akure da Okitipupa a Ondo; Osogbo da Ile-Ife a Osun; da kuma Ibadan a ihar Oyo.

Ma’aikatar ta bayyana cewa, al’ummomin da aka rarraba a matsayin wuraren da ke da haɗari, suna buƙatar sa ido kan ambaliyar ruwa nan take, shirye-shiryen gaggawa da matakan kariya, yayin da waɗanda ke cikin rukunin masu haɗari ya kamata su ƙara himma wajen sa ido da shirye-shiryen gaggawa, don mayar da martani.

An shawarci al’ummomin da ke wurin da ke da haɗari, da su ci gaba da sa ido a-kai-a-kai, su kuma kula da kayayyakin magudanan ruwa da kuma ƙarfafa wayar da kan jama’a.

Ambaliya
Sani Anwar
+ postsBio
  • Sani Anwar
    https://hausa.leadership.ng/author/sani-anwar/
    Ko Kun San Amfanin Kwanciya Da Bangaren Hagu?
  • Sani Anwar
    https://hausa.leadership.ng/author/sani-anwar/
    2027:Mata Shida Da Ke Takarar Neman Shugabancin Nijeriya
  • Sani Anwar
    https://hausa.leadership.ng/author/sani-anwar/
    Dambarwa A Kasuwancin Iyalan Indimi
  • Sani Anwar
    https://hausa.leadership.ng/author/sani-anwar/
    Illar Shan Taba Sigari Da Dangoginta

MASU ALAKA

'Yan Bindiga
Labarai

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina
Labarai

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare
Labarai

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Next Post
Ambaliya

Ficewar Likitoci Da Ƙarancin Albashi Ke Dagula Matsalar Kiwon Lafiya A Nijeriya

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.