Manufar Kawar Da Haraji Ta Sin Za Ta Bunkasa Fitar Da Hajojin Afirka Da Tallafawa Cigaban Masana’antu In Ji Wani Masanin Afirka Ta Kudu
Wani mai bincike game da harkokin shari’a dan kasar Afirka ta kudu Nkanyiso Ngqulunga, ya ce manufar kasar Sin ta...



















