ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, September 10, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Bukatar Kulawa Da Marayu Da Masu Karamin Karfi

by Ibrahim Bala
4 months ago
marayu

sssalamu Alaikum Wa Rahmatullahi Ta’ala Wa Barakatuhu.

A wannan lokaci kuma a wannan gaba, kamar kowane mako zan yi magana kan wasu abubuwa, wadanda suke faruwa a wannan kasa ta Nijeriya, musamman arewacin Nijeriya.

Mu ne talauci, rashin ilimi, matsaloli rashin sana’a, fadace-fadacen daba, fadan siyasa, matsaloli tsakanin shugabanni, da sauransu. Mu suka fi addaba, kuma alal hakikanin gaskiya akwai abubuwa da yawa da ya kamata mu tsaya mu yi karatun ta nutsu, mu san ya za a yi mu kiyaye gaba.

ADVERTISEMENT

Abubuwan sun fara faruwa yanzu tun asali ba a magance ba, wanda a lokacin ‘da’ za a ga makoci in zai saka dan shi a makaranta ya kan saka dukka yaran makotansa ko na layin ma in da hali.

Ko kuma ka ga uba ya je ya saka ‘ya’yan wansa a makaranta da sauransu, irin wannan abubuwan. Ko ka ga mai kudi ma ya dauki nauyin iyalan wadanda suka rasu ya saka su a makaranta, saboda dai kar yaran su zauna.

LABARAI MASU NASABA

A Duba Halin Da Masu Buƙata Ta Musamman Ke Ciki

Falalar Goman Farko Na Zul-hajji 

Kuma babban abin bakin cikin yanzu shi ne, za a ga yaro dan (3-4-5yrs) akan titi yana bara ko yana tallah. Ko ka ga yarinya mace ‘yar karama wacce ya kamata ace tana makarantar islamiyya ko na boko sai ka ganta tana yin Awara ko wainar fulawa irin wannan ‘something like this’.

Lokacin kuma da ya kamata a ce yarinyar ta tsaya ta amfani wannan, sai ka ga dabi’un namu, me ya sa al’ummar ta zama haka?. Daga magidanci ya mutu ya bar yara uku-hudu, sai ka ga kawai ba sa samun tallafi, ba sa samun taimako. Sai ka ga Uwar idan bata dora yaran irin wannan tallukan sun dan yi awara, dan kosai ko wani abu wanda za su yi sutturar sallah, su ci abinci ba da sauransu.

Irin wadannan dabi’u gaskiya sun ba da gudummawa gurin lalata yara ‘ya’ya mata, da su kansu mazan ma gurin ko shaye-shaye. Yaro ya saba cin abinci ko yunwa ta ishe shi/ishe ta. Toh, dole idan suka rasa sai sun bi wannan hanyoyin da zasu ci abinci.

Ya kamata mu yi karatun ta nutsu, kullum zagin shugabanni muke, idan ma da laifin  shugabanni da laifinmu, ya za a yi mu gyara irin wadannan matsalolin, mun sauka daga kan kadamin da addini ya sa mu bi, idan kana da dama ka taimaki na kasa da kai, ka taimaki makofcinka, da an saukar da wanda zai ci gadonka ban da iyalanka da makofcinka zai ci.

Addini ya nuna mana duk irin wadannan abubuwan duk mun watsar, yanzu daga kai sai ‘ya’yanka, za ka ga idan sallah ce. Idan aka samu ‘control’ kamar yadda yake a da, za ka ga mutum unguwar ma gaba daya zai fada a ji  saboda ya taimaka.

Ina ganin al’umma mu yi addu’a, mu dawo jan wannan gabar, wallahi sai Allah ya taimake mu. Dan Allah da Annabi a taimaka.

Wassalamu alaikum.

Marayu
Ibrahim Bala
+ postsBio
  • Ibrahim Bala
    https://hausa.leadership.ng/author/ibrahim-bala/
    Hanyoyin Da Za A Bi A Rage Yawan Zawarawa
  • Ibrahim Bala
    https://hausa.leadership.ng/author/ibrahim-bala/
    A Duba Halin Da Masu Buƙata Ta Musamman Ke Ciki
  • Ibrahim Bala
    https://hausa.leadership.ng/author/ibrahim-bala/
    Matsalar Ƙwacen Waya: Ina Mafita?
  • Ibrahim Bala
    https://hausa.leadership.ng/author/ibrahim-bala/
    Falalar Goman Farko Na Zul-hajji 

MASU ALAKA

A Duba Halin Da Masu Buƙata Ta Musamman Ke Ciki
Marurun Zuciya

A Duba Halin Da Masu Buƙata Ta Musamman Ke Ciki

June 20, 2026
Laifukan Intanet: Kotun Abuja Ta Karɓi Rahoton DSS, Ta Ba Da Belin Wani Ɗan Gwagwarmaya
Marurun Zuciya

Falalar Goman Farko Na Zul-hajji 

May 23, 2026
Abincin Da Ya Kamata Ku Ci Lokacin Al’ada
Marurun Zuciya

2027: Bukatar Zaben Shugabanni Na Gari

May 10, 2026
Next Post
Amfanin Man Kwakwa Guda 12

Amfanin Man Kwakwa Guda 11

LABARAI MASU NASABA

Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna

Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna

September 9, 2026
An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

September 9, 2026
Sin Ba Ta Taba Janyewa Wata Kasa Tsani Ba

Sin Ba Ta Taba Janyewa Wata Kasa Tsani Ba

September 9, 2026
Xi Ya Aike Da Gaisuwa Albarkacin Ranar Malamai Yana Mai Kira Da A Samar Da Matasa Masu Hazaka Domin Kara Farfado Da Kasa

Xi Ya Aike Da Gaisuwa Albarkacin Ranar Malamai Yana Mai Kira Da A Samar Da Matasa Masu Hazaka Domin Kara Farfado Da Kasa

September 9, 2026
Ku Daure Ku Sake Zaɓar Mijina A 2027 – Remi Tinubu

Ku Daure Ku Sake Zaɓar Mijina A 2027 – Remi Tinubu

September 9, 2026
Renon Matasa A Kan Kyakkyawar Turba Ginshiki Ne Na Gina KasaBy

Renon Matasa A Kan Kyakkyawar Turba Ginshiki Ne Na Gina KasaBy

September 9, 2026
Bikin CIFTIS Zai Ingiza Bude Kofa A Kasar Sin

Bikin CIFTIS Zai Ingiza Bude Kofa A Kasar Sin

September 9, 2026
“Ajin Tashar Sararin Samaniya Na Hong Kong Da Macau” Ya Kara Wa Matasa Sha’awar Kimiyya Da Karfafa Kishin Kasa

“Ajin Tashar Sararin Samaniya Na Hong Kong Da Macau” Ya Kara Wa Matasa Sha’awar Kimiyya Da Karfafa Kishin Kasa

September 9, 2026
’Yansanda Sun Cafke Matar Da Ta Kwara Wa Maƙociyarta Tafasasshen Ruwan Zafi A Abuja

’Yansanda Sun Cafke Matar Da Ta Kwara Wa Maƙociyarta Tafasasshen Ruwan Zafi A Abuja

September 9, 2026
Taron Kolin Urumqi Ya Mayar Da Hankali Kan Kwarewar Shugabanci A Xinjiang Da Muhimmancinta Ga Duniya

Taron Kolin Urumqi Ya Mayar Da Hankali Kan Kwarewar Shugabanci A Xinjiang Da Muhimmancinta Ga Duniya

September 9, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.