ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Lokaci Ya Yi Na Kawo Karshen Kashe-kashen Da Ake Yi A Kano

by Idris Aliyu Daudawa
7 months ago
kano

Shugaban kungiyar masu sayar da ganyaye da kayan marmari a Kasuwar Utako Babban Birnin Tarayya Hamza Mu’azu Karwai ya yiu kira da ‘yan malisar Jihar Kano da cewar lokaci ya yi da za suyi doka wadda zata yi maganin yawan kashe- kashen jama’a wadanda ba suji basu gani ba. Ko ace sun aikata  wani laifi ba hakan kawai idan wani ya bushi iska sai kawai ya kashe domin ya san ko dai  ma an kai shi wajen  ‘yansanda har zuwa kotu daga karshe haka suke tsammami haka ne abin zai tafi kamar yadda tsaki yake yi  a cikin ruwa.

Hamza ya bayyana haka ne lokacin da ya gana da manema labarai a ofinshin sa da yake cikin kasuwar, ya ce bayan yawan kashep kashen da ake yi akwai masu aikata laifi wanda suma hukuncin kashewar ya kamata ayi haka wajen kashe su kamar yadda suma suka kashe, amma ba za ayi ba. Ya kara jaddada ‘da abin ya isa ofishin gwamna sai ya kasance tamkar ma an aiki Bawa garinsu, wanda kamar yadda ya ce shi yasa wasu suke aikata haka domin sun ku san gajiya da jin labarin irin laifukan da ake aikatawa masu nasaba da kisan kai.

  • Jakadan Sin: Cudanyar Al’adu Za Ta Taimaki Yunkurin Daidaita Hulda Tsakanin Sin Da Amurka
  • Fasahar Electronic Call-up Da NPA Ta Wanzar Ta Samar Da Sauki —Tsohon Kwaminsihan Sufuri

Ya ce  kamar yadda ya sani ‘ Ai dama su ‘yan majalisa aikinsu shi ne yin doka to don Allah da Annabi ina kira gare ku da ku gaggauta kirkirar kudurin dokar, bayan duk an yi abubuwan da suka kamata, daga nan sai a kai ma Gwamna domin sa hannunsa

ADVERTISEMENT

Ya bada misalai na wadanda suka rasa rayukansu kamar haka an kashe Fatima Abubakar da ‘ya’yanta shida 2026 a unguwar Dorayi Chiranchi, Kano.

‘Yan sanda sun kama mutum uku da ake zargi, tare da gano makamai da tufafi masu jini a hannunsu.

LABARAI MASU NASABA

ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto

PDP Ta Musanta Mara Wa APM Baya A Bauchi

Kisan Nafiu Hafiz (2023 – Unguwa Uku, Kano)

Wata matar aure mai suna Hafsat ana zargin ta da kashe Nafiu Hafiz, wanda ya kasance ɗan gidan da suke zaune. Akwai kuma  kashe Hanifa  da aka yi a shekarar 2021  shi ma d Kano.

Yarinya ‘yar shekara biyar, Hanifa, malamin ta Abdulmalik Tanko ya sace ta, daga bisani ya kashe ta. Kotu ta yanke masa hukuncin kashewa.

Kisan Ummita da Dan China ya yi  shekarar 2022 a Janbulo, Kano, wani dan kasar China har ila yau, Geng Kuangron, ya kashe budurwarsa Ummulkulsum Sani Buhari (Ummita) ta hanyar soka mata wuka.Shi ma ya amsa cewa shi ne ya aikata laifin a kotu. Sai kuma Mahaifiyar da ta kashe ‘ya’yanta biyu 2020 cikin unguwar Sagagi, Kano)

Sai kuma wata uwa da ta kashe ‘ya’yanta biyu, Yusuf Ibrahim mai shekara (5) da kuma Zahra’u Ibrahim da ke da shekara (3).

An ce ta aikata hakan ne sakamakon matsalar tabin hankali bayan barazanar kishiya daga miji.

Ya yi kira da ‘yan majalisar mataki za su dauka na gaggawa domin idan sun yi dokar Gwamna ya sa hannu, ba sa hannun ake so kadai ba, akwai maganar aiwatar da doka, shi ma gwamnan yana tunatar da shi ba ajiiyewa zai  yi ba, hannu ya dace ya sa domina gabatar  da umarni na ratayew ko kashewa,

kano
Idris Aliyu Daudawa
+ postsBio
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Tarihin Rayuwar Galadiman Kano Alhaji Tijjani Hashim (2)
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Kyamar Baƙi: An Sake Kwaso Ƴan Nijeriya 83 Daga Afirka Ta Kudu
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Kamfanin Simintin Dangote Ya Tallafa Wa Manoma 60 Da Kayan Aiki A Edo
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Tsohon Shugaban Ƙasa Jonathan Ya Ƙaddamar Da Ayyukan Raya Ƙasa 18 A Jihar Bauchi

MASU ALAKA

ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto
Labarai

ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto

September 9, 2026
Taron PDP Na Ƙasa: Ɓangaren Wike Ya Kafa Sabon NWC A Abuja
Labarai

PDP Ta Musanta Mara Wa APM Baya A Bauchi

September 9, 2026
Sojoji
Manyan Labarai

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
Next Post
Akwai Matsala Kasafin Ilimi Ya Tsaya Kashi 6 Zuwa 7 Tsawon Shekara Biyar —Masana

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.