ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Ma’aikatar Ilimi Ta Ce Za Ta Amfana Da Tallafin Dala Miliyan 552

by Idris Aliyu Daudawa
5 months ago

Ma’aikatar ilimi ta tarayya, tare da haɗin gwiwa da Hukumar ilimin bai ɗaya (UBEC), ta wayar da kan masu ruwa da tsaki na sassan Arewa maso yamma da Arewa maso gabas kan yadda za a aiwatar ta tsarin zuba tallafi na dala ,miliyan $552.18 domin bunƙasa ilimin bai ɗaya a Nijeriya.

Lamarin na  wayar da kan an yi shi ne a Kano,ya kuma maida hankali ne kan su tsare- tsaren biyu wato HOPE-EDU da kuma HOPE-GOƁ, waɗanda Bankin Duniya da kuma  wani tsarin haɗin gwiwa na duniya domin bunƙasa ilimi suka samar da kuɗaɗen (GPE), ba domin komai ba sai saboda,  a bunƙasa lamarin ilimin bai ɗaya (UBE) a faɗin Nijeriya ko kuma kowane saƙo da lungu na ƙasar.

  • Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
  • Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027
  • Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana
  • ‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna
  • Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

A wurin taron, babbar jami’a kuma Sakatariya ta Hukumar UBEC, Aisha Garba, ta bayyana cewa shi tsarin ya yi daidai da irin ,manufar Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu wato wani tsari ne da ya maida kan shi dangane da irin ratar da aka samu a  tsari na na ilimin bai ɗaya a Nijeriya.

ADVERTISEMENT

Ta ƙara bayyana cewa tsare- tsaren ana sa ran za su bunƙasa da kuma amfanar da yara milyan 29 da ake son su yadda suke  koyo  bayan an koya masu fahimtarsu da ganewa ta inganta, sai kuma taimakawa Malaman makaranta 500,000 domin bunƙasa rayuwarsu,ga kuma gina azuzuwa 13,000, domin a samu shawo kan matsalar yara waɗanda suka bar zuwa makaranta a faɗin Nijeriya baki ɗaya.

Garba ta ce yayin da ma’aikatar ilimi ta tarayya da Hukumar ilimin bai ɗaya za su samar da  kuɗaɗen da kuma taimako na fasaha, su kuma gwamnatocin Jihohi sune za su aiwatar da tsarin a Jihohinsu.

LABARAI MASU NASABA

An Tantance Masu Neman Aikin Koyarwa 500 A Jigawa

JAMB Ta Ƙara Wa’adin Amincewar Guraben Karatu Zuwa 30 Satumba

“Nasarar da za a iya samu  ashi wannan tsarin ya dogara ne kai aiwatar da lamarin da ya shafi gaskiya, riƙon amana, da kuma haɗin gwiwa da masu ruwa da tsaki. Dole ne Jihohi su kasance su ne masu aiwatar da abin ta hanyar tsari mafi dacewa, al’umma su kasance a ciki wajen aiwatarwar kamar yadda ta ce,”.

Ta yi kira da masu halartar taron cewar su yi amfani da duk abubuwan da suka dace domin su gano irin halin da ake ciki na maganar ci gaban da aka samu na aikin, da kuma ko ana kashe kuɗaɗen da kamar yadda da ce.

Shi ma a  na shi jawabinin , Kwamishinan ilimi na Jihar Kano , Dakta Ali H. Abubakar Makoda, ya bayyana tsarin da ake son ɓullowa da shi a matsayin zai kasance a lokacin da ake son shi, don haka ne ya yi kira da Jihohi su tabbatar ana samun ci gaba da kuma nasara kan yadda ake koya ma ɗaliban da ko su kuma suna fahimtar abinda ake koya ma su.

Makoda  ya ce Jihar Kano ta ba ilimi  miuhimmanci ta hanyar ƙara kuɗaɗen da take yi,ɗaukar Malaman makaranta masu yawa,  ƙara bunƙasa abubuwa da za su inganta jin daɗin koyarwa, abinda ake koya ma ɗalibai kuma su fahimce shi sosai,inda ya ce Jihar a shirye ta ke da ta aiwatar da tsarin HOPE-EDU  a cikin tsarin kawo gyaran da take yi na ɓangaren ilimi.

Idris Aliyu Daudawa
+ postsBio
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Tarihin Rayuwar Galadiman Kano Alhaji Tijjani Hashim (2)
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Kyamar Baƙi: An Sake Kwaso Ƴan Nijeriya 83 Daga Afirka Ta Kudu
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Kamfanin Simintin Dangote Ya Tallafa Wa Manoma 60 Da Kayan Aiki A Edo
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Tsohon Shugaban Ƙasa Jonathan Ya Ƙaddamar Da Ayyukan Raya Ƙasa 18 A Jihar Bauchi

MASU ALAKA

Ilimi

An Tantance Masu Neman Aikin Koyarwa 500 A Jigawa

August 31, 2026
Ilimi

JAMB Ta Ƙara Wa’adin Amincewar Guraben Karatu Zuwa 30 Satumba

August 29, 2026
Labarin Farfesoshi Tagwaye Da Suka Yi Karatun Digiri Tare Suna Aiki Tare A Wuri Ɗaya
Ilimi

Kano Ta Yi Zarra Wajen Kashe Kuɗi Don Raya Ilimi A Yammacin Afirka

July 11, 2026
Next Post
Kwastam Sun Ƙwace Haramtaccen Man Fetur A Jihohin Adamawa Da Taraba

Kwastam Sun Ƙwace Haramtaccen Man Fetur A Jihohin Adamawa Da Taraba

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.