Yadda ‘Yan Ta’adda Suka Sace Ɗaliban NECO A Borno
Wasu da ake zargin ‘yan ta’addan Boko Haram ko na kungiyar ISWAP ne, sun kai hari a Makarantar Sakandare ta...
Wasu da ake zargin ‘yan ta’addan Boko Haram ko na kungiyar ISWAP ne, sun kai hari a Makarantar Sakandare ta...
Kasar Sin ta ce ayyukan da hukumomi masu ruwa da tsaki na kasar suka yi a yankin ruwan da ke...
Sakatare janar na kwamitin kolin JKS Xi Jinping, zai bayar da lambar yabo ta ranar 1 ga watan Yuli, wadda ita ce lambar karramawa ta koli ta jam’iyyar ga mambobin JKS da ke zaman ababen koyi, yayin wani taro albarkacin cikar Jam’iyyar Kwaminis ta Kasar Sin shekaru 105 da kafuwa. Xi Jinping wanda shi ne shugaban kasar Sin kuma shugaban hukumar koli mai kula da ayyukan soji, zai gabatar da muhimmin jawabi yayin taron wanda za a fara da karfe 10 na safiyar ranar 1 ga watan Yuli, a babban dakin taron al’umma da ke Beijing. A ranar 1 ga watan Yulin shekarar 1921 ne aka kafa Jam’iyyar Kwaminis ta Kasar Sin. Yayin taron na ranar Laraba, za kuma a karrama jajirtattun mambobin jam’iyyar da ma’aikatan jam’iyyar da kungiyoyin jam’iyyar a matakan farko, daga dukkan fadin kasar. (Fa’iza Mustapha)
An bude taro na 13 na ministocin kula da yawon bude ido na kungiyar hadin gwiwar tattalin arziki ta kasashen...
Mataimakin firaministan kasar Sin He Lifeng, ya yi kira da a gaggauta kokarin samun nasarori a fannin jigon fasahohi, da...
Gwamnan Jihar Kaduna, Uba Sani, ya kai ziyarar ta’aziyya ga iyalan marigayiya Ummulkhairi Usman Aliyu, wadda wasu fusatattun mutane suka...
Wani mummunan al'amari da ya girgiza zukatan al'umma ya faru a yankin Maraban Jos da ke ƙaramar hukumar Igabi a...
A ranar 12 ga Yuni, Shugaban ƙasa, Bola Tinubu ya ba da yabo ta musamman ga wasu tsofaffin sojoji da...
Tsohon shugaban Ƙungiyar Tuntuɓa Kan Gamayyar Jam'iyyun Siyasa na Kasa (IPAC), Peter Ameh, ya soki hukuncin da Babbar Kotun Tarayya...
A yayin da jam'iyyar adawa ta ADC da shugabannin siyasa suka samar da shiri da dabaru don tun karar zaɓen...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.