Ma’aikatar Harkokin Wajen Sin Ta Fitar Da Sanarwa Game Da Cika Shekaru 10 Da Fitar Da Hukuncin Takkadamar “Philippines Da China”
Yau Lahadi, kasashen Amurka, Philippines, Ostiraliya, da sauran kasashe sun fitar da sanarwar hadin gwiwa don “tunawa” da cika shekaru...



















