ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sace Dalibai 42:Shugabannin Uba Askira Sun Ce Hakurinsu Ya Kare

by Rabi'u Ali Indabawa
3 months ago
Dalibai

Jiya ne masu ruwa da tsaki a karamar Hukumar Askira-Uba ta Jihar Borno suka ce lamarin hakuri ya fara kare masu saboda rashin daukar wani kwakkwaran matakin da gwamnati ta yi dangane da irin halin da ‘ya’yansu 42 suke ciki, wadanda aka dauka da kuma garkuwa da su daga makarantun Firamare da karamar Sakandare ta Mussa a mako uku da suka wuce.

Da yake jawabi a taron madadin masu ruwa da tsakin a Maiduguri, mataimakin Shugaban majalisar Jihar Borno, Borno State House of Assembly, Honorabul. Abdullahi Musa Askira, ya ce sun yi hakuri na wani lokaci a mako uku da suka gabata, saboda muna sa ran gwamnati tare da jami’an tsaro suna yin duk wani abinda ya kamata a daidai karfinsu da iyawarsu, su samu damar kubutar masu da ‘ya’yansu.

Mai magana a madadin mutanen da abinb shafa yace mako uku wasu kwanaki ne masu matukar wahala ga yara wadanda suke daga shekara 2 zuwa 16 ya kasance ana tsare da su a wani wuri, sun yi nisa da itrin karewa da kulawar da iyayensu za su yi masu.

ADVERTISEMENT

Honorabul. Askira ya ce yayin da suka ji dadin tawagar da ta ziyarce a arkashin jagorancin Kwamishinan ilimi Injiniya,. Lawan Wakilbe da aka aika zuwa Mussa bayan ziyarar jajantawa da Gwamna Babagana Zulum da ya kai ma Sarkin Uba da su Iyayen yaran daga wannan ne suke kira da da hukumomin da abin ya shafa su kara kaimi kan irin kokarin da suke yi na amfani da duk abubuwan da suka kamata, ba tare wani bata lokaci ba a samu damar dawo masu da ‘ya’yansu da aka yi garkuwa da su , domin kuwa duk wata awa daya da aka yi a gaban ‘yan ta’adda ba karamin tashin hankali ba ne.

Don haka ya yi kira da kara lamurran tsaro mai karfi saboda ita karamar hukumar Askira-Uba ta na da hada iya da babban dajin nan da ake tsoro kwarai da gaske da ake kira  dajin Sambisa wanda ya ke tada hankalin al’umma.

LABARAI MASU NASABA

Na Sayar Da ’Ya’yana, Na Sace Wasu 19 – Wata Da Ake Zargi Da Safarar Yara

Hormuz: Iran Ta Kai Muggan Hare-hare Kan Sansanin Amurka A Jordan

“Ganin irinhalin da ake ciki ne ya sa suka yi kira da a kara maganar lamarin tsaro mai karfi ganin yadda wiurin yake da wadanda suke makwabtaka da su ya ce sun yi kira da a kafa ba tare da bata lokaci ba ta samar da tsaro mai karfi ba tare nisa da makarantu ba,  da kafa wasu bangarori masu kawo kariya domin dakile duk wani kai harin da za ayi, sai kuma samar da motocin da za su rika kai gwauro da mari domin taimakawa wajen karshen ‘yanta’adda su yi ma ko has;war zuwa Uba- Askira kamar yadda ya bayyana,”.

Askira-Uba tana da makarantun Firamare 101, makarantun Sakandare 13 da kuma kananan makarantu 24 na Jeka ka dawo jun suna matukara bada kariya ta musamman.

“’Mun yi kira da ‘yan’uwa da Iyaye na yaran da aka yi garkjuwa da su da su ci gaba da yin hakuri. Mun san irin halin da ku ke ciki, kalmomin magana ba za su iya makau maganin abin ba, amma muna tabbatar maku da cewa gwamnatocin tarayya da Jiha suna yin duk abinda ya kamata domin tabbatar da yaranku sun dawo gida lafiya.

“Kada ku fidda tsmmanin sake saduwa da yaran ku,  kar ku bari wannan abinda ya faru ku bari a maida wahalar da yaran ku suke fama da ita a can a maida ta siyasa saboda wasu kawai na son su amfana da yadda lamarin yake.

“Muna kira da wadanda suka yi wannan abin cewar su yaran da suka dauka, ba Sojoji bane ko ‘yan siyasa. Sune fatan nagarin Jihar Borno da Nijeriya. Muna kira ku ku ji tsoron Allah don Allah ku sake su ba tare da bada wasu sharudda ba. Bai kamata ayi amfani da yara ba amatsayin wadanda za ayi amfani da su saboda kudin fansa ba,”.

Dalibai
Rabi'u Ali Indabawa
+ postsBio
  • Rabi'u Ali Indabawa
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiu-ali-indabawa/
    Ƙungiya Ta Gudanar Da Zaɓen Sabbin Shugabanninta A Abuja
  • Rabi'u Ali Indabawa
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiu-ali-indabawa/
    Jihar Katsina Da UNICEF Sun Ceto Rayuwar Yara Ta Hanyar Samar Da Abinci Mai Gina Jiki
  • Rabi'u Ali Indabawa
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiu-ali-indabawa/
    Yadda Tinubu Ya Kashe Naira Biliyan 37.64 A Tafiye-tafiye
  • Rabi'u Ali Indabawa
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiu-ali-indabawa/
    Ta’addaci: Mutum 14,500 Sun Bace A Arewa Maso Gabas

MASU ALAKA

Yadda Jami’an ‘Yansanda Suka Yi Garkuwa Da Wani Mazaunin Abuja, Sun Kwashe Fiye Da Naira Miliyan 20 A Asusunsa
Labarai

Na Sayar Da ’Ya’yana, Na Sace Wasu 19 – Wata Da Ake Zargi Da Safarar Yara

September 9, 2026
Iran Ta Musanta Ikirarin Trump Tare Da Zafafa Hare-hare Kan Isra’ila
Manyan Labarai

Hormuz: Iran Ta Kai Muggan Hare-hare Kan Sansanin Amurka A Jordan

September 9, 2026
ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto
Labarai

ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto

September 9, 2026
Next Post
Africa CDC Ta Yaba Da Hadin Gwiwar Sin A Yakin Da Afrika Ke Yi Da Cutar Ebola

Taron PDP Na Ƙasa: Ɓangaren Wike Ya Kafa Sabon NWC A Abuja

PDP Ta Musanta Mara Wa APM Baya A Bauchi

September 9, 2026
Sojoji

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.