ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Matsaloli 15 Da Aikin Koyarwa Ke Fuskanta A Nijeriya

by Idris Aliyu Daudawa
3 years ago
Ilimi

LABARAI MASU NASABA

An Tantance Masu Neman Aikin Koyarwa 500 A Jigawa

JAMB Ta Ƙara Wa’adin Amincewar Guraben Karatu Zuwa 30 Satumba

Ilimi shi ne ginshikin rayuwa da ake bukata domin girma, daukaka ko ci gaban mutum, al’umma, hukuma, ko kuma kasa. Yana ba da babbar gudunmawa ta bangaren zamantakewa, tattalin arziki, ci gaban fasahar al’umma. Idan kuma aka yi la’akari da Nijeriya ana yi wa ilimi kallon a matsayin wani abu da ake amfani da shi wajen yin gyaran wasu wuraren da ake yi kallon akwai matsaloli idan aka yi maganinsu dukkan al’amura a bangarorin za su tafi kamar yadda ya dace.

Kasancewa a matsayin Malamain makaranta a halin da ake ciki yanzu ya sha bamban da yadda aikin koyarwa yake a shekarun da suka gabata, al’amarin ilimi ya dauki wani sabon babbi daga yadda aka san shi a baya, hakan kuma shi ne yasa abubuwa suka kasance akwai matsala da sa kyama ga wadanda suke fatan daukar aikin koyarwa a matsayin wani aiki ne da yake da daraja ko kima a Nijeriya.

  • Gwamnatin Tarayya Ta Kara Karbo Bashin Dala Biliyan 3.45 Daga Bankin Duniya
  • Kuskure Ne A Ɗauka RARARA Ba Kowan Komi Ba Ne – Farfesa Malumfashi

Aikin koyarwa ana iya yi ma shi Kallon shi ne matakalar da ake amfani da ita wajen koyawa dalibai ’yan makaranta shi ilimin ta hanyar amfani da dabarun da suka dace.Aiki ko sana’ar koyarwar ce ta samar da sauran kwararru ta ayyukan da suke yi, yadda al’umma suke bunkas ko ci gaban ya danganta ne ga irin hazikan Malaman da suka daukar ma ransu za su yi  aikin koyarwa.Wannan kuwa ba tare da sun yi la’akari da irin rikon sakainar kashin  da ake yi wa Malaman Makaranta da aikin na sun a koyarwa ba,

Ba kamar yadda wasu suke tunani ko Kallon al’amarin ba domi kuwa aikin koyarwa ya wuce shiga cikin aji, rike alli, da kuma bayar da umarni ba, abin ya yi daidai da sanin makamar da yadda za a sayar da labari ga wanda ya shirya sayn shi, sai shi a matsyin shi na Malami ya san hanya mafi dacewa yadda zai  tsara labarin hanyar mafi dacewa,ta yadda shi mai son sayen za iyi na’ama abubuwan da labarin ya kunsa.Idan har ya yi hakan abin ba tsaya kan yana bada umarni bane da wasu bayanai, ko ilimi a zukatan dalibai ba wanda abin zai masu amfani duk tsawon rayuwarsu.

Aikin koyarwa wani abu ne da ake yi ma Kallon da akwai kima da ganin darajar masu yin shi ne da haka ne kuma ake yi ma sana’ar kallo har ila yau na mafarin dukkan wadansu ayyuka na kwararru da Malamai ana ganin kimar tasu ne saboda irin dabarar da suke da ita ta koyar da ilimi.

Koyarwa a matsayin aiki wata sana’a ce ko aikin da yake tabbatar da isar da sakun da ake son a sani ko ayyukan da suka kamata saboda dorewar mutane da kuma inda suke.Irin wadannan ayyukan sai da ilimi ake gudanar da su na yadda za ayi maganin matsala ko matsalolin da  za a iya fuskanta da ba kasafai akn hadu da su ba,wata kwarewa ce da ke cikin aikin  na koyarwa saboda dorewar al’umma.

Yayin da ake samun ci gaban al’amura hakanan ma yadda ake aiwatar da aikin koyarwa da yadda yake a tsarin ilimi na Nijeriya, sai wasu sabbin matsaloli suka bayyana da suke fuskantar aikin koyarwa a Nijeriya wadanda suka hada da:

Ilimi
Idris Aliyu Daudawa
+ postsBio
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Tarihin Rayuwar Galadiman Kano Alhaji Tijjani Hashim (2)
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Kyamar Baƙi: An Sake Kwaso Ƴan Nijeriya 83 Daga Afirka Ta Kudu
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Kamfanin Simintin Dangote Ya Tallafa Wa Manoma 60 Da Kayan Aiki A Edo
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Tsohon Shugaban Ƙasa Jonathan Ya Ƙaddamar Da Ayyukan Raya Ƙasa 18 A Jihar Bauchi
ADVERTISEMENT

MASU ALAKA

Ilimi
Ilimi

An Tantance Masu Neman Aikin Koyarwa 500 A Jigawa

August 31, 2026
Ilimi
Ilimi

JAMB Ta Ƙara Wa’adin Amincewar Guraben Karatu Zuwa 30 Satumba

August 29, 2026
Labarin Farfesoshi Tagwaye Da Suka Yi Karatun Digiri Tare Suna Aiki Tare A Wuri Ɗaya
Ilimi

Kano Ta Yi Zarra Wajen Kashe Kuɗi Don Raya Ilimi A Yammacin Afirka

July 11, 2026
Next Post
Gyaran Jiki, Ciki Da Waje Da Hasken Fata

Gyaran Jiki, Ciki Da Waje Da Hasken Fata

LABARAI MASU NASABA

Taron PDP Na Ƙasa: Ɓangaren Wike Ya Kafa Sabon NWC A Abuja

PDP Ta Musanta Mara Wa APM Baya A Bauchi

September 9, 2026
Sojoji

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.