ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, September 10, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Jerin ’Yan Wasan Da Za Taka Wa Super Eagles Leda A Gasar AFCON Ta 2026

by Rabilu Sanusi Bena
9 months ago

Kocin Super Eagles, Eric Chelle, ya fitar da jerin ’yan wasan da za su wakilci Nijeriya a gasar AFCON 2026 da za a yi a Maroko.

Jerin ya ƙunshi sabbin fuskoki da suka haɗa da Francis Uzoho da Paul Onuachu.

  • Shekara 5 Da Rasuwar Sam
  • Matatar Dangote Ta Rage Farashin Man Fetur Zuwa Naira 699

Chelle ya miƙa jerin ga NFF, inda ya gayyaci ’yan wasa 28 da suka haɗa masu tsaron raga uku, ‘yan wasan baya takwas, ’yan wasan tsakiya takwas da kuma ’yan wasan gaba guda tara.

ADVERTISEMENT

Za a fara gasar daga ranar 21 ga watan Disamba 2025 zuwa 18 ga watan Janairu 2026.

A ɓangaren ‘yan wasan baya kuwa, akwai sabbin matasa kamar Ryan Alebiosu na Blackburn Rovers da Igoh Ogbu na Slavia Prague.

LABARAI MASU NASABA

Yaya Toure Na Dab Da Kafa Tarihi A Gasar Zakarun Turai

Ballon d’Or: Messi, Yamal, Da Mane Na Cikin ‘Yan Wasa 30 Da Aka Zaɓo

A tsakiyar fili, matashi Ebenezer Akinsanmiro na Inter Milan, tare da Usman Muhammed da Tochukwu Nnadi, sun samu gurbi.

A gaba kuwa, tsohon ɗan wasan Flying Eagles, Lawal Salim Fago, ya samu gayyata ta farko.

Jerin ’Yan Wasan 28 Da Aka Zaɓo

Masu Tsaron Raga:

  • Stanley Nwabali (Chippa United, S. Africa)
  • Amas Obasogie (Singida Blackstars, Tanzania)
  • Francis Uzoho (Omonia FC, Cyprus)

 ‘Yan Wasan Baya:

  • Calvin Bassey (Fulham, Ingila)
  • Oluwasemilogo Ajayi (Hull City, Ingila)
  • Bright Osayi-Samuel (Birmingham City, Ingila)
  • Bruno Onyemaechi (Olympiakos, Girka)
  • Chidozie Awaziem (Nantes, Faransa)
  • Zaidu Sanusi (FC Porto, Portugal)
  • Igoh Ogbu (Slavia Prague, Czech)
  • Ryan Alebiosu (Blackburn Rovers, Ingila)

’Yan Wasan Tsakiya:

  • Alex Iwobi (Fulham, Ingila)
  • Frank Onyeka (Brentford, Ingila)
  • Wilfred Ndidi (Besiktas, Turkiyya)
  • Raphael Onyedika (Club Brugge, Belgium)
  • Tochukwu Nnadi (Zulte Waregem, Belgium)
  • Fisayo Dele-Bashiru (Lazio, Italiya)
  • Ebenezer Akinsanmiro (Pisa, Italiya)
  • Usman Muhammad (Ironi Tiberias, Isra’ila)

’Yan Wasan Gaba:

  • Ademola Lookman (Atalanta, Italiya)
  • Samuel Chukwueze (Fulham, Ingila)
  • Victor Osimhen (Galatasaray, Turkiyya)
  • Moses Simon (Paris FC, Faransa)
  • Chidera Ejuke (Sevilla, Spain)
  • Akor Adams (Sevilla, Spain)
  • Paul Onuachu (Trabzonspor, Turkiyya)
  • Cyriel Dessers (Panathinaikos, Girka)
  • Salim Fago Lawal (NK Istra, Croatia)
Rabilu Sanusi Bena
+ postsBio
  • Rabilu Sanusi Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sanusi-bena/
    Yaya Toure Na Dab Da Kafa Tarihi A Gasar Zakarun Turai
  • Rabilu Sanusi Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sanusi-bena/
    Ƙungiyoyi 5 Da Ke Takarar Gwarzuwar Ƙungiya Ta Bana
  • Rabilu Sanusi Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sanusi-bena/
    Kofin Duniya: Yau Falconets Za Su Kece Raini Da Spain
  • Rabilu Sanusi Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sanusi-bena/
    Za’a Dakatar Da Wasa A Farkon Minti 10 Na Kowane Wasa A Kasar Argentina Saboda Girmama Messi

MASU ALAKA

Yaya Toure Na Dab Da Kafa Tarihi A Gasar Zakarun Turai
Wasanni

Yaya Toure Na Dab Da Kafa Tarihi A Gasar Zakarun Turai

September 9, 2026
Ballon D'or
Manyan Labarai

Ballon d’Or: Messi, Yamal, Da Mane Na Cikin ‘Yan Wasa 30 Da Aka Zaɓo

September 8, 2026
Ƙungiyoyi 5 Da Ke Takarar Gwarzuwar Ƙungiya Ta Bana
Wasanni

Ƙungiyoyi 5 Da Ke Takarar Gwarzuwar Ƙungiya Ta Bana

September 8, 2026
Next Post
Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Su Taimaka Wa Kasashen Yankin Tsakiyar Afrika Karfafa Tsaronsu

Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Su Taimaka Wa Kasashen Yankin Tsakiyar Afrika Karfafa Tsaronsu

LABARAI MASU NASABA

Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna

Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna

September 9, 2026
An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

September 9, 2026
Sin Ba Ta Taba Janyewa Wata Kasa Tsani Ba

Sin Ba Ta Taba Janyewa Wata Kasa Tsani Ba

September 9, 2026
Xi Ya Aike Da Gaisuwa Albarkacin Ranar Malamai Yana Mai Kira Da A Samar Da Matasa Masu Hazaka Domin Kara Farfado Da Kasa

Xi Ya Aike Da Gaisuwa Albarkacin Ranar Malamai Yana Mai Kira Da A Samar Da Matasa Masu Hazaka Domin Kara Farfado Da Kasa

September 9, 2026
Ku Daure Ku Sake Zaɓar Mijina A 2027 – Remi Tinubu

Ku Daure Ku Sake Zaɓar Mijina A 2027 – Remi Tinubu

September 9, 2026
Renon Matasa A Kan Kyakkyawar Turba Ginshiki Ne Na Gina KasaBy

Renon Matasa A Kan Kyakkyawar Turba Ginshiki Ne Na Gina KasaBy

September 9, 2026
Bikin CIFTIS Zai Ingiza Bude Kofa A Kasar Sin

Bikin CIFTIS Zai Ingiza Bude Kofa A Kasar Sin

September 9, 2026
“Ajin Tashar Sararin Samaniya Na Hong Kong Da Macau” Ya Kara Wa Matasa Sha’awar Kimiyya Da Karfafa Kishin Kasa

“Ajin Tashar Sararin Samaniya Na Hong Kong Da Macau” Ya Kara Wa Matasa Sha’awar Kimiyya Da Karfafa Kishin Kasa

September 9, 2026
’Yansanda Sun Cafke Matar Da Ta Kwara Wa Maƙociyarta Tafasasshen Ruwan Zafi A Abuja

’Yansanda Sun Cafke Matar Da Ta Kwara Wa Maƙociyarta Tafasasshen Ruwan Zafi A Abuja

September 9, 2026
Taron Kolin Urumqi Ya Mayar Da Hankali Kan Kwarewar Shugabanci A Xinjiang Da Muhimmancinta Ga Duniya

Taron Kolin Urumqi Ya Mayar Da Hankali Kan Kwarewar Shugabanci A Xinjiang Da Muhimmancinta Ga Duniya

September 9, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.