ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, September 10, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Binciken CGTN: Ko Me Kammala Shirin Sake Farfado Da Hukumar Binciken Sirri Ta Japan Ke Nufi?

by CGTN Hausa and Sulaiman
1 month ago

A yau Juma’a ne gwamnatin Japan ta kaddamar da hukumar binciken sirri ta kasa, da nufin inganta ikon kasar na tattara bayanan sirri, matakin da ya zamo gabar kammala sake dunkule tsarin aiwatar da binciken sirri na kasar wuri guda, sabanin rababben tsarin da kasar ta kwashe sama da shekaru 80 tana aiki da shi tun bayan yakin duniya na biyu.

Rahotanni na cewa, a halin yanzu firaministar kasar ce za ta rike ragamar koli ta tsare-tsaren binciken sirri, an kuma dunkule gamayyar ikon binciken sirri na sassa daban daban na gwamnatin kasar wuri daya. Wannan zuzzurfan sauyi a tsarin binciken sirri, ba wai salo ne na kyautata aikin hukuma ba, maimakon hakan, tsarin aikin gwamnati ne da aka shirya domin gaggauta farfadowa da karfin sojin kasar ta Japan.

Kazalika, da hakan tsarin tsaron kasar zai kara dinkewa waje guda, tare da samun karsashi a fannin ayyukan soji, wanda hakan zai daga matsayin fargabar tsaro a shiyyar.

ADVERTISEMENT

Wani binciken jin ra’ayin jama’a da kafar CGTN ta kasar Sin ta gudanar, ya tattara ra’ayoyin al’ummun sassan duniya har mutum 3,028, kuma kaso 86.5% na masu bayyana ra’ayoyin na ganin wannan wani gagarumin sauyi ne da Japan ta aiwatar, a tsarin binciken sirri tun bayan yakin duniya na biyu, kana kaso 77.7% sun yi amannar cewa hakan na iya kaiwa ga amfani da karfin mulki ba bisa ka’ida ba, kuma mataki ne dake nuna rashin hangen nesa da kaucewa bin ka’ida.

Kazalika, kaso 83% sun bayyana damuwar cewa, hakan zai haifar da fito-na-fito tsakanin sassan shiyyar a fannin binciken sirri, kana zai yi matukar gurgunta yanayin tsaro mai rauni da kasashen shiyyar ke ciki.

LABARAI MASU NASABA

Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna

Sin Ba Ta Taba Janyewa Wata Kasa Tsani Ba

Bugu da kari, kaso 87.6% na ganin matakin gwamnatin ta Japan, kari ne kan Japan da take aiwatarwa, na ballewa daga dabaibayin odar kasa da kasa da aka sanya mata bayan yakin duniya na biyu, da gaggawar da take yi na sake farfado da karfin sojinta. Ya wajaba al’ummun kasa da kasa su kara azamar sanya ido kan matakai masu hadari da Japan ke dauka na farfado da karfin dakarun sojin kasar. (Saminu Alhassan)

CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Xi Jinping Ya Taya Kim Jong-Un Murnar Cika Shekaru 78 Da Kafuwar Koriya Ta Arewa
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna
  • Sulaiman
    Sin Ba Ta Taba Janyewa Wata Kasa Tsani Ba
  • Sulaiman
    Xi Ya Aike Da Gaisuwa Albarkacin Ranar Malamai Yana Mai Kira Da A Samar Da Matasa Masu Hazaka Domin Kara Farfado Da Kasa
  • Sulaiman
    Renon Matasa A Kan Kyakkyawar Turba Ginshiki Ne Na Gina KasaBy

MASU ALAKA

Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna
Daga Birnin Sin

Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna

September 9, 2026

Next Post
Shiga Cibiyar ICAN Zai Ba Da Damar Samun Aikin Yi Cikin Sauƙi —Alhaji Jamilu Ɗaihur

Shiga Cibiyar ICAN Zai Ba Da Damar Samun Aikin Yi Cikin Sauƙi —Alhaji Jamilu Ɗaihur

LABARAI MASU NASABA

Ambaliyar Ruwa Ta Tafi Da Ɗalibai 2 A Abuja Da Abia

Ambaliyar Ruwa Ta Tafi Da Ɗalibai 2 A Abuja Da Abia

September 10, 2026
’Yansanda Sun Kama Wadda Ta Yaɗa Labarin OPay Zai Daina Aiki A Nijeriya

’Yansanda Sun Kama Wadda Ta Yaɗa Labarin OPay Zai Daina Aiki A Nijeriya

September 10, 2026
2027: ’Yansanda Sun Gargaɗi Jam’iyyun Siyasa Kan Haifar Da Rikici A Sakkwato

2027: ’Yansanda Sun Gargaɗi Jam’iyyun Siyasa Kan Haifar Da Rikici A Sakkwato

September 10, 2026
Zabe: Gwamnatin Kano Ta Taƙaita Zirga-zirgar Mutane Da Ababen Hawa

Gwamna Yusuf Ya Umarci Jami’an Tsaro Su Gano Waɗanda Suka Kashe Danshagamu

September 10, 2026
Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna

Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna

September 9, 2026
An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

September 9, 2026
Sin Ba Ta Taba Janyewa Wata Kasa Tsani Ba

Sin Ba Ta Taba Janyewa Wata Kasa Tsani Ba

September 9, 2026
Xi Ya Aike Da Gaisuwa Albarkacin Ranar Malamai Yana Mai Kira Da A Samar Da Matasa Masu Hazaka Domin Kara Farfado Da Kasa

Xi Ya Aike Da Gaisuwa Albarkacin Ranar Malamai Yana Mai Kira Da A Samar Da Matasa Masu Hazaka Domin Kara Farfado Da Kasa

September 9, 2026
Ku Daure Ku Sake Zaɓar Mijina A 2027 – Remi Tinubu

Ku Daure Ku Sake Zaɓar Mijina A 2027 – Remi Tinubu

September 9, 2026
Renon Matasa A Kan Kyakkyawar Turba Ginshiki Ne Na Gina KasaBy

Renon Matasa A Kan Kyakkyawar Turba Ginshiki Ne Na Gina KasaBy

September 9, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.