ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

MDD Ta Nuna Goyon Bayanta Ga Tsarin Samar Da Ci Gaba Na Nijeriya

by Sani Anwar
5 months ago
NIJERIYA

Mataimakiyar Sakatare-Janar ta Majalisar Ɗinkin Duniya, Amina Mohammed, ta sake jaddada aniyar ƙungiyar na tallafa wa hanyoyin da ƴan Nijeriya ke jagoranta wajen magance matsalolin ci gaba da na jin ƙai.

Mai magana da yawun Majalisar Ɗinkin Duniya, Stéphane Dujarric, ya ce Mohammed ta dawo daga Nijeriya a ranar Litinin, inda ta kai ziyara jihohin Zamfara da Binuwe, tare da ganawa da al’ummomin da rikice-rikice da gudun hijira suka shafa.

  • PDP Ta Musanta Mara Wa APM Baya A Bauchi
  • Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara
  • Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
  • Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027
  • Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Ya ce ta gani da idonta irin girman buƙatun jin ƙai da ake da su, tare da ƙoƙarin da gwamnati da abokan hulɗa ke yi domin taimakawa.

ADVERTISEMENT

A wani ɓangare kuma, Majalisar Ɗinkin Duniya ta ce amfani da fasahar zamani na dijital na sauya yadda Nijeriya ke tunkarar matsalolin jin ƙai, ciki har da bibiyar ƴan gudun hijira a cikin gida, duk da ƙarancin kuɗi da kuma giɓin fasaha.

An bayyana hakan ne a yayin zaman taro na 59 na Hukumar Yawan Jama’a da Ci Gaba (CPD59) da ke gudana a hedikwatar Majalisar Ɗinkin Duniya a birnin New York.

LABARAI MASU NASABA

PDP Ta Musanta Mara Wa APM Baya A Bauchi

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

Nijeriya, wadda ke da kusan mutum miliyan biyu da suka rasa matsugunansu sakamakon rikicin ƴan ta’adda a yankin Arewa maso Gabas, ta fara amfani da tsarin Displacement Tracking Matriɗ da International Organization for Migration ta ƙirƙira domin inganta tattara bayanai da kuma mayar da martani ga waɗannan matsaloli.

Majalisar Ɗinkin Duniya ta bayyana cewa wannan tsarin na taimaka wa yanke shawara a ƙasashe sama da 90, abin da ke nuna muhimmancin fasaha a tsara ci gaban ƙasa.

Sai dai kuma, ta yi gargaɗi kan wasu ƙalubale kamar rashin daidaito wajen samun fasahar dijital, barazanar sirrin bayanai, da kuma yaɗuwar labaran ƙarya, musamman ga al’umma masu rauni.

Babban Sakatare-Janar na Majalisar Ɗinkin Duniya, António Guterres, ya kuma nuna damuwa kan raguwar kuɗaɗen tallafi na duniya ga shirye-shiryen ci gaba, yana mai cewa adadin da ake bayarwa yanzu bai isa ba wajen cimma burin ci gaba mai ɗorewa.

Ya buƙaci a samar da ƙarin kuɗaɗe masu ƙarfi da tabbas, musamman ga ƙasashe masu rauni.

Kamfanin Dillancin Labaran Nijeriya (NAN) ya ruwaito cewa wannan kwamiti na nazarin yadda sauye-sauyen yawan jama’a ke tasiri ga ci gaba mai ɗorewa.

NIJERIYA
Sani Anwar
+ postsBio
  • Sani Anwar
    https://hausa.leadership.ng/author/sani-anwar/
    Ko Kun San Amfanin Kwanciya Da Bangaren Hagu?
  • Sani Anwar
    https://hausa.leadership.ng/author/sani-anwar/
    2027:Mata Shida Da Ke Takarar Neman Shugabancin Nijeriya
  • Sani Anwar
    https://hausa.leadership.ng/author/sani-anwar/
    Dambarwa A Kasuwancin Iyalan Indimi
  • Sani Anwar
    https://hausa.leadership.ng/author/sani-anwar/
    Illar Shan Taba Sigari Da Dangoginta

MASU ALAKA

Taron PDP Na Ƙasa: Ɓangaren Wike Ya Kafa Sabon NWC A Abuja
Labarai

PDP Ta Musanta Mara Wa APM Baya A Bauchi

September 9, 2026
Sojoji
Manyan Labarai

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
'Yan Bindiga
Labarai

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Next Post
Ma’aikatar Ilimi Ta Ce Za Ta Amfana Da Tallafin Dala Miliyan 552

Ma’aikatar Ilimi Ta Ce Za Ta Amfana Da Tallafin Dala Miliyan 552

LABARAI MASU NASABA

Taron PDP Na Ƙasa: Ɓangaren Wike Ya Kafa Sabon NWC A Abuja

PDP Ta Musanta Mara Wa APM Baya A Bauchi

September 9, 2026
Sojoji

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.