ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, September 17, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Cire APC Da Gwamnatin Tinubu Daga Mulki A 2027 Mai Yiwuwa Ne — PRP

by Sulaiman
4 months ago
PRP

Shugaban Jam’iyyar PRP na ƙasa, Dakta Hakeem Baba-Ahmed, ya ce cire gwamnatin APC ƙarƙashin jagorancin Shugaba Bola Ahmed Tinubu daga mulki a zaɓen shekarar 2027 abu ne mai yiwuwa.

Baba-Ahmed, wanda ya bayyana haka a shirin ‘Sunday Politics’ na gidan talabijin na Channels, ya ce gwamnatin ta sauƙaƙa yiwuwar shan kayenta saboda mawuyacin halin rayuwa da ta jefa ‘yan Nijeriya ciki.

Tsohon mai bai wa shugaban ƙasa shawara ya kuma ce jam’iyyarsa a shirye take domin zaɓen 2027, amma za ta yi aiki tare da wasu jam’iyyun adawa domin tabbatar da kayar da APC da Tinubu a zaɓe.

ADVERTISEMENT

A cewarsa, tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour Party, Peter Obi, da jagoran jam’iyyar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso, ba su samu shiga PRP ba saboda buƙatar da suka bayar ta a ba su tikitin takarar shugaban ƙasa kai tsaye, amma har yanzu suna da matsayin abokan siyasa na kusa.

Ya ce za a iya tantance ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ne kawai ta hanyar gudanar da manyan tarukan jam’iyya ko babban taron ƙasa, ba ta wata hanya daban ba.

LABARAI MASU NASABA

Ban Taɓa Yi Wa Tinubu Alƙawarin Zan Koma APC Ba – Wike

An Gudanar Da Sallar Zana’idar Tsohon Gwamnan Gongola

PRP
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Hisbah Ta Cika Hannu Da Fitaccen Ɗan TikTok A Kano Kan Bidiyoyin Rashin Da’a
  • Sulaiman
    Tinubu Zai Shiga Tsakani A Rikicin Wike Da Gwamnonin APC
  • Sulaiman
    ’Yansanda Sun Ceto Mutane, Sun Daƙile Harin ’Yan Bindiga A Katsina
  • Sulaiman
    Aisha Buhari Ta Ziyarci Atiku

MASU ALAKA

2023: Me Ya Sa Ake Rububin Wike?
Siyasa

Ban Taɓa Yi Wa Tinubu Alƙawarin Zan Koma APC Ba – Wike

September 16, 2026
PRP
Siyasa

An Gudanar Da Sallar Zana’idar Tsohon Gwamnan Gongola

September 13, 2026
jam'iyyu
Siyasa

An Buƙaci Ƴan Takara Su Sanya Tsare-tsaren Yaƙi Da Ɗumamar Yanayi A Jaddawalin Kamfen Ɗinsu

September 12, 2026
Next Post
2027: Fatanmu Mayar Da Nijeriya Wuri Mafi Alheri Ga Kowa – Kwankwaso

2027: Fatanmu Mayar Da Nijeriya Wuri Mafi Alheri Ga Kowa - Kwankwaso

LABARAI MASU NASABA

An Ci TikTok Tarar Fam Miliyan £12.7 Kan Karya Dokar Kananan Yara A Burtaniya

Hisbah Ta Cika Hannu Da Fitaccen Ɗan TikTok A Kano Kan Bidiyoyin Rashin Da’a

September 17, 2026
Tinubu Zai Shiga Tsakani A Rikicin Wike Da Gwamnonin APC

Tinubu Zai Shiga Tsakani A Rikicin Wike Da Gwamnonin APC

September 17, 2026
Kawayen amarya

’Yansanda Sun Ceto Mutane, Sun Daƙile Harin ’Yan Bindiga A Katsina

September 17, 2026
Aisha Buhari Ta Ziyarci Atiku

Aisha Buhari Ta Ziyarci Atiku

September 17, 2026
Nazarin CGTN: Dole Ne Kasashen Duniya Su Hada Hannu Wajen Samar Da Tsaro Mai Dorewa

Nazarin CGTN: Dole Ne Kasashen Duniya Su Hada Hannu Wajen Samar Da Tsaro Mai Dorewa

September 16, 2026
Haɓaka Tattalin Arzikin Zamfara: Gwamna Lawal Zai Halarci Babban Taron MDD A New York

Haɓaka Tattalin Arzikin Zamfara: Gwamna Lawal Zai Halarci Babban Taron MDD A New York

September 16, 2026
Mataimakin Shugaban Kasar Sin Ya Gabatar Da Jawabi A Taron Dandalin Xiangshan Da Ake Gudanarwa Kan Sha’anin Tsaro A Beijing

Mataimakin Shugaban Kasar Sin Ya Gabatar Da Jawabi A Taron Dandalin Xiangshan Da Ake Gudanarwa Kan Sha’anin Tsaro A Beijing

September 16, 2026
Wani Mai Taɓin Ƙwaƙwalwa Ya Kashe Soja A Legas

Sojoji Sun Hallaka Wani Jagoran ’Yan Ta’adda A Katsina

September 16, 2026
Lee Ka Chiu: Shirin Shekaru 5 Na Farko Na Raya Yankin Musamman Na Hong Kong Ya Dace Da Muradun Kasar Sin

Lee Ka Chiu: Shirin Shekaru 5 Na Farko Na Raya Yankin Musamman Na Hong Kong Ya Dace Da Muradun Kasar Sin

September 16, 2026
Gwamnatinmu Za Ta Kawar Da Talauci Da Zarar An Zabe Mu – Shettima

Gwamnonin Arewa 6 Kacal Ne Suka Goyi Bayan Tinubu A 2023 – Shettima

September 16, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.