ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Tuesday, July 14, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Matsalar Ƙwacen Waya: Ina Mafita?

by Ibrahim Bala
2 months ago
waya

Asslamu Alaikum Wa Rahmatullahi Ta’ala Wa Barakatuhu. Jama’a barkan mu da kasancewa a wannan rana ta juma’a, Allah ya ba mu ladan dake cikinta amin.

A wannan bigire zan yi maganganu guda biyu zuwa uku na jan hankali, wanda ya kamata ace dukkanin ƴan’uwa musulmi musamman waɗanda suke wannan ƙasa ta mu ta najeriya suke kuma Jihar Kano ko na ce Arewacin Najeriya, kuma kusan na ce musulmai, dan abun ya fi shafar su.

Addu’a: Dole mu yi addu’a dangane da wasu masifu da suke faruwa na kwacen waya, saboda wannan ba ƙaramin masifa ba ce, kamar yaƙi ne babbar musiba ce wannan abun na kwacen waya ana ganin shi a hankali-a hankali to, nema yake fa ya fi ƙarfin gwamnati.

ADVERTISEMENT

Domin ita gwamnati ta kasa magance matsalar kwacen wayar domin tun ana soke-soken wuƙa da sare-sare yanzu ya koma  rasa rayuka ake yi kai tsaye, ba babba ba yaro ba talaka ba mai kuɗi ba me mulki ba me sarauta, sannan ba me muƙami. Kowa ya kan iya rasa ransa to, me ya kamata mu yi?

Ya kamata malaman mu su yi amfani da wannan dama a masallatai a yi ta addu’a “ubangiji wannan musifa da ka jarabce mu da ita Allah ubangiji ka yaye mana ita ka ba mu ikon cinye ta.

LABARAI MASU NASABA

NDLEA Ta Cafke Ƴar Shekara 67 Da Hodar Iblis Da Aka Ɓoye A Cikin Ayaba

Gwamnatin Kaduna Ta Yaba Wa ONSA Kan Shirin Horon Masu Tsaron Daji ‘Forest Guards’

Tabbas wannan abu ne daya kamata mu maida hankali a kai, masu gidaje masu ‘ya’ya ku tsaya ku ja wa ‘yaƴanku kunnuwa yawan shiga inda bai kamata ba, yawan shiga taruka shi ma matsala ne, wani ya kan iya shafa. Yayin da gwamnati ta hankalta ko abu yayi mata yawa to fa za ta yi kan me uwa dawabi.

Iyaye su riƙa ja wa ‘yaƴansu kunne idan ka ga ɗanka da wayar da ba ta kamata ba, ko ba tashi ba, ko ba kai ka siya masa ba, kuma bai da kuɗin da zai mallaki wannan wayar, ya kamata ka tsawatar masa daga ina ya samo ta?, domin a magance tun daga tushe.

Idan saurayi ne ya kawo wa ‘yarka waya ko ‘yarki waya ku bunciki ta’ina ma wayar ta fito?, a ina ya same ta? mene sana’arsa? .

Magana ta gaskiya abu ne babba wanda idan aka jawo hankali a kai to, da yawa za a ji kunya. Mu yi addu’a sosai addu’a maganin komai ce domin takobin mumini ce, wannan abun na satar waya wallahi masifa ne wallahi sai mun yi addu’o’i da yawa sai mun nemi mafuta a gurin ubangiji tabbas Allah baya aiko wa Al’umma abu kurum, sai idan akwai wani lefi da suka yi gare shi to, mu yi ta tuba mu yi addu’a.

Malamai su yi amfani da wannan dama, ƴan siyasar mu su rufe kunne su rufe idon su, su mai da kai ɗaya, domin mafi yawanci masu waɗannan abubuwan yaransu ne, shi ya sa ko da an kama yaro za ka ga yaro baya daɗewa za ka ga ya fito.

Ya kamata a zauna da su indai al’umma ne a gabansu a magance wannan matsala, a ɗauki babban mataki a kan wannan matsaloli da suke faruwa na satar waya, ace komai daga cikin arewacin najeriya yake faruwa kuma daga cikin musulmai mu da aka san mu da kiyayewa a cikin addinin mu da komai to, ubangiji Allah ya kawo mana sauƙi Allah ya kawo mana mafita.

waya
Ibrahim Bala
+ postsBio
  • Ibrahim Bala
    https://hausa.leadership.ng/author/ibrahim-bala/
    Hanyoyin Da Za A Bi A Rage Yawan Zawarawa
  • Ibrahim Bala
    https://hausa.leadership.ng/author/ibrahim-bala/
    A Duba Halin Da Masu Buƙata Ta Musamman Ke Ciki
  • Ibrahim Bala
    https://hausa.leadership.ng/author/ibrahim-bala/
    Falalar Goman Farko Na Zul-hajji 
  • Ibrahim Bala
    https://hausa.leadership.ng/author/ibrahim-bala/
    Bukatar Kulawa Da Marayu Da Masu Karamin Karfi

MASU ALAKA

Labarin Farfesoshi Tagwaye Da Suka Yi Karatun Digiri Tare Suna Aiki Tare A Wuri Ɗaya
Tsaro

NDLEA Ta Cafke Ƴar Shekara 67 Da Hodar Iblis Da Aka Ɓoye A Cikin Ayaba

July 11, 2026
Gwamnatin Kaduna Ta Yaba Wa ONSA Kan Shirin Horon Masu Tsaron Daji ‘Forest Guards’
Tsaro

Gwamnatin Kaduna Ta Yaba Wa ONSA Kan Shirin Horon Masu Tsaron Daji ‘Forest Guards’

July 9, 2026
Sojoji Sun Kama Mai Kai Wa Ƴan Ta’adda Kayan Aiki A Zamfara
Tsaro

Sojoji Sun Kama Mai Kai Wa Ƴan Ta’adda Kayan Aiki A Zamfara

June 25, 2026
Next Post
Bunkasar Sashen Masana’antu Masu Nasaba Da Ayyukan Soji Na Kasar Japan Na Haifar Da Damuwa Daga Sassa Daban Daban

Bunkasar Sashen Masana’antu Masu Nasaba Da Ayyukan Soji Na Kasar Japan Na Haifar Da Damuwa Daga Sassa Daban Daban

LABARAI MASU NASABA

Nijeriya Za Ta Zama Ƙasa Mai Zaman Lafiya, Ba Za A Ƙara Samun Kashe-kashen Jama’a Ba – Oluremi Tinubu

Nijeriya Za Ta Zama Ƙasa Mai Zaman Lafiya, Ba Za A Ƙara Samun Kashe-kashen Jama’a Ba – Oluremi Tinubu

July 14, 2026
Sin Ta Tsara Bunkasa Darajar Cinikayyar Kayayyaki Zuwa Yuan Tiriliyan 60 Yayin Shirin Raya Kasa Na Shekarar 2026 Zuwa 2030

Sin Ta Tsara Bunkasa Darajar Cinikayyar Kayayyaki Zuwa Yuan Tiriliyan 60 Yayin Shirin Raya Kasa Na Shekarar 2026 Zuwa 2030

July 14, 2026
Katsina: Kotu Ta Yanke Wa Hauwa’u Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya Kan Taimaka Wa ’Yan Bindiga

Kotu Ta Tsare Shugaban Makaranta Da Malami Kan Zargin Lalata Da Ɗaliba Mai Shekara 6 A Gombe

July 14, 2026
An Bankado Muguwar Aniyar Japan Ta Haifar Da Tashin Hankali A Tekun Kudancin Sin

An Bankado Muguwar Aniyar Japan Ta Haifar Da Tashin Hankali A Tekun Kudancin Sin

July 14, 2026
Layin Dogo Tsakanin Tanzaniya Da Zambiya Ya Zama Shaidar Abota Tsakanin Sin Da Afirka

Layin Dogo Tsakanin Tanzaniya Da Zambiya Ya Zama Shaidar Abota Tsakanin Sin Da Afirka

July 14, 2026
Nijeriya da Masar Sun Ƙulla Haɗin Gwiwa Domin Yaƙi da Miyagun Ƙwayoyi

Nijeriya da Masar Sun Ƙulla Haɗin Gwiwa Domin Yaƙi da Miyagun Ƙwayoyi

July 14, 2026
CMG Ya Gudanar Da Babban Taron Masu Kirkirar Manyan Shirye-Shirye Da Fina-Finai

CMG Ya Gudanar Da Babban Taron Masu Kirkirar Manyan Shirye-Shirye Da Fina-Finai

July 14, 2026
Tsohon Sanatan Gombe, Bayero Nafada, Ya Fice Daga PDP Bayan Ganawa da Shugabannin APC

Tsohon Sanatan Gombe, Bayero Nafada, Ya Fice Daga PDP Bayan Ganawa da Shugabannin APC

July 14, 2026
ADC Ta Nemi A Binciki Nafiu Bala Bayan INEC Ta Ƙaryata Iƙirarinsa

ADC Ta Nemi A Binciki Nafiu Bala Bayan INEC Ta Ƙaryata Iƙirarinsa

July 14, 2026
Sojoji Sun Kashe ’Yan Ta’adda 3, Sun Ƙwato Makamai A Sakkwato

Sojoji Sun Daƙile Harin ISWAP A Borno

July 14, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.