ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Kotun Ta Haramta Tilasta Allurar Rigakafi Ga Al’umma

by Yusuf Shuaibu
5 months ago
Allurar

Alƙalin babban kotun tarayya da ke Jihar Legas, Mai Shari’a Ambrose Lewis-Allagoa ya bayyana cewa tilasta gudanar da allurar rigakafi ba tare da yardar kai ba, ya saɓa wa kundin tsarin mulkin Nijeriya. Alali Lewis-Allagoa ya bayyana hakan ne a yayin da yake yanke hukunci a ƙarar tabbatar da haƙƙoƙi ɗan ƙasa da ƙungiyar ‘Eƙuity International Initiatiɓe’ ta shigar da gwamnatin Jihar Legas.

Yayin da aka amince cewa manufofin lafiyar jama’a suna da muhimmanci, kotu ta yi jawabi cewa dole ne a aiwatar da su cikin iyakokin doka da kuma girmama haƙƙi da ƴancin mutum. 

Alƙalin ya kuma tabbatar da cewa haƙƙoƙi kamar daidaiton jiki da ƴancin ƙin karɓar jiyya suna ci gaba da samun kariya ƙarƙashin dokar Nijeriya. 

ADVERTISEMENT
  • Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
  • Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027
  • Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana
  • ‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna
  • Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Baya ga gwamnatin jiha, sauran waɗanda ake ƙara sun haɗa da hukumar lafiya matakin Farko ta Jihar Legas da kwamishinan shari’a na jihar da kwamishinan ƴansandan jihar.

Ƙungiyar ‘Eƙuity International Initiatiɓe’ ta nemi kotu ta ayyana hana tilasta yin allurorin rigakafi da jihar take bayar da umarni a kai, wanda ta zargi ana tilasta wa mutane allurar rigakafi ba tare da izininsu ba, wanda hakan ke keta haƙƙinsu na ƴan ƙasa.

LABARAI MASU NASABA

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

A cikin hujjojinta, mai shigar da ƙara ta bayyana cewa umarnin sun keta haƙƙoƙin ƴan ƙasa a ƙarƙashin kundin tsarin mulkin Nijeriya na 1999, ciki har da haƙƙoƙin rayuwa da daraja Ɗan’adam da ƴancin gudanar da rayuwa da na addini.

Haka nan ta kawo tanade-tanaden dokar ƙasa da ƙasa ta Afirka kan haƙƙoƙin Ɗan’adam da ya bai wa mutum ƴancin gudanar da rayuwa.

Kazalika, masu amsa ƙara sun ƙalubalantar ikon kotu da matsayin mai shigar da ƙara, da ingancin ƙarar.

Kotun ta ƙara bayyana cewa mai ƙara yana da isasshen hujjoji na doka don ɗaukar mataki a madadin mazauna jihar da abin ya shafa. Tana bayyana ƙarar a matsayin ingantacciyar hanyar shari’ar na muradin jama’a wadda aka sadaukar don kare haƙƙoƙin al’umma.

Alƙali Lewis-Allagoa ya ƙara ba da umarni wanda ke hana masu amsa ƙara, ko da da kansu, wakilansu, masu hulɗa da su, ma’aikata, ko wasu mutane da ke ɗaukar umarni daga gare su, aiwatar da shirin yin allurar rigakafi ga jama’a a makarantun Jihar Legas da sauran wurare.

Allurar
Yusuf Shuaibu
+ postsBio
  • Yusuf Shuaibu
    https://hausa.leadership.ng/author/yusuf-shuaibu/
    2027: APC Na Fuskantar Matsin Lamba Kan Sake Fasalin Tawagar Yakin Neman Zabe
  • Yusuf Shuaibu
    https://hausa.leadership.ng/author/yusuf-shuaibu/
    Cacar Baki Ta Kaure Tsakanin APC Da ‘Yan Adawa Kan Tallafin Gwamnatin Tarayya Ga Magidanta
  • Yusuf Shuaibu
    https://hausa.leadership.ng/author/yusuf-shuaibu/
    INEC Ta Zayyano Kalubalen Da Ke Iya Shafar Sahihancin Zaben 2027
  • Yusuf Shuaibu
    https://hausa.leadership.ng/author/yusuf-shuaibu/
    2027:Kamun Ludayin Yakin Neman Zaben Manyan ‘Yan Takarar Shugaban Kasa

MASU ALAKA

'Yan Bindiga
Labarai

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina
Labarai

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare
Labarai

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Next Post
PDP Ta Bankaɗo Shirin Tsige Gwamna Makinde Na Jihar Oyo

PDP Ta Bankaɗo Shirin Tsige Gwamna Makinde Na Jihar Oyo

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.