ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Saturday, September 12, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Ba Za A Iya Murɗe Sakamakon Zaɓen 2027 Ba – Tambuwal

by Abubakar Sulaiman
5 months ago
Tambuwal

Tsohon gwamnan Jihar Sokoto kuma sanata mai wakiltar Sokoto ta Kudu, Aminu Tambuwal, ya ce babu wani mutum ko ƙungiya da za ta iya murɗe sakamakon zaɓen 2027, yana mai jaddada cewa ‘yan Nijeriya ne za su yanke hukunci kan shugabannin da za su zaɓa.

Tambuwal ya bayyana hakan ne yayin da yake zantawa da manema labarai bayan taron zaɓen shugabannin jam’iyyar ADC a Jihar Sokoto, inda ya yi watsi da zargin cewa za a rubuta sakamakon zaɓen dai zai nuna APC ta yo nasara.

  • Matsalar Ciwon Kwakwalwa A Gidajen Yarin Kasar Nan
  • APC Ta Zaɓi Murtala Sule Garo A Matsayin Wanda Zai Maye Gurbin Mataimakin Gwamna

Ya ce ba zai yiwu a yi nasara ta hanyar ƙirƙirar sakamako ba, yana mai tuna yadda a baya ya tsaya kan ra’ayinsa a lokuta daban-daban, ciki har da saɓaninsa da tsoffin shugabannin ƙasa kamar Goodluck Jonathan da Muhammadu Buhari.

ADVERTISEMENT

Sanatan ya kuma danganta yawaitar sauya sheƙa zuwa APC da rashin tabbas a siyasa, yana mai cewa wasu gwamnoni na shiga jam’iyyar ne saboda tsoron yadda zaɓen 2027 zai kasance, ba wai don an samu ingantaccen shugabanci ba.

Ya ƙara da cewa babu yadda za a yi a yi amfani da hukumomin tsaro ko INEC wajen karkatar da sakamakon zaɓe, yana mai jaddada cewa ‘yan Nijeriya sun waye kuma za su kare haƙƙinsu.

LABARAI MASU NASABA

2027: Masana Sun Yi Gargaɗi Game Da Bangar Siyasa Da Kalaman Ɓatanci

Mutane 24 Sun Mutu Bayan Shan

Tambuwal ya yi alƙawarin cewa idan ADC ta karɓi mulki, za ta magance matsalar tsaro tare da farfaɗo da tattalin arziƙi, yana mai kira ga jama’a su haɗa kai domin cimma wannan buri a zaɓen 2027.

Tambuwal
Abubakar Sulaiman
Website |  + postsBio
  • Abubakar Sulaiman
    Mutane 24 Sun Mutu Bayan Shan
  • Abubakar Sulaiman
    Ɗalibai Sun Yi Watsi Da Tallafin Data, Sun Nemi Wi-Fi Kyauta A Makarantu Daga Gwamnati
  • Abubakar Sulaiman
    Yaƙin Amurka Da Iran Ya Janyo Asarar Fitar Da Ganga Biliyan 2.8 Na Mai
  • Abubakar Sulaiman
    Zan Dawo Da Tallafin Mai Ne Don Rage Farashin Fetur Da Na Sufuri – Atiku

MASU ALAKA

2027: Masana Sun Yi Gargaɗi Game Da Bangar Siyasa Da Kalaman Ɓatanci
Labarai

2027: Masana Sun Yi Gargaɗi Game Da Bangar Siyasa Da Kalaman Ɓatanci

September 12, 2026
Mutane 24 Sun Mutu Bayan Shan
Labarai

Mutane 24 Sun Mutu Bayan Shan

September 12, 2026
Tsohon Shugaban PDP Na Ƙasa Bamanga Tukur Ya Rasu Yana Da Shekara 91
Manyan Labarai

Tsohon Shugaban PDP Na Ƙasa Bamanga Tukur Ya Rasu Yana Da Shekara 91

September 12, 2026
Next Post
Kwankwaso Ya Ce Sun Amince Da Rabon Iko Kashi 60% – 40% Da ADC

Kwankwaso Ya Ce Sun Amince Da Rabon Iko Kashi 60% - 40% Da ADC

LABARAI MASU NASABA

Kwamitin Sulhu Na MDD Ya Amince Da Tsawaita Takunkuman Sudan Na Gajeren Lokaci

Kwamitin Sulhu Na MDD Ya Amince Da Tsawaita Takunkuman Sudan Na Gajeren Lokaci

September 12, 2026
Xi Ya Gana Da Modi A New Delhi

Xi Ya Gana Da Modi A New Delhi

September 12, 2026
2027: Masana Sun Yi Gargaɗi Game Da Bangar Siyasa Da Kalaman Ɓatanci

2027: Masana Sun Yi Gargaɗi Game Da Bangar Siyasa Da Kalaman Ɓatanci

September 12, 2026
Kwamitin Sulhu Na MDD Ya Bayyana Damuwa Game Da Yadda Yanayin Hare-haren Ta’addanci Ke Sauyawa

Kwamitin Sulhu Na MDD Ya Bayyana Damuwa Game Da Yadda Yanayin Hare-haren Ta’addanci Ke Sauyawa

September 12, 2026
Mutane 24 Sun Mutu Bayan Shan

Mutane 24 Sun Mutu Bayan Shan

September 12, 2026
Tsohon Shugaban PDP Na Ƙasa Bamanga Tukur Ya Rasu Yana Da Shekara 91

Tsohon Shugaban PDP Na Ƙasa Bamanga Tukur Ya Rasu Yana Da Shekara 91

September 12, 2026
Gwamnatin Katsina

Abinda Kasafin Gwamna Raɗɗa Na Shekarar 2027 Ya Ƙunsa

September 12, 2026
Ɗalibai Sun Yi Watsi Da Tallafin Data, Sun Nemi Wi-Fi Kyauta A Makarantu Daga Gwamnati

Ɗalibai Sun Yi Watsi Da Tallafin Data, Sun Nemi Wi-Fi Kyauta A Makarantu Daga Gwamnati

September 12, 2026
Yaƙin Amurka Da Iran Ya Janyo Asarar Fitar Da Ganga Biliyan 2.8 Na Mai

Yaƙin Amurka Da Iran Ya Janyo Asarar Fitar Da Ganga Biliyan 2.8 Na Mai

September 12, 2026
Zan Dawo Da Tallafin Mai Ne Don Rage Farashin Fetur Da Na Sufuri – Atiku

Zan Dawo Da Tallafin Mai Ne Don Rage Farashin Fetur Da Na Sufuri – Atiku

September 12, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.