Yaƙi Da Ta’addanci: Gwamnan Zamfara Ya Jinjina Wa Jami’an Tsaro Bisa Ƙwato Ɗarurruwan Shanu
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya yaba wa jami’an tsaro bisa ƙoƙarin da suke yi da jajircewarsu wajen yaƙi da...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya yaba wa jami’an tsaro bisa ƙoƙarin da suke yi da jajircewarsu wajen yaƙi da...
Akalla dattawa 50 daga kauyen Magamin Diddi da ke yankin Magami/Faru a karamar hukumar Maradun ta jihar Zamfara ne aka...
Ɗan Takarar Sanata A Zamfara Ya Koka Kan Yi Wa Rayuwarsa Barazana
Tsohon gwamnan jihar Zamfara kuma sanata mai wakiltar Zamfara ta Yamma, Abdulaziz Yari, ya buƙaci limamai da malaman addinin Musulunci...
Karamin Ministan Tsaro, Bello Matawalle ya bukaci magoya bayansa da su mara wa wa’adi na biyu na Shugaba Bola Ahmad...
Majalisar Dokokin Jihar Zamfara a ranar Laraba ta dakatar da shugabannin kananan hukumomi biyu bisa zargin karkatar da kudaden gwamnati....
Uwargidan Gwamnan Jihar Zamfara, Hajiya Huriyya Lawal, ta ƙaddamar da raba tallafin abincin Azumi da Sallah ga marayu da marasa...
Sabon Mataimakin Shugaban Jami'ar Gwamnatin Tarayya da ke Gusau ( FUGUS) Farfesa Tukur Adamu ya kama aiki a matsayin maitaimakin ...
Shugaban Ƙungiyar Dikko Na Kowa Ne, kuma sakataren ƙaramar Hukumar Funtuwa, Alhaji Hassan Musa Anda Funtuwa ya jinji wa Gwamnan...
Gwamnatin Jihar Zamfara ƙarƙashin jagorancin Gwamna Dauda Lawal ta vullo da shirin amfana da ma'adanai ga al'ummar jihar. Kwamishinan mahalli...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.