ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Cibiyar IFC Za Ta Zuba Jarin Dala Biliyan 30 A Bunƙasa Matsakaita Da Ƙananan Sana’o’in Nijeriya

by Abubakar Abba
5 months ago
Ifc

A duk shekara, Cibiyar harkokin Afrika a hukumar kula da hada hadar kuɗɗe ta ƙasa da ƙasa wato (IFC) ta bayyana cewa, ta na son zuba daga tsakanin dala biliyan 25 zuwa dala biliyan 30

Cibiyar ta ce,manufar hakan shi ne, domin a ciki giɓin da ake da shi na samar da rance, ga matsakaitan da ƙananan sana’oin da ke a ƙasar nan.

Daraktar yankin Afirka ta Tsakiya ta Cibiyar da ke gudanar da ayyukan Cibiyar a ƙasar nan Ɗahlia Khalifa, ya bayyana haka a wajen taron ƙaddamar da tsarin shirye-shiyen zuba jari da ake kira a turance,CycleFlow.

ADVERTISEMENT
  • Xi Ya Ba Da Muhimman Umarni Game Da Bunkasa Masana’antar Hidimomi 
  • EFCC Ta Cafke Mutane 20 A Zaɓen FCT, Ta Kwato Sama Da Miliyan 17 Wajen Masu Sayen Ƙuri’a

Ta kuma sanar da ƙoƙarin da cibiyar ke kan yi, na samar da kyakyawan yanayi ga matsakaita da ƙanannan sana’oi, musamman domin a samar masu da kyakyawan yanayin, guddanar da kasuwaninsu.

Ta sanar da cewa, a yanzu haka an zuba jarin aƙalla dala biliyan 25 domin a ƙara bunƙasa fannin na masu manya da matsakaitan sana’oin da ke a ƙasar nan.

LABARAI MASU NASABA

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

“Masu samar da kaya su kan yi jira har na tsawon kwanuka 90 ko fiye da haka wajen biyan kuɗi da kuma na ayyuka, wanda kuma ba za a iya samun ci gaba a wannan yanayin ba,” Injita.

Ta alaƙanta tsarin na CycleFlow a matsayin na ƙasa wajen samar da kuɗaɗe, musamman ta hanyar yin amfani da fasahar zamani da zai haɗa matsakaita da ƙananan sana’oi.

“Manufar ta Cibiyar IFC shi ne, samar da kasuwanni ga kowa, musamman ƴan kasuwa da aka bari a baya,” A cewarta.

Shi kuwa a na sa jawabin shugaban tsarin na CycleFlow Segun Ogunsanya, ya sanar da cewa, tuni kamfanoni da dama, suka shiga cikin wannan tsarin, wanda ya bayyana cewa, tsarin, zai kuma taimaka wa, matskaita da ƙananan sana’oi da ke a ƙasar nan.

“An samar da wannan tsarin ne, domin a cike giɓin da ake da shi, mai makon yin dogaro na samar da rance, ga matsakaita da ƙannan sana’oi da ke a ƙasar nan,” Inji Ogunsanya.

“Tsarin zai kuma samar da sauƙin samun sahalewar buƙatar kuɗaɗe ga matsakaita da ƙananan sana’oi, ba tare da ɓata wani lokaci ba”, A cewarsa.

Shi ma a na sa jawabin ministan kuɗi Wale Edun, wanda Darakta Janar na hukumar da ke kula da hannayen jari ta ƙasa Dakta Emomotimi Agama, ya wakilce shi, ya sanar da cewa, akwai buƙatar a taimaka wa matsakaita da ƙananan sana’oi da ke a ƙasar nan.

A cewarsa, matsakaita da ƙananan sana’oi da ke a ƙasar nan, na bayar da gudaunmawa da ta kai ta kaso 50 wajen bunƙasa tattalin arzikin ƙasar

“Matsakaita da ƙananan sana’oi da ke a ƙasar nan, na samar da ayyukan yi masu yawa, ga ƴan Nijeriya.

Ya kuma yabawa cibiyar ta IFC kan janyo ƙasar nan, a cikin wannan tsarin, domin yin tafiya da ita tare da ƙoƙarin ƙara haɓaka fannin kuɗin ƙasar.

“Mun ji daɗi kan wannan haɗakar wacce a zahari, zata bayyana ƙoƙrin ƙasar a fannin zuba hannun jari,” Inji Wale.

Ifc
Abubakar Abba
+ postsBio
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Tun Ina Karama Marigayi Tumbuleke Ke Sa Ni Dariya —Hannatu Musawa
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Yadda Bikin Girke-girke Ya Karfafa Alaka Tsakanin Musulmai Da Kiristoci A Kaduna
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Nazari Kan Wasu Dalilan Da Ke Haddasa Sabanin Abotakar Jarumi Ko Jaruma A Kannywood

MASU ALAKA

'Yan Bindiga
Labarai

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina
Labarai

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare
Labarai

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Next Post
APC Ta Zaɓi Murtala Sule Garo A Matsayin Wanda Zai Maye Gurbin Mataimakin Gwamna

APC Ta Zaɓi Murtala Sule Garo A Matsayin Wanda Zai Maye Gurbin Mataimakin Gwamna

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.