Shugaban INEC Ya Tafka Aika-Aika Fiye Da Emefiele, Ya Kamata A Kore Shi —Buba Galadima
Jigo a jam’iyyar NNPP, Buba Galadima, ya yi kira ga shugaba Bola Tinubu da ya kori Mahmood Yakubu, Shugaban Hukumar...
Jigo a jam’iyyar NNPP, Buba Galadima, ya yi kira ga shugaba Bola Tinubu da ya kori Mahmood Yakubu, Shugaban Hukumar...
Shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila ya ce babu wani mutum da zai iya daukar nauyin Nijeriya shi kadai,...
Mataimakin gwamnan Jihar Kano, Kwamared Aminu Abdussalam Gwarzo, ya tabbatar wa mazauna jihar cewa gwamnati ta kowa ce, ba tare...
Hukumar Shige da Fice ta Kasa (NIS) karkashin jagorancin Kwanturola Janar Wuraola Adepoju ta daukaka darajar jami’anta kusan 7000 a...
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce shugabancin Nijeriya na daya daga cikin kalubale mafi tsanani a rayuwa.
Sabon mai bai wa shugaba Tinubu shawara kan harkokin tsaro kuma tsohon shugaban hukumar EFCC Nuhu Ribadu, ya kama aiki...
An kama wani sufeton ‘yan sanda a jihar Kaduna da laifin yunkurin kashe abokin aikinsa a Kafanchan da ke karamar...
Kungiyar 'Tansparent Leadership Advocacy' (TLA) ta shawarci shugaban kasa Bola Tinubu da kada ya mayar da hankali kan kudaden da...
Matashin nan dan asalin jihar Kano, Yunusa Yellow Kura, wanda ake tsare tun 2018 ya kubuta bayan dogon lokacin da...
An kashe manoma uku a unguwar Sabon Layi da ke karamar hukumar Birnin-Gwari a jihar Kaduna.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.