An Fara Aikin Zamanantar Da Layin Dogo Dake Yammacin Aljeriya Da Kamfanin Sin Ya Gina
An fara aikin gina tsarin sadarwa da sigina da wutar lantarki na layin dogo dake iya daukar jirgin kasa mai...
An fara aikin gina tsarin sadarwa da sigina da wutar lantarki na layin dogo dake iya daukar jirgin kasa mai...
An yi bikin aza harsashin ginin cibiyar tiyata ta kasar Mozambique da Sin za ta taimaka wajen ginawa, a jiya...
Kasar Sin ta kudurta kara yawan wutar lantarkin da take samarwa daga sassan makamashi mai tsafta zuwa kashi 50% nan...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ƙaddamar da Cibiyar Kula da Masu Cutar Sikila, domin samar da cikakkiyar kulawa...
Iyalan Alƙalin Babbar Kotun Jihar Kebbi, Mai Shari'a Faruk Hassan Bunza, wanda aka yi garkuwa da shi daga gidansa, sun...
Rundunar 'Yansandan Jihar Jigawa ta kama mutane tara da ake zargi da hannu a wasu laifuka daban-daban bisa kai hari...
Daga masu yawon bude ido na kasashen waje dake tururuwa zuwa biranen Sin, zuwa “na’urorin sanyaya iska” da Sin ta kera wadanda ke samun karbuwa sosai a kasuwannin kasashen waje, kasuwanci na lokacin zafi na Sin ya sake zama abin da aka fi mayar da hankali a kai a duniya a wannan lokacin zafi da muke ciki. A cewar wani binciken da kafar CGTN ta babban rukunin gidajen rediyo da talabijin na Sin wato CMG ta fitar, kashi 86.1% na masu bayyana ra’ayoyi sun yi imanin cewa karuwar tattalin arzikin lokacin zafi na Sin, yana nuna yadda babbar kasuwar kasar ke karfafa tattalin arzikin duniya. Ci gaba da fadada bude kofa ga kasashen waje da Sin ta yi, ya sanya ana “zuwa Sin a ko da yaushe” kuma ya zama wani zabi mai kyau ga masu yawon bude ido da yawa na kasashen waje. Game da hakan, kashi 95.8% na wadanda suka bayyana ra’ayoyin sun bayyana cewa, Sin tana canzawa cikin sauri daga “masana’antar duniya” zuwa “kasuwar duniya” da duniya ke amfana da ita. A halin yanzu, na’urorin sanyaya daki, da fanka da injunan yin kankara, da sauran “na’urorin sanyaya iska” da Sin ta kera suna ci gaba da samun karbuwa sosai a kasuwannin kasashen waje a wannan lokacin zafi. Game da hakan, kashi 88.2% na wadanda suka bayyana ra’ayoyin sun yi imanin cewa tattalin arzikin Sin na lokacin zafi, yana kara tabbaci da sabon kuzari a cikin tsarin samar da kayayyaki na duniya da ma tattalin arzikin duniya. An fitar da wannan binciken ne a dandamalin CGTN guda biyar na harsunan Ingilishi da Sifaniyanci da Faransanci da Larabci da Rashanci.(Safiyah Ma)
Kamfanin fasaha na Alibaba na kasar Sin, ya gabatar da sabon samfurinsa na AI mai suna Qwen3.8-Max, a wani mataki...
Kungiyar masana’antun auduga ta kasar Sin ta kalubalanci matakin Amurka na baya-bayan nan, na sanya karin kamfanonin kasar Sin 43,...
Wasu bayanai daga hukumar kula da hada-hadar kudaden waje ta kasar Sin, sun ce a rabin karshe na wannan shekara,...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.