ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Saturday, September 12, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Kwankwaso Ya Ce Sun Amince Da Rabon Iko Kashi 60% – 40% Da ADC

by Abubakar Sulaiman
5 months ago
ADC

Yadda Kwankwaso Ya Rabauta Da Hannun iran#

Jagoran tafiyar Kwankwasiyya kuma tsohon gwamnan Jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce ɓangaren ya amince da karɓar kaso 60 cikin 100 a tsarin rabon iko da jam’iyyar (ADC), duk da cewa an ba su damar karɓar kaso 80. Ya bayyana hakan ne yayin da yake jawabi ga magoya bayansa a gidansa, a wani bidiyo da aka wallafa a Facebook.

  • Kwamitin Zartarwa Na ADC Na Ƙasa Ya Yi Watsi Da Bangaran David Mark Da Bala Gombe, Ya Naɗa Shugabancin Riƙo
  • Sin Ta Bukaci Amurka Da Isra’ila Da Iran Su Dakatar Da Yaki Nan Take

Kwankwaso ya ce sun ƙi karɓar kaso mafi yawa ne domin ƙarfafa haɗin kai da bai wa sauran ɓangarori damar shiga cikin tafiyar. A cewarsa, manufarsu ita ce haɗa kan jama’a da faɗaɗa sahun masu ruwa da tsaki a cikin kawancen siyasar.

ADVERTISEMENT

Ya ƙara da cewa wannan tsari ya yi daidai da irin yarjejeniyoyin da suka yi a baya lokacin da suka sauya sheƙa daga jam’iyyar PDP)b zuwa All Progressives Congress (APC), inda suka yi amfani da tsarin rabon 60 da 40.

Tsohon gwamnan ya kuma bayyana yadda aka raba muƙamai a matakin ƙananan hukumomi, inda ya ce sun riƙe kujerun shugabanni 34 tare da bai wa abokan kawancensu 10, amma suka ci gaba da riƙe kujerun mataimakan shugabanni a waɗannan wurare domin daidaito.

LABARAI MASU NASABA

2027: Masana Sun Yi Gargaɗi Game Da Bangar Siyasa Da Kalaman Ɓatanci

Mutane 24 Sun Mutu Bayan Shan

A ƙarshe, ya buƙaci mambobin tafiyar Kwankwasiyya da su yi haƙuri wajen rabon muƙamai, yana mai gargaɗin su guji matsin lamba ko nacewa kan wasu mutane, yana mai cewa haƙuri da fahimta su ne mabuɗin nasara a irin wannan kawance.

ADC
Abubakar Sulaiman
Website |  + postsBio
  • Abubakar Sulaiman
    Mutane 24 Sun Mutu Bayan Shan
  • Abubakar Sulaiman
    Ɗalibai Sun Yi Watsi Da Tallafin Data, Sun Nemi Wi-Fi Kyauta A Makarantu Daga Gwamnati
  • Abubakar Sulaiman
    Yaƙin Amurka Da Iran Ya Janyo Asarar Fitar Da Ganga Biliyan 2.8 Na Mai
  • Abubakar Sulaiman
    Zan Dawo Da Tallafin Mai Ne Don Rage Farashin Fetur Da Na Sufuri – Atiku

MASU ALAKA

2027: Masana Sun Yi Gargaɗi Game Da Bangar Siyasa Da Kalaman Ɓatanci
Labarai

2027: Masana Sun Yi Gargaɗi Game Da Bangar Siyasa Da Kalaman Ɓatanci

September 12, 2026
Mutane 24 Sun Mutu Bayan Shan
Labarai

Mutane 24 Sun Mutu Bayan Shan

September 12, 2026
Tsohon Shugaban PDP Na Ƙasa Bamanga Tukur Ya Rasu Yana Da Shekara 91
Manyan Labarai

Tsohon Shugaban PDP Na Ƙasa Bamanga Tukur Ya Rasu Yana Da Shekara 91

September 12, 2026
Next Post
Sojoji Sun Kama Yaro Mai Shekara 15 Kan Zargin Kisan Birgediya Janar A Borno

Sojoji Sun Kama Yaro Mai Shekara 15 Kan Zargin Kisan Birgediya Janar A Borno

LABARAI MASU NASABA

jam'iyyu

An Buƙaci Ƴan Takara Su Sanya Tsare-tsaren Yaƙi Da Ɗumamar Yanayi A Jaddawalin Kamfen Ɗinsu

September 12, 2026
Masu Kera Motoci Na Kasar Sin Sun Lashe Lambobin Yabo Da Dama A Bikin Nune-nunen Motoci Na Turin

Masu Kera Motoci Na Kasar Sin Sun Lashe Lambobin Yabo Da Dama A Bikin Nune-nunen Motoci Na Turin

September 12, 2026
Kwamitin Sulhu Na MDD Ya Amince Da Tsawaita Takunkuman Sudan Na Gajeren Lokaci

Kwamitin Sulhu Na MDD Ya Amince Da Tsawaita Takunkuman Sudan Na Gajeren Lokaci

September 12, 2026
Xi Ya Gana Da Modi A New Delhi

Xi Ya Gana Da Modi A New Delhi

September 12, 2026
2027: Masana Sun Yi Gargaɗi Game Da Bangar Siyasa Da Kalaman Ɓatanci

2027: Masana Sun Yi Gargaɗi Game Da Bangar Siyasa Da Kalaman Ɓatanci

September 12, 2026
Kwamitin Sulhu Na MDD Ya Bayyana Damuwa Game Da Yadda Yanayin Hare-haren Ta’addanci Ke Sauyawa

Kwamitin Sulhu Na MDD Ya Bayyana Damuwa Game Da Yadda Yanayin Hare-haren Ta’addanci Ke Sauyawa

September 12, 2026
Mutane 24 Sun Mutu Bayan Shan

Mutane 24 Sun Mutu Bayan Shan

September 12, 2026
Tsohon Shugaban PDP Na Ƙasa Bamanga Tukur Ya Rasu Yana Da Shekara 91

Tsohon Shugaban PDP Na Ƙasa Bamanga Tukur Ya Rasu Yana Da Shekara 91

September 12, 2026
Gwamnatin Katsina

Abinda Kasafin Gwamna Raɗɗa Na Shekarar 2027 Ya Ƙunsa

September 12, 2026
Ɗalibai Sun Yi Watsi Da Tallafin Data, Sun Nemi Wi-Fi Kyauta A Makarantu Daga Gwamnati

Ɗalibai Sun Yi Watsi Da Tallafin Data, Sun Nemi Wi-Fi Kyauta A Makarantu Daga Gwamnati

September 12, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.