ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, July 16, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Ayyukan Jami’an Ilimi Da Muhimmancinsu (4)

by Idris Aliyu Daudawa
1 year ago
Ilimi

Bugu da kari jami’an ilimi suna iya suna lura da yadda za a tafiyar da kasafin kudin makaranta ko hukumar da ke da alaka da ilimi,samar da hanyoyin da suka dace  da lamarin tallace- tallace,yadda za ‘a dauki Malamai, da ci gaba da tafiyar da lamura da su.

Idan ana bukatar samun nasara ta wannan bangare a matsayin sun a jami’an ilimi dole su kasance sun mallaki dabarun da za su taimaka ma su yin mu’amala, yin hulda,kai har ma da ganewa da fahimtar manufofin ilimi da yadda ake tafiyar da su.

  • Kasar Sin Ta Harba Sabon Tauraron Dan Adam Na Gwaji A Kan Fasahar Sadarwa
  • Sinawa Kimanin Miliyan 1.85 Za Su Rika Zuwa Yawon Bude Ido a Ketare Kullum Lokacin Hutun Bikin Bazara

Su san yadda za su lamarin da ya shafi aikinsu da masu fada aji/ruwa da tsaki,da suka hada da Iyaye, ‘yan makaranta/ dalibai, Malamai,da sauran kwararru.

ADVERTISEMENT

Akwai kuma bukatar su rika yin tunani mai inganci,da kuma kirkirar abu, su kuma kasance suna tafiya daidai da zamani da yadda lamarin ilimin yake.

Gaba daya kacokam shi/su jami’in/ jami’an ilimi ayyukansu suna matukar wahala,sai dai akwai daukaka,lamarin da yake bukatar wanda/ wadanda suka amsa sunan sun mallaki yin tunani mai amfanarwa da wasu dabaru na nuna kauna ga lamarin daya shafi ilimi.

LABARAI MASU NASABA

Kano Ta Yi Zarra Wajen Kashe Kuɗi Don Raya Ilimi A Yammacin Afirka

ASUU Na Barazanar Shiga Yajin Aiki A Jami’o’in Jihohi 11 Kan Rashin Biyan Alawus-alawus

Ko suna aiki a makarantar Firamare ne ko, jami’a, jami’an ilimi suna bada muhimmiyar gudunmawa ta shata yadda al’umma  za su iya kasancewa a gaba,da kuma tabbatar da cewa suna samun ilimi mai nagarta da taimaka masu domin cimma burinsu.

Dabarun Da Suka Kamata Jami’an Ilimi Su Mallaka

Sanin kowa ne jami’in ilimi kan shi ne alhakin tafiyar da al’amuran tsare- tsare da manufofin ilimi suka rataya kan shi, na makarantu da hukumomi.

Su ne wadanda ke a sahun gaba wajen lamarin da ya shafi ci gaban ilimi.

Ayyukan su suna da yawa shi yasa akwai bukatar su kasance sun mallaki/ko suna da dabarun da za su taimaka masu tafiyar da ayyukan su kamar yadda suka kamata.

Manyan dabarun da ake bukatar jami’in ilimi yana da su sun hada da babban lamari na yin mu’amala ta kud da kud da mutane, dabarar bincike da kuma nazari, yadda za a tafiyar da ayyuka,maganin matsalolin da za su iya tasowa, fahimta sosai tsare- tsare, da dokokin ilimi.

Yadda za ayi tuntuba ta sadarwa da masu ruwa da tsaki wadanda suke da yawa, da suka hada da Malamai, Iyaye, da kuma jami’an makarantu.

Ba ma kamar yadda za su tafiyar da manufofi da tsare- tsaren ilimi masu rikitarwa, su fahimci abubuwan da duk lamurran suka kunsa.

Jami’in ilimi akwai bukatar ace koda wane lokaci ya san halin da ake ciki na lamuran da suka shafi ilimi.Tafiyar da ayyukan ilimi wannan ma ana bukatar hakan ga jami’in ilimi  ace ya san su,tsare-tsare da yadda za a aiwatar da su.

Hakanan ma akwai bukatar su tsara,shirya sosai,wajen aiwatar da yin ayyuka da tabbatar da kammala su cikin lokaci da kuma kudin da aka ware masu.

Dabarar da za ayi maganin matsaloli wannan ma ana sa ran jami’in ilimi ya mallaki hakan,su gano inda matsalolin suke da yadda za su yi maganin su manufofi da tsare- tsaren ilimi har ma da aiwatar da su,ana bukatar jami’in ilimi ya san da hakan.

Ana ma bukatar su ya zama sun sani sosai tsare- tsaren, dokokin  ilimi karamar hukuma, Jiha, da kuma gwamnatin tarayya, wajen tabbatar da ana aiwatar da su kamar yadda dokoki suka tanadar kamar yadda ya dace.

Ilimi
Idris Aliyu Daudawa
+ postsBio
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Tarihin Sarakunan Da Suka Yi Wa Turawan Mulkin Mallaka Turjiya A Nijeriya
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Kano Ta Yi Zarra Wajen Kashe Kuɗi Don Raya Ilimi A Yammacin Afirka
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Duk Da Faɗuwar Farashin Ɗanyen Mai Ƴan Nijeriya Na Fama Da Tsadar Man Fetur
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Yajin Aiki: Ƙungiyar Likitocin Nijeriya Ta Ba Gwamnati Wa’adin Mako Huɗu

MASU ALAKA

Labarin Farfesoshi Tagwaye Da Suka Yi Karatun Digiri Tare Suna Aiki Tare A Wuri Ɗaya
Ilimi

Kano Ta Yi Zarra Wajen Kashe Kuɗi Don Raya Ilimi A Yammacin Afirka

July 11, 2026
ASUU Na Barazanar Shiga Yajin Aiki A Jami’o’in Jihohi 11 Kan Rashin Biyan Alawus-alawus
Ilimi

ASUU Na Barazanar Shiga Yajin Aiki A Jami’o’in Jihohi 11 Kan Rashin Biyan Alawus-alawus

July 3, 2026
Matar Gwamnan Zamfara Ta Sha Alwashin Ci Gaba Da Tsarin Bunƙasa Ilimin Ƴa Mace
Ilimi

Matar Gwamnan Zamfara Ta Sha Alwashin Ci Gaba Da Tsarin Bunƙasa Ilimin Ƴa Mace

June 20, 2026
Next Post
Fursunoni 48,932 Ke Jiran Shari’a A Gidajen Yarin Nijeriya – Mukaddaashin Kwantirola

Fursunoni 48,932 Ke Jiran Shari'a A Gidajen Yarin Nijeriya - Mukaddaashin Kwantirola

LABARAI MASU NASABA

M.A. Abubakar Ya Zaɓi Farouk Mustapha A Matsayin  Mataimakinsa

M.A. Abubakar Ya Zaɓi Farouk Mustapha A Matsayin Mataimakinsa

July 16, 2026
Saliba Zai Yi Jinyar Watanni 5 Bayan Raunin Da Ya Samu A Bayansa

Saliba Zai Yi Jinyar Watanni 5 Bayan Raunin Da Ya Samu A Bayansa

July 16, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Wani Hukuncin Ɗaurin Shekara 7 Kan Tallan Wiwi A Kafafen Sada Zumunta

Kotu Ta Yanke Wa Wani Hukuncin Ɗaurin Shekara 7 Kan Tallan Wiwi A Kafafen Sada Zumunta

July 16, 2026
Tinubu Yana Zuba Kyawawan Ayyuka A Nijeriya – Ganduje

Ganduje Ya Buƙaci A Yi Siyasar Aƙida Domin Inganta Dimokuraɗiyya A Nijeriya

July 16, 2026
Binciken CGTN: Amfanar Da Kowa Da Kowa Shi Ne Ainihin Alherin Da Fasahohin Kwaikwayon Tunanin Bil Adama Suka Kawo

Binciken CGTN: Amfanar Da Kowa Da Kowa Shi Ne Ainihin Alherin Da Fasahohin Kwaikwayon Tunanin Bil Adama Suka Kawo

July 15, 2026
Sin Ta Yi Kira Da A Kafa Tsarin Jagorantar Muhimman Ma’adinai Ga Sauyawa Zuwa Amfani Da Makamashi Mai Tsafta

Sin Ta Yi Kira Da A Kafa Tsarin Jagorantar Muhimman Ma’adinai Ga Sauyawa Zuwa Amfani Da Makamashi Mai Tsafta

July 15, 2026
Gwamna Dauda Lawal Zai Gabatar Da Jawabi A Taron Ƙasa Da Ƙasa Na Jami’ar FUE Zariya

Gwamna Dauda Lawal Zai Gabatar Da Jawabi A Taron Ƙasa Da Ƙasa Na Jami’ar FUE Zariya

July 15, 2026
Neman Raba-Gari Da Sauran Kasashe Zai Kawo Mummuann Tasiri Ga Bangarorin Da Abin Ya Shafa

Neman Raba-Gari Da Sauran Kasashe Zai Kawo Mummuann Tasiri Ga Bangarorin Da Abin Ya Shafa

July 15, 2026
Kevin Kelly: AI Na Iya Taimakawa Wajen Cimma Burin “Koyar Da Dalibai Da Kwazonsu”

Kevin Kelly: AI Na Iya Taimakawa Wajen Cimma Burin “Koyar Da Dalibai Da Kwazonsu”

July 15, 2026
Gwamna Yusuf Ya Bai Wa Masu Kula Da Akwatinan Zaɓe Na APC Filaye 1,540 Da Tallafin Miliyan 100

Gwamna Yusuf Ya Bai Wa Masu Kula Da Akwatinan Zaɓe Na APC Filaye 1,540 Da Tallafin Miliyan 100

July 15, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.