ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Hanyoyin Mallakar Zuciyar Iyali Cikin Sauki Ga Magidanta

by Sister Iyami Jalo
3 years ago
Magidanta

Kowane magidanci yana son ya mallaki zuciyar matarsa, domin samun kwanciyar hankali a cikin gidansa. Sai dai kuma ba kowa wani magida ne ya san yadda zai mallaki zuciyar matarsa ba.

Lallai magidanta bayan da za su samu mallakar zuciyar matayensu, sai dai idan sun tsare hakkokin da ya rataya a kansu. Hakika akwai hakkoki masu yawa wadanda Allah ya daura wa duk wani magidanci a kan matarsa, kamar hakkin ciyarwa, wajen zama, karantarwa, tufatarwa da dai sauran su.

  • Tsohon Wakilin LEADERSHIP Ya Zama Shugaban Gidan Rediyon Kano
  • Ribadu Zai Shugabanci Taron LEADERSHIP Da NDLEA Kan Yaki Da Miyagun Kwayoyi

Idan magidanci ya kasa daukar dawainiyar iyalansa, to ba zai taba samun kwanciyar hankali ba a cikin gidansa. Ita mace tana bukatar a koda yaushe tana bukatar mijinta ya biya mata bukatocinta a duk lokacin da ta bukata. Idan ta kasa samun haka kuma, to babu wani abun da mijin nan nata zai yi ya burgeta.

ADVERTISEMENT

Mata kadan ne suke da tausayin mazajensu idan ba su da shi. Kuma ita mace tana iya fada wa mijinta cewa, me ye ka taba yi min, komin kokarin miji zai iya fuskantar wannan matsala. Babu wani magidanci da ya fi karfin matarsa, sai dai wanda Allah ya ba shi ta kwarai wacce take jin tsoron Allah.

Magidanci zai iya mallakar zuciyar matarsa ce ta hanyar tarbiyartar da ita kamar yadda addini ya tsara. Sannan kuma magidanci ya yi kokarin sauke duk wani nauyin da ya rataya a kansa wanda Allah ya dora masa.

LABARAI MASU NASABA

Koya Wa Yara Shigar Mutunci (I)

Tarbiyya A Da, Da Yanzu (I)

Ta wannan hanya ce kadai magidanci zai iya mallakar zuciyar matarsa. Tana mai bai wa magidanta shawara da su tunga kokarin sauke nauyin da ya rataya a wuyansu na hakkin iyalansu, idan suna son samun natsuwa a cikin gidajensu.

Ya kamata magidanta su karanci yadda za su sauke hakkin iyalansu, domin dole ne magidanci ya karanci yadda zai sauke hakkin iyalansa.

Magidanta
Sister Iyami Jalo
+ postsBio
  • Sister Iyami Jalo
    https://hausa.leadership.ng/author/sister-iyami-jalo/
    Rashin Dacewar Koya Wa ‘Ya’ya Taya Uwa Kishi
  • Sister Iyami Jalo
    https://hausa.leadership.ng/author/sister-iyami-jalo/
    Yadda Za Mu Kula Da Yara Lokacin Sanyi
  • Sister Iyami Jalo
    https://hausa.leadership.ng/author/sister-iyami-jalo/
    Kulawa Da Yara A Lokacin Hunturu
  • Sister Iyami Jalo
    https://hausa.leadership.ng/author/sister-iyami-jalo/
    Annobar Tura Yara Mata Aikatau!

MASU ALAKA

Shigar Mutunci
Raino Da Tarbiyya

Koya Wa Yara Shigar Mutunci (I)

November 12, 2023
Tarbiyya
Raino Da Tarbiyya

Tarbiyya A Da, Da Yanzu (I)

November 11, 2023
Next Post
Wani Hamshakin Wata Ya Bayyana A Sararin Samaniyar Duniya

Wani Hamshakin Wata Ya Bayyana A Sararin Samaniyar Duniya

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.