ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, September 13, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sojoji Sun Daƙile Harin ‘Yan Ta’adda, Sun Kama Masu Taimaka Musu, Sun Ceto Mutane A Arewa maso Gabas

by Sadiq
4 months ago

Sojojin Rundunar Haɗin Gwiwa ta Yankin Arewa maso Gabas, Operation HAƊIN KAI (OPHK), sun samu manyan nasarori ciki har da daƙile wani harin ‘yan ta’adda, kama waɗanda ake zargi da taimaka musu, da kuma ceto wasu da aka sace.

A wani aiki da suka gudanar a Gajibo, sojoji sun daƙile harin da ake zargin mayaƙan Boko Haram/ISWAP suka shirya, inda suka taso daga ɓangarori daban-daban a kan babura.

Sojojin sun mayar da martani cikin gaggawa, wanda ya tilasta wa ‘yan ta’addan ja da baya.

ADVERTISEMENT

An kuma gano harsasai da wasu kayan yaƙi, kuma babu sojan da ya samu rauni.

A Gubio kuma, sojoji tare da taimakon Civilian JTF sun kama mutane biyu da ake zargi da taimaka wa ‘yan ta’adda.

LABARAI MASU NASABA

Gwamna Fintiri, Dangote Da Sarakunan Gargajiya Sun Halarci Jana’izar Bamanga Tukur A Yola

Tsohon Kwamishina A Gombe, Ya Marawa Pantami Baya

A Gwoza, an kama wani mutum da ake zargin yana kai wa ‘yan ta’adda kayan abinci bayan samun bayanan sirri daga wani da ya miƙa kansa.

Haka kuma, wani yaro mai shekaru 17 da ke da alaƙa da ‘yan ta’adda ya tsere daga maɓoyarsu a tsaunukan Mandara ya kuma miƙa kansa ga sojoji, inda ya ce matsin lamba da ƙarancin abinci ne suka sa ya gudu.

Sojoji kuma sun ceto wasu maza biyu da aka sace a garin Mafa.

Sun tsere daga hannun masu garkuwa da su kuma yanzu suna samun kulawar lafiya.

Rundunar sojojin ta ce waɗannan nasarori na nuna yadda ake ci gaba da matsa wa ‘yan ta’adda lamba tare da lalata musu hanyoyin samun tallafi.

Ta kuma tabbatar da ƙudirinta na ci gaba da tabbatar da zaman lafiya a yankin Arewa maso Gabas.

MASU ALAKA

Gwamna Fintiri, Dangote Da Sarakunan Gargajiya Sun Halarci Jana’izar Bamanga Tukur A Yola
Manyan Labarai

Gwamna Fintiri, Dangote Da Sarakunan Gargajiya Sun Halarci Jana’izar Bamanga Tukur A Yola

September 13, 2026
Tsohon Kwamishina A Gombe, Ya Marawa Pantami Baya
Manyan Labarai

Tsohon Kwamishina A Gombe, Ya Marawa Pantami Baya

September 13, 2026
Zan Yi Amfani Da Dukiyata Wajen Samun Nasarar Gwamnan Jihar Kano A 2027 – Amb Adesuwa
Manyan Labarai

Zan Yi Amfani Da Dukiyata Wajen Samun Nasarar Gwamnan Jihar Kano A 2027 – Amb Adesuwa

September 13, 2026
Next Post
’Yansanda Sun Kama Mutane 9 Kan Yin Ƙaryar Sace Su A Jihar Neja

An Kashe Ɗansanda A Faɗan Daba A Kano Kwanaki Kaɗan Kafin Ya Yi Ritaya

LABARAI MASU NASABA

Yajin Aikin ASUU: Malaman Jami’ar Jihar Kaduna Sun Bijirewa El-rufa’i

Gwamna Uba Sani Ya Amince Da Ƙarin Albashi Ga Ma’aikatan KASU

September 13, 2026
Gwamna Fintiri, Dangote Da Sarakunan Gargajiya Sun Halarci Jana’izar Bamanga Tukur A Yola

Gwamna Fintiri, Dangote Da Sarakunan Gargajiya Sun Halarci Jana’izar Bamanga Tukur A Yola

September 13, 2026
Xi Ya Gabatar Da Shawarwari Kan Hadin Gwiwar “Gawurtacciyar Kungiyar BRICS”

Xi Ya Gabatar Da Shawarwari Kan Hadin Gwiwar “Gawurtacciyar Kungiyar BRICS”

September 13, 2026
Tsohon Kwamishina A Gombe, Ya Marawa Pantami Baya

Tsohon Kwamishina A Gombe, Ya Marawa Pantami Baya

September 13, 2026
Doma United Na Cigaba Da Jan Zarenta A Firimiyar Nijeriya Bayan Doke Enyimba

Doma United Na Cigaba Da Jan Zarenta A Firimiyar Nijeriya Bayan Doke Enyimba

September 13, 2026
Hafsat Bakari Ta Sake Dawo Da Sarƙaƙƙen Al’amari

Hafsat Bakari Ta Sake Dawo Da Sarƙaƙƙen Al’amari

September 13, 2026
Zan Yi Amfani Da Dukiyata Wajen Samun Nasarar Gwamnan Jihar Kano A 2027 – Amb Adesuwa

Zan Yi Amfani Da Dukiyata Wajen Samun Nasarar Gwamnan Jihar Kano A 2027 – Amb Adesuwa

September 13, 2026
Xi Ya Halarci Taron BRICS A New Delhi

Xi Ya Halarci Taron BRICS A New Delhi

September 12, 2026
Ya Kamata A Rike Damar Kasar Sin Samfurin 2.0 A Taron CIFIT

Ya Kamata A Rike Damar Kasar Sin Samfurin 2.0 A Taron CIFIT

September 12, 2026
jam'iyyu

An Buƙaci Ƴan Takara Su Sanya Tsare-tsaren Yaƙi Da Ɗumamar Yanayi A Jaddawalin Kamfen Ɗinsu

September 12, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.