FRSC Ta Tabbatar Da Mutuwar Mutane 10 A Hatsarin Kaduna
Hukumar Kiyaye Haɗurra ta Ƙasa (FRSC) reshen Jihar Kaduna ta tabbatar da mutuwar mutane 10 tare da jikkatar wasu huɗu...
Hukumar Kiyaye Haɗurra ta Ƙasa (FRSC) reshen Jihar Kaduna ta tabbatar da mutuwar mutane 10 tare da jikkatar wasu huɗu...
Rundunar Sojin Sama ta Nijeriya (NAF) ta bayyana cewa jiragen yaƙinta da ke aiki ƙarƙashin Rundunar Haɗin Gwuiwa ta Operation...
Gwamnatin Tarayya da Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Ƙasa (ASUU) na shirin sanya hannu kan sabuwar yarjejeniya a ranar Laraba, 14...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sake tsoma baki a rikicin siyasa da ke ci gaba da gudana tsakanin Gwamnan...
Rundunar ƴansandan Jihar Nasarawa ta ceto mutane uku da aka sace a ƙaramar hukumar Lafia ta jihar. Waɗanda aka ceto...
Gwamnatin Birtaniya ta kammala shirye-shiryen mayar wa Gwamnatin Tarayyar Nijeriya Dala miliyan 9.5 na kuɗaɗen da aka gano cewa an...
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote, ta hannun lauyoyinsa, ya shigar da wata sabuwar ƙara a gaban Hukumar Yaƙi...
Tsohon ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour Party (LP), Sanata Datti Baba-Ahmed, ya ce tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa,...
Tsohon Shugaban Amurka, Donald Trump, ya yi gargaɗin cewa Amurka na iya sake ƙaddamar da hare-hare a Nijeriya idan, a...
Majalisar Dokokin Jihar Legas ta amince da jimillar kasafin kuɗi na Tiriliyan ₦4.4 domin gudanar da harkokin jihar a shekarar...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.