Xi Ya Mayar Da Amsar Wasikar Daliban Jami’o’in Amurka
A kwanan nan, shugaban kasar Sin, Xi Jinping, ya mayar da amsa ga dalibai daga jami’o’in Amurka guda 10, wadanda...
A kwanan nan, shugaban kasar Sin, Xi Jinping, ya mayar da amsa ga dalibai daga jami’o’in Amurka guda 10, wadanda...
Shugaban kasar Sin, Xi Jinping zai je ziyarar aiki a Amurka daga ranar 23 zuwa 25 ga watan Satumba bisa...
Cibiyar lura da ayyukan ‘yan sama jannati ta kasar Sin, ta ce kasar ta yi nasarar noma sama da nau’o’in...
A rana ta farko ta fafata gasar wasannin motsa jiki ta nahiyar Asiya karo na 20 da ke gudana a...
A yau Lahadi, kasar Sin ta aike da taurarin dan’adam guda tara zuwa sararin samaniya ta hanyar amfani da rokar...
An bude bikin fina-finai na kasa da kasa na hanyar siliki karo na 13 a birnin Xi’an na lardin Shaanxi...
Ga duk mai bibiyar irin ci gaban da kungiyar BRICS ke samu a shekarun baya bayan nan, ya kwana da...
An kammala taro na 13 na dandalin tattauna batutuwan tsaro na Xiangshan, yau Alhamis a birnin Beijing. Taron mai jigon...
A yau Alhamis aka bude bikin baje koli na 23 na Sin da ASEAN da taron tattauna kasuwanci da zuba...
Gwamnatin yankin musammam na Hong Kong na kasar Sin, ta fitar da shirin raya tattalin arziki da zamantakewa na shekaru 5, a jiya Laraba. Wannan shi ne karo na farko da aka fitar da cikakken shiri domin raya tattalin arziki da zamantakewa a yankin na musammam na Hong Kong. Shirin na shekaru 5 ya alamta shigar yankin cikin fagen shugabancin al’umma mai mayar da hankali kan cikakken tsari mai hangen nesa da fada da cikawa. A matsayinsa na wurin da aka fi gudanar da harkokin tattalin arziki cikin ‘yancin a duniya, kuma cibiyar hada-hadar kudi ta duniya, Hong Kong ya zama wata muhimmiyar kasuwa mai tasiri a yankin kudu maso gabashin Asia da yammacin Asia da kudancin Amurka a shekarun baya-bayan nan. Jerin harkokin da suka shafi hada-hadar kudi da cinikayya da matakan kirkire-kirkire da aka zayyana cikin shirin na shekaru biyar-biyar na farko, zai kara karfafa matsayin Hong Kong na cibiyar hulda da hada-hada. Ana sa ran karkashin jagorancin shirin na shekaru biyar-biyar na farko, Hong Kong zai ci gaba da amfani da fifiko na musammam da yake da su na dogaro da babban yankin Sin da hadewa da sassan duniya, domin hawa sabon tafarkin shugabanci da samun wadata. (Mai fassara: Fa’iza Mustapha)
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.