ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Friday, September 11, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Majalisar Bada Shawarwari Kan Harkokin Siyasar Kasar Sin Ta Kira Taron Murnar Shiga Sabuwar Shekara Ta 2026

by Sulaiman
8 months ago

LABARAI MASU NASABA

Sin Ta Kafa Manufar Shiga Sahun Manyan Kasashen Dake Da Karfi A Harkar Kera Motoci A Duniya Nan Da Shekarar 2030

Kasar Sin Za Ta Taimaka Wajen Bunkasa Wadatar Makamashi Da Ci Gaba Mai Dorewa A Duniya

Babban kwamitin majalisar bada shawarwari kan harkokin siyasar kasar Sin ko kuma CPPCC a takaice, ya kira taron murnar shiga sabuwar shekara ta 2026, da safiyar yau Laraba a nan birnin Beijing. Shugabannin kasa da na jam’iyyar kwaminis ta kasar Sin, ciki har da shugaban kasar Sin Xi Jinping, da wakilan jam’iyyun demokuradiyya, da manyan jami’an kungiyar masana’antu da kasuwanci ta kasar, da wakilan mutanen da ba na wata jam’iyya ba, da jami’an sassan gwamnatin kasar daban-daban, tare da wakilai daga bangarori da kabilu daban-daban na Beijing, sun hallara don murnar shiga sabuwar shekara ta 2026.

Babban sakataren kwamitin kolin jam’iyyar kwaminis ta kasar Sin, wanda kuma shi ne shugaban kasar, kana shugaban kwamitin tsakiya na rundunar sojin kasar Sin Xi Jinping, ya gabatar da muhimmin jawabi. Yana mai cewa, shekarar dake karewa wato 2025, shekara ce mai babbar ma’ana, inda al’ummar kasar Sin suka haye wahalhalu, tare da jajircewa wajen cimma babban burin raya tattalin arziki, da kyautata rayuwar dan Adam, da gudanar da wasu manyan ayyuka.

Shugaba Xi ya kuma jaddada cewa, a shekarar 2025, CPPCC ta bayar da sabuwar gudummawa ga daukaka ci gaban harkokin jam’iyyar kwaminis da na kasar Sin baki daya, ta hanyar ba da shawarwari, da nasihohi dangane da batun zurfafa yin gyare-gyare daga dukkan fannoni a cikin gida, da ingiza ci gaba mai inganci.

ADVERTISEMENT

Har wa yau, shugaba Xi ya jaddada cewa, 2026, shekara ce ta farko a cikin shirin raya kasa na tsawon shekaru biyar karo na 15, don haka ya dace CPPCC ta maida hankali kan bada nagartattun shawarwari, tare da sa ido bisa tafarkin demokuradiyya, game da batun tsarawa, gami da aiwatar da shirin raya kasa na tsawon shekaru biyar karo na 15, don kara zamanantar da kasar Sin ta hanyar karfafa gwiwar al’umma, da neman cimma daidaito, da tattaro hikimomi da karfi. (Murtala Zhang)

Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Sin Ta Kafa Manufar Shiga Sahun Manyan Kasashen Dake Da Karfi A Harkar Kera Motoci A Duniya Nan Da Shekarar 2030
  • Sulaiman
    Gwarzon Ɗan Siyasa Na Shekarar 2026 Sanata Abdul’Aziz Abubakar Yari
  • Sulaiman
    Kasar Sin Za Ta Taimaka Wajen Bunkasa Wadatar Makamashi Da Ci Gaba Mai Dorewa A Duniya
  • Sulaiman
    Ɗabi’un Annabi (SAW) Kan Abubuwa Na Al’adar Rayuwa

MASU ALAKA

Sin Ta Kafa Manufar Shiga Sahun Manyan Kasashen Dake Da Karfi A Harkar Kera Motoci A Duniya Nan Da Shekarar 2030
Daga Birnin Sin

Sin Ta Kafa Manufar Shiga Sahun Manyan Kasashen Dake Da Karfi A Harkar Kera Motoci A Duniya Nan Da Shekarar 2030

September 11, 2026

Sin Ce Ta Zo Ta Farko A Rahoton Yanayin Tsaron Jama’a Na Duniya
Daga Birnin Sin

Sin Ce Ta Zo Ta Farko A Rahoton Yanayin Tsaron Jama’a Na Duniya

September 10, 2026
Next Post
Me Ya Sa Kasar Sin Ta Jawo Hankulan Masu Zuba Jari Daga Kasashen Waje A 2025?

Me Ya Sa Kasar Sin Ta Jawo Hankulan Masu Zuba Jari Daga Kasashen Waje A 2025?

LABARAI MASU NASABA

Sin Ta Kafa Manufar Shiga Sahun Manyan Kasashen Dake Da Karfi A Harkar Kera Motoci A Duniya Nan Da Shekarar 2030

Sin Ta Kafa Manufar Shiga Sahun Manyan Kasashen Dake Da Karfi A Harkar Kera Motoci A Duniya Nan Da Shekarar 2030

September 11, 2026
Sakkwato: Al’ummar Tambuwal Sun Yi Zanga-Zanga Kan Taɓarɓarewar Tsaro

Sakkwato: Al’ummar Tambuwal Sun Yi Zanga-Zanga Kan Taɓarɓarewar Tsaro

September 11, 2026
Sanata yari

Gwarzon Ɗan Siyasa Na Shekarar 2026 Sanata Abdul’Aziz Abubakar Yari

September 11, 2026
Kasar Sin Za Ta Taimaka Wajen Bunkasa Wadatar Makamashi Da Ci Gaba Mai Dorewa A Duniya

Kasar Sin Za Ta Taimaka Wajen Bunkasa Wadatar Makamashi Da Ci Gaba Mai Dorewa A Duniya

September 11, 2026
SAW

Ɗabi’un Annabi (SAW) Kan Abubuwa Na Al’adar Rayuwa

September 11, 2026
Gwamnatin Tarayya Ta Shirya Horar Da Malamai 250,000

Gwamnatin Tarayya Ta Shirya Horar Da Malamai 250,000

September 11, 2026

Sojoji Sun Ceto Mutane 13 Da ’Yan Bindiga Suka Yi Garkuwa Da Su

September 11, 2026
Taron BRICS: Shettima Zai Jagoranci Tawagar Nijeriya Zuwa Indiya

Taron BRICS: Shettima Zai Jagoranci Tawagar Nijeriya Zuwa Indiya

September 11, 2026
Mutfwang Ya Buƙaci Sojoji Su Ƙara Ƙaimi A Aikinsu

Gwamnan Shekara na 2026 Gwamna Caleb Manasseh Mutfwang

September 11, 2026

Idan Atiku Ya Janye, Za Mu Kula Da Shi Bayan Mun Yi Nasara – Kwankwaso

September 11, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.