ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Kin Amincewa Da Kwangilar Dala Miliyan 22 Ta Yi Sanadiyyar Sauke Ni Daga Shugabancin NPA –Hajiya Hadiza Bala-Usman

by Bello Hamza
3 years ago
Hajiya Hadiza Bala-Usman

Hajiya Hadiza Bala-Usman

A karon farko tun bayan barin ofis a shekarar 2021, tsohuwar shugabar trashoshin jiragen ruwa na Nijeriya NPA, Hajiya Hadiza Bala Usman ta yi bayanin yadda tsayuwarta na ganin ana gudanar da harkokin hukumar yadda ya kamata ya yi sanadiyyar jire ta daga mukaminta, musamman yadda ta ki amincewa da biyan fiye da Dala miliyan 22 don kwangilar yashe kogin Kalaba da kuma kwangilolin da suka shafi INTELS suka yi sanadiyyar ta rasa aikinta a mastayin shugabar Hukumar ta NPA. Hajiya Hadiza ta yi wadanna bayanan ne a cikin sabon littafin da ta rubuta mai suna “Stepping On Toes: My Odyssey At The Nigerian Ports Authority”.

Tsohohuwar shugabar tashoshin Jiragen Ruwa (NPA), Hadiza Bala-Usman ta bayyana cewa, sake sabunta wata kudin  kwagilar yashe kogi da ta gyaran Jiragen Ruwa ne hummulhaba’sin ya sa tsohon ministan sufuri Rotimi Amaechi ya sauke ta daga kan mukaminta.

  • An Bude Bikin Baje Kolin Kayayyakin Da Ake Shigowa Da Fitarwa Daga Kasar Sin Karo Na 133
  • Masallacin Ƙudus Na Musulmin Duniya Ne – Mabiya Shi’a

Jaridar Leadership ta ruwaito cewa, an dakatar da Bala-Usman a watan Mayun 2021 biyo bayan zargin gazawar tura kimanin Naira biliyan 165 zuwa ga asusun a kudin shiga na tarayya na CRFA.

ADVERTISEMENT

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ne ya amince da dakatar, inda aka bayar da umarnin a binciki asusun na hukumar NPA da Amaechi ya yi a lokacin yana ofis.

Ministan ya kuma kafa kwamitin don a gudanar da bincike akan harkokin hukumar, cikin har da kwangilolin da aka bayar daga 2016 zuwa watan  Mayun 2021.

LABARAI MASU NASABA

Karuwar Farin Jinin Gwamna Umaru Bago A Siyasar Jihar Neja

Kyakkyawan Tsarin Laken Asiri Zai Dakile Shirin Magudin Zabe A Nijeriya —Mohammed

Sai dai, Hadiza Bala-Usman a cikin wani sabon littafinta da ta rubuta mai taken” Taka Sahun Wasu: Dogon Zangon da na yi ina shugabancin NPA”, ta nuna jayya da tsohon ministan kan wasu manyan ayyukan hukumar.

A cewarta, sabon littafin ya yi banai dalla-dalla akan abubuwan da suka faru da kuma rikice-rikecen da suka kunno kai a kokacin ina shuabantar hukumar ta NPA.

Ta ce, masu ruwa da tsaki a fabbin sufiri sun gargade ta cewa, ministan na son ganin an kore ta a lokacin da ake shirin sake sabunta wasu manyan kwangiloli biyu masu mahummanci. Hadiza Bala-Usman ta ci gaba da cewa,“Na farko shine, kucem yashe kogin na biyu kuma kwangilar aikin gyaran Jirafen ruwan”.

Ta kuma gabatar sa bukar wa’adin kudi ga kanfamonin wa’adin don yin yasar ba tare da bin ka’ida ba.

Ya samu amincewar dawo da kwagilar gyaran Jiragin Ruwan.

Ya samu hakan ne ta hanyar kamfanin da ke bin gwamnatin  tarayya bashi, bisa saba tsarin tura kudi zuwa cikin asusn bai daya na TSA da kuma yiwa hukumar ta  NPA kwangila.

Hadiza Bala-Usman ta kuma yi ikirarin cewa, ta yi wata tattaunawar sasanci da ministan, inda  Amaechi ya soke ta da rubutawa shugaban kasa wasika kai tsaye ba tare da sanar da ministan ba a matsayin sa na ministan da ke sa Ido a ma’aikatar ta sufuri ba.

A cewarta, ministan ya shiga gabanta a saboda haka bai son yaga ta ci gaba da zama rike mukaminta, inda kuma ta sheda mata ta ajiye mukaminta ko kuma yakalubalanci dakatar da ita a gaban Kotu.

“Na sheda masa cewa, bubu daya da zan yi daga cikin wadannan abinda ya bukaci in yi, musamman ganin cewa, an kafa kwatitin da zai gudanar da bincke.”

“Gwamatin tarayya ba ta karbar ajie aikin ma’aikacin da ke fuskantar bincike. Na yi amannar cewa idan na yi daya daga cikin wannan, zai kaance tamkar na amsa lafina ne. Na sheda masa cewa ba zan yi ko daya daga ciki ba, amma zan kwamtin binciken ya kamala aikinsa tare da abatar da bincikensa, an bani tabbacin cewa, babu wani laifi da na aikata.”

Bayan da taki amincewa da shawarar ta Amaechi, Hadiza Bala-Usman ta yi ikirarin cewa, tsohon ministan daga bisani ya sheda mata cewa,“ Zai tabbatar an ci gaba da gudanar da binciken har zuwa 2022, a yayin da aka fara gudanar da hada-hadar siyasa don kar shugban kasa ya tuna cewa, har yanzu ina akan dakatarwa. Ya ce, abinda ya fi mayar da hankali akai shine, ni a yanzu ga shiugabar NPA bace.”

Hadiza Bala-Usman ta karkare cewa,“Duk da shiga tsakani a cikin magara da kungiyar gwamnonin APC Amaechi ya dage Kai da Fata, sai an cire daga kan mukamin shugabancin NPA”.

Kalamanta, “Wasu kungiyoyi da ke da ra’ayi da shugabannin APC suma sun yi kkarin shiga tsakani. Na san misali gwamonin da aka zaba a karkashin inuwar jam’iyyar APC, da gwamna  Atiku Bagudu ke shugabanta, sun tattauna akan maganar dakatar dani sun kuma kafa kwamitin da zai shiga tsakani.”

“Tawagar gwamnonin sun gana da ministan don lalubo da mafita kan maganar. Amma ya hakikance dole ne sai an binciki shugabancin da na yi a NPA saboda gazawar tura harajin da ake turawa gwamnatin tarayya kudi CFR. Har  kokarin zuga gwamnoin ya yi inda ya sheda masu cewa kasafin kudin hukumar ta NPA ya fi kasafin kudin akasarin jihohin a saboda haka, karsu wani tausaya min.

“Bayan da gwamnonin suka dage, ya sheda masu cewa, maganar ba ta kuma a gabansa sai dais u je gun shugaban ma’aikata na tarayya.

Hadiza a cikin sabon litattafin nata  ta  ce, “ Ministan ya kuma shedawa wani mutum da ya yi kokarin shiga tsanaki kan maganar cewa, ni na cka son kaina, bana tura masa wani alheri daga NPA kuma ban taba bashi kyauta a ranar zagayowar haihuwarsa ba. “

Hadiza
Bello Hamza
+ postsBio
  • Bello Hamza
    https://hausa.leadership.ng/author/bello-hamza/
    Jihar Kano Za Ta Amfana Matuka Da Gidauniyar Aliko Dangote – Masu Ruwa Da Tsaki
  • Bello Hamza
    https://hausa.leadership.ng/author/bello-hamza/
    An Nuna Damuwa Kan Sake Kamun Da DSS Ta Yi Wa Boɗejo Bayan Samun Belin EFCC
  • Bello Hamza
    https://hausa.leadership.ng/author/bello-hamza/
    Dole Al’ummar Arewa Su Rungumi Hanyoyin Kasuwanci Na Zamani —Alfa Musa
  • Bello Hamza
    https://hausa.leadership.ng/author/bello-hamza/
    Ba Mu Taba Biyan Kudin Fansa Ba Kuma Ba Za Mu Biya Ba – Kwamishinan Katsina

MASU ALAKA

Gwamnatin Neja Ta Bayar Da Umarnin Kawo Karshen Matsalar Tsaro
Rahotonni

Karuwar Farin Jinin Gwamna Umaru Bago A Siyasar Jihar Neja

September 5, 2026
Kyakkyawan Tsarin Laken Asiri Zai Dakile Shirin Magudin Zabe A Nijeriya —Mohammed
Rahotonni

Kyakkyawan Tsarin Laken Asiri Zai Dakile Shirin Magudin Zabe A Nijeriya —Mohammed

September 5, 2026
Jihar Katsina Da UNICEF Sun Ceto Rayuwar Yara Ta Hanyar Samar Da Abinci Mai Gina Jiki
Rahotonni

Jihar Katsina Da UNICEF Sun Ceto Rayuwar Yara Ta Hanyar Samar Da Abinci Mai Gina Jiki

September 5, 2026
Next Post
Dan Takarar NNPP Ya Kayar Da Dan Majalisa Mai Ci A Fagge

Dan Takarar NNPP Ya Kayar Da Dan Majalisa Mai Ci A Fagge

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.