ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Dangote Ya Gindaya Sharuddan Da Za Su Kai Ga Kafa Matatar Man Fetur A Kenya

by Sani Anwar
4 months ago
Dangote

Aliko Dangote na nuni da cewa, zai ci gaba da shirye-shiryen kafa babbar matatar man fetur a gabashin Afirka ne, kadai idan gwamnatocin yankin suka bullo da tsauraran matakan kare matatun mansu, maimakon tataccen man da ake shigowa da shi mai arha daga ketare.

Dangoten, zai ci gaba da tsare-tsaren kafa babbar matatar man ta Gabashin Afirka ne, idan gwamnatocinsu suka bullo da tsauraran matakan kariya a kan man nasu.

Har ila yau, yana da niyyar kafa sabuwar matatar ne, bayan katafariyar cibiyarsa ta Nijeriya, wadda a halin yanzu ita ce matatar man fetur mafi girma a duniya.

ADVERTISEMENT

Dangote ya yi gargadin cewa, idan ba a yi da gaske ba, Afirka za ta iya zama yankin da ya fi ko’ina tarin mai tare da sayar da shi da arha, tana kuma shigo da tataccen man daga ketare, masana’antunta na cikin gida kuma a lalace.

Ya ba da misali da kalubalen da matatar mai ta Nijeriya ke fuskanta, saboda rashin adalcin tsarin gyaran matatun cikin gida, wanda hakan ke barazana ga zuba jari.

LABARAI MASU NASABA

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

Shugaban Faransa Emmanuel Macron, ya tofa albarkacin bakinsa a yayin rattaba hannu kan yarjejeniyar da Kasar Kenya a fadar gwamnati, gabanin taron ci gaban Afirka da Faransa, domin inganta tare da bunkasar Afirka a Nairobi, ranar 10 ga Mayun 2026.

Macron ya ayyana dala biliyan 27 na zuba jari ga Afirka, yayin da Faransa ke kokarin dakile tasirin China.

Babban jami’in zartarwa na rukunin Dangote, Alhaji Aliko Dangote, ya nuna karamci bayan sanya hannu kan kwangilar da kamfanin ‘Sinoma International Engineering’.

Hamshakin attajirin na Nijeriyar, na nazarin yiwuwar zuba hannun jari a bangaren matatun mai a Kasar Kenya, wanda a halin yanzu yake samar da kimanin ganga 650,000 a kowace rana a Nijeriya, matatar mafi girma a duniya.

Dangote ya sha yin gargadin cewa, Afirka na iya fuskantar kasadar zama yankin da ba za su iya amfana da man fetur dinsu ba, idan gwamnatoci suka kasa kare karfin masana’antunsu na cikin gida.

Ya kuma dauki darasi daga Nijeriya, inda matatarsa ta fuskanci kalubale masu nasaba da hanyoyin shigo da mai da hada-hadar ayyukan da a cewar kamfaninsa, na gurgunta tare da raunana karfin jari na dogon lokaci a harkar tace man a cikin gida.

Aikin matatar mai na Gabashin Afirka da aka kiyasta, zai lashe tsakanin dala biliyan 15 zuwa dala biliyan 17, wanda a halin yanzu ake shirin aiwatar da shi a birnin Mombasa na Kasar Kenya.

Dangote
Sani Anwar
+ postsBio
  • Sani Anwar
    https://hausa.leadership.ng/author/sani-anwar/
    Ko Kun San Amfanin Kwanciya Da Bangaren Hagu?
  • Sani Anwar
    https://hausa.leadership.ng/author/sani-anwar/
    2027:Mata Shida Da Ke Takarar Neman Shugabancin Nijeriya
  • Sani Anwar
    https://hausa.leadership.ng/author/sani-anwar/
    Dambarwa A Kasuwancin Iyalan Indimi
  • Sani Anwar
    https://hausa.leadership.ng/author/sani-anwar/
    Illar Shan Taba Sigari Da Dangoginta

MASU ALAKA

'Yan Bindiga
Labarai

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina
Labarai

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare
Labarai

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Next Post
Sanata Tambuwal Ya Sadaukar Da Takararsa Ga  Faruku Yabo

Sanata Tambuwal Ya Sadaukar Da Takararsa Ga Faruku Yabo

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.