Kasar Sin Ta Dauki Matakan Mayar Wa Amurka Martani
Ma’aikatar kula da harkokin cinikayya ta kasar Sin, ta sanar da matakan mayar da martani kan jerin munanan matakan da...
Ma’aikatar kula da harkokin cinikayya ta kasar Sin, ta sanar da matakan mayar da martani kan jerin munanan matakan da...
Wani bincike na shekara-shekara da Cibiyar Bincike ta Pew ta Amurka ta gudanar kwanan nan, ya nuna cewa, a cikin...
A kwanan nan kusan duk kafofin watsa labarai na cikin gida da kuma sauran shafukan sada zumunta masu yawa a...
Tun farkon wannan shekara, lokacin da aka fara aiwatar da shirin raya tattalin arziki da zamantakewar al'ummar Sin na shekaru biyar-biyar...
A lokacin zafi na bana, yayin tafiye-tafiyen da suka shafi guje wa zafi da rangadi da sayayya da na abubuwan...
An gudanar da taron kasa da kasa kan yaki da ta'addanci na shekarar 2026 a birnin Yili na yankin Xinjiang...
A yau Talata ne kakakin ma’aikatar tsaron kasar Sin Chen Xi, ya amsa tambayoyin manema labarai dangane da takardar bayani...
Ma’aikatar kasuwanci ta kasar Sin, ta ce daga watan Janairu zuwa watan Yunin bana, jimilar darajar hada-hadar shige da fice...
Ma’aikatar albarkatun kasa ta Sin, ta fitar da wani shirin aiki na shekaru biyar, wanda za a aiwatar a kasa...
Cibiyar bincike ta CAICT dake karkashin ma’aikatar lura da harkokin watsa bayanai da fasahar sadarwa ta kasar Sin, ta ce a shekarar 2025 darajar masana’antun kirkirarriyar basira ko AI na kasar Sin, ta haura kudin Sin yuan tiriliyan 1.2, kwatankwacin dalar Amurka biliyan 176.7, adadin da ya karu da kaso 40 bisa dari a mizanin shekara-shekara. Cibiyar ta CAICT, ta ce ya zuwa watan Yunin bana, adadin kamfanonin AI na kasar Sin sun haura 6,600, adadin da ke wakiltar kaso 15 bisa dari na jimillar wadanda ake da su a duniya baki daya. Kazalika, Sin ta kafa cikakken tsarin ayyukan masana’antun fannin, tun daga ababen more rayuwa da ake bukata a bangaren, zuwa manhajoji, da dandalolin amfani da manhajojin da sassan cin gajiyarsu. (Mai fassara: Saminu Alhassan)
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.